Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin daukar ma’aikata 774,00 domin taimakawa wajen yaki da cutar Kwobid-19 a Najeriya. Ministar Kudi, Zainab Ahmad ce ta bayyana haka yayin wata ganawa …
Buhari
-
Yau Lahadi 29 ga watan Maris, 2020, shugaba Muhammadu Buhari yayi wa ‘yan Najeriya jawabi a karo na biyu tin bayan shigowar Coronavirus zuwa Najeriya. DABO FM ta dauko wasu …
-
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana talakawa kada su kara yarda da duk wani dan takarar da zai zo yana wa talakawa yan koke-koke domin yaudare ce zallar …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana ziyarar da masu madafun ikon jihar Kano suka kai wa shugaba Buhari a matsayin ziyarar ‘godiya’. A yau Juma’a ne dai …
-
Cibiyar kungiyoyin kare hakkin bil’adama wato ‘Centre for Human Rights and Social Justice’ (CHRSJ) taja kunnen shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari da ya daina fadawa ‘yan Najeriya abinda ba haka …
-
Babban Bankin Najeriya, CBN ya gargadi Najeriya cewa yawan bashin da ake ciwowa da sunan ayyukan inganta tattalin arziki, ya na neman zama luma wa ciki wuka, matsawar gwamnatin tarayya …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba yanzu gwamnatinshi zata bude iyakokin kasar da ta rufe ba. Shugaban yace baza a bude iyakokin ba har sai kwamitin da aka kafa …
-
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar …
-
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
-
LabaraiSiyasa
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
-
Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar …
-
Bayan rahoton Dabo FM na sake maka wani dan Najeriya da ake zargi da fasa kwarin kwayoyi zuwa kasar Saudiyya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bawa atoni janar na Najeriya, …
-
Labarai
Buhari zai bar Najeriya zuwa Landan kafin yanke hukuncin zaben Kano, Bauchi da Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Juma’a, shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa birnin Landan domin halartar taron zuba hannayen jari tsakanin Burtaniya da kasashen Afirika a ranar 20 ga watan Janairu. Mai …
-
Zuwan Hanan a jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya kawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. Mutane da yawa sun kushe al’amarin domin anyi amfani da jirgin sama ne …
-
Labarai
Dole ‘yan Najeriya su dena fita kasashen waje don neman magani -Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba kasa Muhammadu Buhari yace ‘yan Najeriya su dena fita zuwa kasashen waje domin neman magani. “Yan Najeriya suna shan matukar wahala wajen fita kasar waje domin neman magani. Wannan …
-
Jami’an tsaro na farin kaya sun kama mutimin da yayi kirkira da watsa labarin karya na auren Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da Ministar sa Sadiya Faruoq. Kakakin DSS, Peter Afunaya …
-
Labarai
Za a kammala ayyukan filin jirgin saman Enugu, Kano, Lagos da Maiduguri a 2020 – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewar gwamnatinshi zata kammala ayyukan filayen tashi da saukar jirage na jihohin Kano, Borno, Enugu da Legas a shekarar 2020. Shugaban ya bayyana haka ne …
-
Labarai
Duk da bashin $84b, babu laifi dan mun kara ciyo wa ƴan Najeriya $30b – Ministan Yada Labarai
Duk da cewa akwai bashin dala biliyan 84, Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana babu wani abin cece-kuce kan ciwo bashin da Shugaba Muhammad Buhari yake so yayi na …
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi umurnin cewa kada kowani minista da ya tafi kasar waje sama da sau biyu a kwatan zango. Ministoci za su iya fita wajen kasar …
