Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai zama wani ma’aunin auna adalcin gwamnati dama hukumar INEC. Kano na daga …
Kwankwaso
-
A daren jiya Alhamis, wasu labarai a kafafen yada labaran yanar gizo gizo sukayi ta yada zancen cewa Kwankwaso ya umarci dan takarar gwamnan jihar Kano, Engr Abba Kabir Yusuf …
-
Arewa ta na da bukatar jagorori irinsu Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso duba da irin yadda Arewa ta tsinci kanta a yanayi na rashin jagora mai kishin al’umma …
-
IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin Kwankwaso a karamar hukumar Kwankwaso. Ga yadda sakamakon yake: Gwamna: APC: 201 PDP: 407
-
Assalamu Alaikum,Tareda Girmamawa nake Rubuta maka wannan budaddiyar Wasika a gare ka domin tunasar dakai wasu muhimman batutuwa na Siyasa daka manta dasu. A ‘Yan kwanakin Nan najika Kanata magana …
-
Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kalubalanci tsohon gwamna Sen Rabi’u Kwankwaso daya fito da takardar kammala makarantar firamaren da yayi. Gwamna Ganduje ya karada cewa …
-
Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayanshi dasu zama masu hakuri tare da tabbatar da zaman lafiya bayan an fitar da sakamakon zabe. “Ina …
-
Siyasa
#NigeriaDecides2019: Alamu sun nuna kifewar Kwankwaso, Saraki da Dino Melaye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar Kwankwaso tare da ‘dan takarar daya tsayar karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Hon Aliyu Sani …
-
A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso. Ga jerin kuri’u APC – 72 PDP – 156
-
Siyasa
Zaben2019: ”Yan daban’ APC sun afka wa tawagar Kwankwaso a Bebeji
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso …
-
Siyasa
Zaben2019: Idan Ganduje ya dame mu, har gida zan sa a kamoshi – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano, ya bayyana takaicin bisa zuwan wasu matasa gidanshi su yage masa fasta. Matasan da …
-
Siyasa
Malaman Izala sun juya kalaman Kwankwaso don yayi bakin jini- Mal Aminu Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Ibrahim Daurawa ya jagoranci manyan malamai sama da guda 100 don su nuna goyon bayansu ga jagoran Kwankwasiyya, Engr Kwankwaso a ziyarar da suka kaima masa gidanshi dake garin …
-
Babban LabariSiyasa
Malamai: In za su tsine min sau 1000, sai dai Allah ya karamin daukaka – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Kano, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, yayi karin haske akan maganarshi da yayi akan malamai da yace ya kamata su dena amfani da mambarinsu domin zagi ko kushe …
-
Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar. A jawabin nashi, …
-
Labarai
Duk malamin daya taba mu sai munci masa mutunci – Sanata Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwaman jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yace malamai su shiga taitayinsu wajen yin kalaman batanci akan wani ra’ayi na harkar siyasa da sukeyi. Maganar data fito daga …
-
Siyasa
Mutane sun fara suma, kafin zuwan Kwankwaso da Atiku filin Sani Abacha
by Dabo Onlineby Dabo Online:for English and other languages , please use the translator at the footer of this page. Yau ne ake gangamin taron jami’iyyar PDP a jihar Kano a filin wasa na …
-
Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka a jihar Kano gobe Lahadi 10/02/2019, a filin wasa na Sani Abacha dake kwaryar …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP zasu iya gudanar da gangamin yakin neman zabensu a filin wasa na Sani Abacha …
