Sarkin Kaura Namodi a jihar Zamfara, Ahmad Muhammad Asha, ya rasu a yau Lahadi. Hakan na zuwa ne sa’o’i kasa da 24 bayan rasuwar Sarkin Rano a jihar Kano, Alhaji …
Rasuwa
-
Allah Ya yi wa Jarman Kano, Farfesa Isa Hashim rasuwa yau a jihar Kano. Hakan na zuwa cikin kasa da sa’o’i 24 da rasuwar mai martaba Sarkin Rano, Alhaji Abubakar …
-
Allah ya yi wa martaba Sarkin Rano, Alhaji Abubakar Tafida Ila rasuwa yau Asabar, 2 ga Afrilun 2020. Sarkin Rano ya kasance daya daga cikin manyan sarakunan jihar Kano masu …
-
Wani dan Najeriya mai shekaru 25, dalibi dake karatu a kasar Indiya, ya mutu. Inda aka samu gawarshi a cikin gidan da yake zama dake unguwar Potheri a birnin Kattankulathur …
-
Mawallafiyar fitaccen littafin turanci na Brighter Grammar, Phoebean Ajibola Ogundipe, ta rasu da shekaru 92. Mawallafiyar ta rasu ne a birnin Carolina ta Arewa a kasar Amurka ranar 27 ga …
-
Mahaifiyar Jaafar Jaafar, mawallafin jaridar Daily Nigerian ta rasu a yau safiyar Lahadi, 22 ga watan Maris 2020. Da yake bayyanawa a shafukanshi na sada zumunta, Jaafar ya ce za’ayi …
-
Mahaifin fitaccen mawakin wakokin Hausa na zamani, Umar M Shareef, ya rasu a ranar Litinin, 2 ga watan Maris 2020. Mawakin ya wallafa a shafukanshi na sada zumunta a daren …
-
Labarai
Matashin da yafi kafatanin mutanen duniya gajarta ya mutu a kasar Nepal
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMista Khagendra Thapa Magar, matashin da akayi ittufakin yafi mutanen duniya baki daya gajarta a duniya ya mutu a wani asibiti dake kasar Nepal. DABO FM ta tattara cewa matashi …
-
Babban mai shari’a, Ibrahim Mai Kaita ya rasu a yau Lahadi bayan jinya a babban asibiti dake Abuja. Rahotanni sun bayyana yacce Alkali ya kwanta a asibiti biyo bayan hatsarin …
-
Babban LabariLabarai
Sarkin kasar Oman, Qaboos bin Said ya rasu bayan shekaru 50 kan mulki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSarkin kasar Oman, Sultan Qaboos bin Said, mai shekaru 79 a duniya ya rasu kamar yacce kamfanin rarraba labaran kasar da gidajen talabijin a kasar suka tabbatar a ranar Asabar. …
-
Labarai
Shugaban gudanarwa a ma’aikatar kashe gobara ta jihar Kano, ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban shugaban gudanarwar hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Sagir Madaki, ya rasu yau Talata a jihar Kano. Kakakin hukumar, Sa’idu Muhammad Ibrahim ne ya shaidawa Jaridar Kano Focus. Ya …
-
Dan Majalissar tarayya mai wakilatar karamar hukumar Garga da Babura na jihar Jihar Jigawa, Adamu Fagengawo ya rasu. Ya rasu a wani asibiti dake birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa. …
-
Alhaji Shehu Shagari, tsohon shugaban Najeriya, ya cika shekara daya da rasuwa. DABO FM ta tattaro cewa tsohon shugaban ya rasu a ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a …
-
Sanata Benjamin Uwajumogu mai wakiltar Arewacin jihar Imo ya rasu a yau Laraba. Da yake tabbatar da al’amarin, Sanata Rochas Okrocha, ya bayyana cewa Sanata Benjamin ya rasu ne bayan …
-
A safiyar yau Asabar, mahaifi ga fitacciyar jaruma a Kannywood, Hafsat Idris, ya rasu. Ya rasu bayan fama da rashin lafiya. Jarumar ta bayyana sanarwar rasuwar mahaifin nata a shafukanta …
-
An bayyana rashin Marigayi Malam Hashimu Adamu, Ma’aikacin Tashar Talabijin na Kasa NTA Zaria, a matsayin babbar rashi ba ga kafar yada labarai ta NTA ko iyalan sa ba, rashi …
-
Labarai
Bauchi: Mahaifin dan Majalissar Tarayya, Hon Mansur Manu Soro ya rasu
by Raihana Musaby Raihana MusaAlhaji Manu Adamu Soro, mahaifin dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Darazo/Ganjuwa, ya rasu. Ya rasu ne bayan wata jinya a wani asibiti dake birnin tarayyar Abuja. Iyalan mamacin …
-
Tsohon shugaban kasar Zimbabuwe shugaba Robert Mugabe ya Rasu. Robert Mugabe mai Shekaru 95 a Duniya, shi ne shugaban da yayi fice wajen kawo wa al’ummar kasar ‘yancin kan su. …
-
Labarai
Tsohon dan Majalissar jiha na karamar hukumar Sade ta jihar Bauchi ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon dan majalissar jiha wanda ya wakilci karamar hukumar Sade dake jihar Bauchi, Alhaji Hamza Mahmud Lanzai ya rasu a daren ranar Arfa ta 2019. Rahotanni daga Iyalanshi sun tabbatar …
-
Labarai
‘Yar Gidan Sheikh Ahmad Gumi ta rasu bayan fama da ciwon ‘Amosanin Jini’
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yar gidan fitaceccen malamin Islama, Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ta rasu bayan fama da fama da ciwon ‘Sickle Cell’ Amosanin Jini. Maryam Ahmad Gumi ta rasu ranar Litinin a …
