Dr Abdullahi Ganduje

Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso daya fito da takardar kammala makarantar firamaren da yayi. Gwamna Ganduje ya karada cewa tsohon gwamnan bai zama injiya cikakke ba domin shima bashida shaidar kammala karatun. “A wace makaranta ya kammala karatun injiniyancin?”Continue Reading

A cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar Kwankwaso tare da ‘dan takarar daya tsayar karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Hon Aliyu Sani Madakin Gini. Tazarar kuri’un da suke tsakininshi da ‘dan takarar jami’iyyar APC kuma tsohon gwamnan jihar Kano Mal. Ibrahim ShekaruContinue Reading

A cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso yake jagoranta sukaje karamar hukumar Bebeji domin taron karshe. Saidai a kan hanyarsu ta shiga garin Bebeji, wasu ‘yan bangarContinue Reading

Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar. A jawabin nashi, Mal Shekarau yace zabe ne tsakaninshi da Kwankwaso. Ya shaidawa al’umma cewa bazai zamo mai dumama kujera a majalisar dattijanContinue Reading