A yayin da ake cigaba da bayyana ra’ayoyi game da ranar samun ‘yancin kan Najeriya na shekaru 60, wasu yan Najeriya na cigaba da bayyana mabanbanta ra’ayoyin su gane da …
Labarai
-
Labarai
Hotunan Matar da ta ‘kashe’ ‘ya’yanta biyu, gawarwakinsu da makaman da ta yi amfani
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA sani: Akwai abubuwan tada hankali a hotunan da za ku gani. KU danna a kan hotunan domin su kara girma.
-
Duk da wasu batutuwa na cigaba da jawabin shugaban kasa Buhari ya mayar da hankali lokacin da ya gabatar na cikan kasar Najeriya shekaru 60 da samun yancin kanta, wasu …
-
Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum ya nemi gwamnatin Tarayya ta gayyato sojojin ƙasar Chadi domin haɗa ƙarfi da ƙarfe da sojojin ƙasar nan in dai har ana son kawo …
-
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike wa majalisun Najeriya wata doka da za ta bayar da damar a cefanar da kamfanin da yake samar da mai na gwamnati ga ƴan …
-
Labarai
Yariman Zazzau Alhaji Manniru Ja’afaru ya nesanta kan shi daga labarin nada shi Sarkin Zazzau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma yariman Zazzau, Alhaji Manniru ya nesanta kan sa daga wasu rahotannin da suka ce gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ya nada shi sabon Sarkin Zazzau. Yariman ya bayyana haka …
-
Tsohon Alƙalin alƙalan jihar Kano, Jastis Shehu Atiku ya rasu yau Lahadi 27 ga Satumba. Dabo FM ta samu wannan sanarwa daga bakin kakakin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim …
-
Mayakan ta’addanci na kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum da safiyar yau Lahadi. Hakan na zuwa ne kwana biyu bayan mayakan kungiyar …
-
Jastis Ayo Salami, shugaban kwamatin binciken rashawa da ake zargin dakactaccen shugaban riƙo na hukumar EFCC, Ibrahim Magu wanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kafa ya yi dana sanin karbar …
-
Ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Takai da Sumaila ƙarkashin jam’iyyar APC, Honarabul Shamsuddeen Bello Dambazau, ya ce zai dauki nauyin yi wa al’ummar ƙaramar hukumar da yake wakilta rijistar kamfani …
-
Wasu rahotanni daga Jaridar yanar gizo ta Premium Times, sun bayyana cewa gwamna El- Rufai ya yi fatali da jerin sunayen da majalissar nadin Sarki ta aike masa. Kazalika sun …
-
Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Adamu Abdullahi Zango da aka fi sani da Zango ba shi da lafiya, DABO FM ta tattara. Jarumin ya wallafa sako …
-
Akwai yiwuwar gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya naɗa mace Sarkin Zazzau biyo bayan rokon da mai ɗakin gwamnan ta yi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wannan na zuwa ne …
-
Wasu rahotanni da ake samu yanzu sun bayyana cewa adadin wadanda suka mutu sakamakon afkawa tawagar gwamna Zulum da ‘yan ta’adda suka yi sun kai 30. Wasu majiyoyi ne suka …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Cutar Korona ka iya zama ajalin mutane miliyan 2 – WHO
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar Lafiya ta duniya ‘WHO’ ta ce akalla mutane miliyan biyu ka iya mutuwa idan har kasashe da sauran hukumomin lafiya suka kasa yin duk mai yuwawa wajen dakile cutar …
-
Mayakan kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a karo na biyu. Rahotannin sun ce mayakan sun afka wa tawagar gwamnan a kusa da …
-
Kungiyar malaman Jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta jaddada cewar yajin aikin da take yi yanzu haka ba tana yin shi ba ne domin jindadi, sai domin ceto harkar …
-
Wani matashi mai suna Musa Umar ya jaddada aniyar sa ta gudanar da tattaki daga karamar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna zuwa Jihar Zamfara domin saduwa da babban masoyin sa …
-
Labarai
Kungiyar Kano Pillars ta ‘kunyata Kanawa’ a wajen kaddamar da Rigar wasannin kakar 2020-2021
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya Alhamis, Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin rigunan da kungiyar za ta taka leda da su a kakar wasannin shekarar 2020-21. DABO FM ta …
