Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya nada sabuwar shugaban ma’aikatan jihar Kano tare da masu baiwa bashi shawara na musamman guda 5. Gwamnan ya bayyana hakane cikin wata …
Ganduje
-
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa a yau alhamis gamayyar kungiyoyi fiye da 35 sunyi kira da ya tsige Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi ba tare da …
-
Labarai
Kungiyoyin ‘masu kishin Kano’ guda 35 sun nemi in ya sauke Sarki Sunusi – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana yacce wasu kungiyoyin wanda suke kiran kansu da ‘yan kishin Kano, sun aike da buktarsu don neman ya tsige Sarkin Kano, …
-
Majalisa masarautar bichi ta cire hakiman da basuyi mubayi’a ba ga Sarkin Bichi Alhaji Aminu Ado Bayero, a zaman ta na yau data gudanar a fadar masarautar Bichi. Masarautar ta …
-
Labarai
Kotu ta sake dakatar da Ganduje akan kirkirar sabuwar Majalissar Sarkunan Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu a jihar Kano wacce mai shari’a A.T Badamasi yake jagoranta ta dakatar da gwamnatin jihar Kano daga wanzar da kirkirar sabuwar Majlissar Sarakunan jihar Kano. A cikin …
-
Babbar kotun tarayya dake jihar Kano ta sanya ranar 17 ga watan nan domin fara sauraron karar da masu nada Sarki suka shigar. Karar dai na kalubantar kafa sabuwar dokar …
-
Labarai
Ganduje ya nada Sarki Sunusi shugaba a Majalissar Sarakunan Kano da wa’adin shekara 2 kacal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da …
-
Bayan samun nasarar da Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi na sahalewar sabuwar dokar masarautu da majalisar jihar Kano ta zartar akwai yiwuwar gwamnan ya zabi Sarkin Bichi a …
-
Labarai
Kasa da awanni 24 da yin tataburza, Majalissar Kano ta aminta da kudirin Ganduje na karin masarautu 4
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar dokokin jihar Kano ta amince da yin dokar da zata bawa gwamnatin Kano damar kirkirar sabbin Masarautu 4 a jihar. Gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya aike da kudirin …
-
Hotunan Gadar a lokacin da aikin ya fara yin nisa; Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take …
-
A wani bincike na Dabo FM, Daily Nigerian tayi ido biyu da ita wannan sabuwar doka mai cike da bukatun Gwamna Ganduje, wadannan sune jerin manyan abubuwa biyar da zasu …
-
Aikin samar da tashar wutar lantarkin dai tin da fari gwamnatin da ta gabata ta Rabi’u Musa Kwankwaso ce ta fara aikin, gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta kusa kammala …
-
Labarai
Kwanaki 100: An zabi Ganduje a matsayin gwamnan da yafi kowanne ‘Daraja’ a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zabi gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan da yafi dukkanin gwamnonin Najeriya wajen gwazo da aiki tukuru. Kungiyar Dimokradiyya ta Afirika dake da zama a …
-
Labarai
Ni ba Dalar da zaka saka a Aljihu ba kunya bane – Martanin Wike ga Ganduje akan rushe Masallaci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAyi hakuri da yawan Talloli – Dasu ne muke gudanar da ayyukanmu. Gwamnan jihar Ribas, Nysoem Wike, yayiwa mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje martani akan maganarshi ta cewa …
-
Labarai
Ganduje ya bayar da tabbacin hukunta Gwamnan Ribas akan ruguje Masallaci da yayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayar da tabbacin daukar mataki akan gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bayan ya ruguje Masallaci. Gwamnan ya bayyana haka ta …
-
Labarai
Hakiman Kano sun bijirewa uwarnin Ganduje, sunyi mubayi’a ga Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHakimai a jihar Kano sun bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Ganduje ya baiwa dukkanin Hakiman Kano umarni da “Kowanne Hakimi yayi hawan bikin Sallah a Masarautarshi.” Sanarwar …
-
Siyasa
Sakamakon zaben Gama ya ɓace ne a cibiyar tattara sakamako dake karamar hukuma – Baturen Zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBaturen zaben mazabar gama dake karamar hukumar Nassarawa ta jihar, Joshua Kubai, ya bayyana a gaban kotun korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano domin amsa tambayoyi a cigaba da gudanar da …
-
Labarai
Al’ummar Gama sun cigaba da koka wa kan ‘Rijiyoyin Inconclusive’ na Baba Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan cin zaben gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, al’ummar yankin Gama na karamar hukumar Nassarawa suke kokawa kan rashin karasa rijiyoyin da gwamnatin jihar ta fara. Ba …
-
Labarai
Gwamnatin Kano ta dauki kwararru don koyawa Matasan jihar Sana’o’i
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya kaddamar da kwamitin da zai yi duba akan tsare tsare da tunkara shirin yin Ruga don makiyaya a jihar Kano. Ganduje ya kaddamar …
