Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya rattabawa hannu ba tare da bata lokaci ba kan aminta da daukar daliban jami’ar KUST aiki a kamfanonin da yake jagoranta tare …
Labarai
-
LabaraiSiyasa
Jami’ai sunyi kame ‘Dan gwagwarmayar Kwankwasiyya’, Abu Hanifa Dadiyata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu jami’a dauke da makamai, wadanda ake kyautata jami’an SSS ne sun kama Abu Hanifa Dadiyata a gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Mai magana da yawun dan takarar gwamnan jihar …
-
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito cewa; Jami’an ‘yan sandan Jihar Oyo sun bada sanarwar kama wasu rikakkun masu safarar muggan makamai. An hakkake cewa su na sayar …
-
Labarai
Kasar Saudiyya ta bayyana ranar Asabar, 10 ga watan Agusta a matsayin ranar Arfah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar Saudiyya ta bayyana ranar Asabar, 9 ga watan Agusta a matsayin ranar Arfah Kotun koli ta kasar Saudiyya ta bayyana ganin sabon watan Dhul-Hijja, inda ta tabbatar da ranar …
-
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar. Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda …
-
Labarai
N3000 ce tayi sanadiyyar shigarmu Boko Haram – Tsohon dan Boko Haram
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani daga cikin tsofaffin mayakin kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ya bayyana farkon abinda ya fara jan ra’ayinsu suka shiga cikin kungiyar. Tsohon mayaki da bai fadi sunanshi ba ya …
-
Labarai
APC ta dakatar da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa bisa cin amanar Jami’iyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar APC reshen karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano ta dakatar da dan majalissar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Hon Abdulmumin Jibrin (Kofa Maliya) DABO FM ta tabbatar da cewa; APC …
-
Babban LabariLabarai
Kungiyar IMN ta Shi’a tace ta dakatar da Zanga-zangar da ta shekara 4 tana yi akan sakin Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar IMN ta Shi’a ta ce da dakatar da tattakin da ta saba a kan tituna don neman sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky. Kungiyar tace ta yanke hukuncin yin hakan bisa …
-
Labarai
Kotu ta kwace kujerar majalissa daga dan PDP ta bawa dan APC bisa rike shaidar zama dan kasar Birtaniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu sauraren korafe-korafen zabe ta kwace zaben dan majalissar tarayya a karkashin jami’iyyar PDP, Mista Ikengboju Gboluga, mai wakiltar karamar hukumar Okitipupa/Irele ta jihar Ondo. Kotun ta baiwa na dan …
-
Labarai
Motar jigilar Man Fetur ta kama da wuta akan titin Gombe zuwa Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Laraba, Motar jigilar Man Fetur ta fashe tare da kamawa da wuta a yankin Tunfure dake kusa da babbar hanyar Gombe zuwa Bauchi. Zuwa yanzu da ake hada …
-
Labarai
Gwamnan jihar Borno bai iske Likita ko 1 ba a ziyarar bazata da ya kai asibitin Gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya kai ziyarar bazata zuwa asibiti a garin Maiduguri da sauran ma’aikatun gwamnati. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Gwamnan Babagana bai iske ko da …
-
Labarai
Atiku da Mahaifanshi dukkansu ba ‘Yan Najeriya bane – Abba Kyari ya fada wa Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa kotun sauraren karar zabe cewa Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa a PDP, dan kasar Kamaru ne. Kyari yace Atiku …
-
Labarai
Al’ummar Gama sun cigaba da koka wa kan ‘Rijiyoyin Inconclusive’ na Baba Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan cin zaben gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, al’ummar yankin Gama na karamar hukumar Nassarawa suke kokawa kan rashin karasa rijiyoyin da gwamnatin jihar ta fara. Ba …
-
Labarai
Arewa ta samu karuwar masu digiri na biyu sama 30 daga Jami’a daya a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yam Najeriya sama da 30 ne suka kammala karatunsu a wata Jami’a dake arewacin kasar Indiya. DABO FM ta binciko cewa ‘yan Najeriyar sun kammala karatun nasu a jami’ar NIMS …
-
Labarai
Hukumar ‘Yan sanda zata dauki ma’aikatan wayar da kan Jama’a guda 40,000 – IGP Adamu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabban sifetan yan sanda na Najeriya, Muhammad Adamu, ya bayyana cewa hukumar yan sanda a wannan lokacin da yake jagoranta ta kammala shirin fito da ‘yan sandan wayar da kan …
-
Labarai
Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun kolin Najeriya ta kwace zaben Mustapha Usman, dan majalissar APC mai wakiltar Yola ta kudu, Arewa da Gerei na jihar Adamawan Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da kotun …
-
Labarai
Yadda ake yin ingantacciyar miyar Kayan Lambu, daga Afaafy’s Kitchen
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau ma a shirin namu na girke-girke bisa hadin gwaiwa da ‘Afaafy’s Kitchen, mun kawo muku yacce ake yin miyar Kayan Lambu ma’ana ‘Vegetable Soup.’ Danna a rubutun kasa domin …
-
Labarai
Banyi wa dalibata fyade ba, kawai na shafa mata mama ne – Malami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMr Daniel, malamin da ake zargi da yiwa dalibarshi fyade a dakin gwaje gwaje na ‘Biology’ yace bai kaiga taba mata al’aurarta bama balle ayi batun fyade, ya bayyana cewa …
-
Labarai
Ra’uf Aregbesola yayi addu’a irinta addinin Musulunci yayin tantanceshi a zauren Majalissa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ya yi doguwar addu’a a lokacin daya bayyana a gaban zauren Majalissar Dattijai domin tantanceshi kan zama Minista a Najeriya. DABO FM ta binciko …
-
Labarai
Kotu zata bada hukunci akan neman izinin bada belin Al-Zakzaky ranar 5 na Agusta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake shari’ar shugaban kungiyar IMN, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ta yanke ranar 5 ga watan Agusta don yanke hukunci akan neman beli da shugaban ya gabatar. A ranar 18 ga …
