Wasu daga cikin ɗaliban da gidauniyar Kwankwasiyya ta kai ƙasar Indiya domin yin digiri na biyu, sun kamo hanyarsu ta dawowa Najeriya bayan kammala karatunsu, DABO FM ta tabbatar. Tin …
Labarai
-
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya naɗa sabbin shugabannin hafsoshin tsaron Najeriya bayan ya amince da saukar tsofaffin. Sabbin hafsoshin su ne; Major-General Leo Irabor, a matsayin sabon Shugaban ma’aikatan …
-
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 544 tin bayan da wasu da ba a san ko su waye ba su ka ɗauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin …
-
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, ta sanar da kama wasu yara ɓarayi waɗanda shekarunsu basu wuce 14 a duniya ba ba. DABO FM ta tattara cewar rundunar ta kama a ƙalla …
-
Al'aduLabarai
Za a fara cin gyaran kafafen yaɗa labaran Hausa da ke ‘danne’ haƙƙoƙin rubutacciyar Hausa
Wasu matasa masu amfani da shafukan sada zumunta musamman Facebook, sun ɗaura ɗamarar kawo sauyi domin inganta rubutun Hausa. A cewar matasan, lokaci ya yi da ya kamata a ce …
-
BincikeLabarai
Shekara 14 rabon da jami’iyyar hamayyar taci zabe a zaben kananan hukumomin Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJAIPUR INDIA: A makon da muke ciki ne dai aka kammala zaben kananan hukumomi a jihar Kano, zaben da ya samar da shugabannin kananun hukumomi 44 da kansiloli 484 a jihar …
-
Labarai
Kai Tsaye: Yadda al’umma a Kano suka ki fitowa zaben kananan hukumomi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotan yana zuwa ne kai tsaye, a rika sake loda shafin domin sabuntawa. JAIPUR INDIA: A yau Asabar, 16 ga watan Janairun 2021 ne ake kada kuri’ar zaben shugabannin kananun …
-
Jami’ar Ahmadu Bello ta sanar da ranar 25 ga Janairu a matsayin ranar da za a cigaba da karatu a makarantar. A wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na …
-
An yi kira ga masu sauraren gidan rediyon KSMC QUEEN FM da ke Zaria a jihar Kaduna, da su rika tallata hajoji ko bayar da sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. …
-
Labarai
Yanzu an inganta tashar KSMC Queen FM da kayayyakin watsa shirye-shirye na zamani-Tanimu Albarka
Anyi kira ga masu sauraran kafar yada labarai na rediyon jihar Kaduna ksmc Queen fm Zaria, da su rinka tallata hajojin ko sanarwarar tarurruka don cigaban tashar. Yace, yanzu haka …
-
LabaraiNishadi
Rarara ya ba wa Tijjani Asase ‘Sangami’ kyautar motar miliyoyin Nairori
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJAIPUR INDIA: Babban mawakin jami’iyyar APC a Najeriya, Dauda Adamu Rarara ya bai wa jarumi Tijjani Asase kyautar mota. DABO FM ta tattara cewar mawakin ya mallaka wa Asase mota …
-
LabaraiTaskar Malamai
Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Sheikh Hamza Kabawa
Taskar Malamai: Halacci ko Haramci: Hukuncin sana’ar P.O.S a Musulunci -Daga Dabo FM tare dada Shei Hamza Uba Kabawa Da sunan Allah mai rahama da jin kai : A ƴan …
-
Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba …
-
An bayyana wata sanarwa da hukumar kula da cututtuka ta Najeriya ‘NCDC’ ta fitar a matsayiin cin mutunci ga yaren Hausa da kuma rashin mutunta Hausawa. DABO FM ta tattara …
-
Labarai
An yi kiran tsige mai riƙon muƙamin daraktan cibiyar sarrafa fatu da kimiyya da kuma fasaha ta NILEST Zariya saboda kawo daidaito
An nuna bukatar da ke akwai ga gwamnatin tarayya ta tsige daraktan riko na makarantar sarrafa fatu da kimiyya da kuma fasaha wato Nigeria Institute of leather and science technology …
-
Rundunar ‘yan sanda jihar Kano ta bayyana kama wasu matasa da ake zarginsu da yanka wata mata a gidanta na aure, suka kuma yi awon gaba da wata a cikin …
-
Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
-
A ranar 25 ga watan Disamba ce, miliyoyin mabiya addinin kirista suka gudanar da bikin ranar harhuwar Annabi Isa, na shekaru 2020. A kullum shuwagabanni suna mika sakon zaman lafiya …
-
Labarai
Fada ya kaure tsakanin masu garkuwa da mutane a titin Kaduna-Abuja, sun karkashe junansu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni daga jihar Kaduna a Najeriya sun bayyana cewa fada ya kaure tsakanin ‘yan bindigar da suke garkuwa da mutane a kan titin Kaduna-Abuja da su da abokan ta’addancinsu. Gwamnatin …
-
Kasar Saudiyya ta haramta aurar da yan mata a kasar wadanda shekarunsu na haihuwa basu kai 18 ba. Hakan na kunshe a cikin wata takarda ministar shari’ar kasar, Sheikh Dr. …
