Shugaban sojin sama na kasa, Air Marshal Sadique Abubakar ya angonce da Ministar walwala da jinƙai ta Najeriya, Sadiya Umar Farouq. Wasu majiyoyi masu tushe sun tabbatar wa Dabo FM …
Labarai
-
Dan takarar gwamna jihar Edo a jami’iyyar PDP, Godwin Obaseki ya lashe zaben gwamnan jihar a karo na biyu. Hukumar zabe ta INEC ce ta sanar da haka da ranar …
-
Mai martaba Sarkin ZazZau, Alhaji Dr Shehu Idris ya rasu yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin ya rasu ne yau Lahadi a birnin Abuja bayan …
-
A kokarinsa na inganta asibitoci na fadin jahar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum ya amince da daukan likitocin jinya a dukkanin asibitocin jihar. Wakilin Dabo FM a Maiduguri, Ibrahim Mustapha …
-
Labarai
Shin shugaban kasar Kamaru yana raye? – ‘Yan Kamaru mazauna Maiduguri sun nemi sanin gaskiyar lamari
Wasu al ummar Kamaru dake zama a Maiduguri fadar Gwamnatin jihar Borno sunbayya cewa yanzu lokaci yayi da ya kamata a sanar dasu hakika nin gaskiya game da rashin ganin …
-
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum yadauki aniyar mayar da ‘yan gudun hijira yankunan su afadin jaha. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana gwamnatin …
-
Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta biyu (mako na 2) bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku. Ga wadanda suke samun matsala wajen …
-
Shugaban hukumar muzanta bil adam da taimakawa wanda aka dannewa hakki na Centeral Region dake kasar Ghana, Sufuritanda George Appiah-Sakyi yaja kunne mazaje a kan kin cin abincin matayen su. …
-
Labarai
Idan Masara ta gagareku, ku lashi zuma da Bisimillah – Shehu Sani ya sake rarrashin ‘yan Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya yi kira ga ‘yan Najeriya da a koda yaushe su dinga hakuri tare da yi wa shugabannin su addu’o’i na fatan alkhairi. Rahoton …
-
Majalissar Dokoki ta jihar Kano ta amince da yi wa dokar Majalissar Sarakunan jihar Kano kwaskwarima. Majalissar ta amince da kudurin gwamnati na nada sarkin Kano a matsayin shugaban majalissar …
-
Taskar Malamai: Hadarin addinantar da siyasar zamani – Tare da Sheikh Hamza Uba Kabawa, Babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road. A wannan siyasar da muke ciki babu irin abin …
-
Colin Sullivan, manomin tabar wiwi a kasar Canada ya damke wani tsageran bera da yayi kaurin suna wajen lallabawa ya satar masa ganyen tabar wiwi a gonarsa. Rahoton Dabo FM …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kafa wani kwamitin ajandar da Najeriya zata wanzu a kanta zuwa shekarar 2050 wanda cikinsa akwai shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 dagaalauci. Rahoton …
-
Cibiyar binciken aikin gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) ta kammala gabatar da ingantaccen irin masara wanda ke maganin kwari tate da jure fari da sauran cututtuka …
-
Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bai wa ma shirin fina-finan Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda dankareriyar motar zamani, DABO FM ta tabbatar. …
-
Shugaba Muhammad Buhari zai tafi zuwa birnin Naimey na Jamhuriyar Nijar domin halartar taron kungiyar kasashen yammacin Afrika a ranar Litinin. Ana tsammanin jin yadda yankin yake kokari kan yaki …
-
Dan majalissar Tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Gagarawa, Gumel, Maigatari da Sule Tankarkar a jihar Jigawa, Hon. Nazifi Sani Fulawa ya gwangwaje al’ummar mazabarsa da abin arziki. Dan majalissar an …
-
Labarai
Mun kashe wa Korona Naira biliyan 30.5 a wata 4 – Gwamnatin Tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe kimanin Naira biliyan 30.5 daga watan Afrilu zuwa Yuli na wannan shekarar da muke ciki domin yaki da cutar Kwabid-19. Babban Akantan Najeriya, …
-
A tsarin da aka dauka na bikin da ake yi masa hidumar tarurruka, akan saka sauti domin jin dadin mahalarta har ma su taka su rausaya. Bikin Hanan Buhari, ‘yar …
-
Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta farko bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku. Ga wadanda suke samun matsala wajen saukewa, za …
