Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Siyasa
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Wani matashin Kwankwasiyya yayi barazanar zama dan kungiyar Boko Haram idan ba a yi musu adalci a zaben gwamnan Kano ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani matashi dan kungiyar Kwankwasiyya ya roki shugaba Muhammadu Buhari daya saka baki a basu shugaban da suka zaba a zaben gwamnoni daya gabata a ranar Asabar ta 9 ga …
-
Siyasa
Zaben2019: Ko a lahira ba abinda za a yi idan mukaci zabe da tsiya-tsiya a Kano – Shugaban APC
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace suna nan a kan bakarsu ta cewa zasuci zaben Kano to da tsiya, ko da tsiya-tsiya. An dai hangi shugaban …
-
Gwamnan jihar Kano, Engr Abdullahi Umar Ganduje yace jami’iyyar PDP tare da magoya bayanda zasu ga abin girgiza rai a zaben da za’a sake yi a ranar 23 ga watan …
-
Siyasa
Kungiyar gamayyar kasashen turai, EU tayi Allah wadai da zaben gwamnoni
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar gamayyar kasashen turai ta EU, tayi wadai da yadda hukumar INEC ta gudanar da zabubbukanta a Najeriya. EU tace, Najeriya kasa ce mai kima a idanun duniya musamman a …
-
Dan wasan gaba na kungiyar Juventus, Cristiano Ronaldo yayi duk mai yiwuwa wajen fito da kungiyarshi daga zagayen na 16 bayan daya taimaka wajen doke kungiyar Atletico Madrid. Dan wasan …
-
Hukumar zabe ta INEC ta cire jadawalin adadin akwatinan da aka soke zaben su saboda dalilan hargitsi da kuma yin zabe adadin daya dara na mutanen dake da rijista a …
-
Duba da irin abubuwan da suka faru a zaben da ya gudana na gwamnoni da ‘yan majalissun jiya a ranar Asabar 9 ga watan Maris 2019, gwamnanatin jihar Kano ta …
-
Jami’iyyar PDP na kan gaba tare da rinjayen kuri’u 1,014,474 yayin da jami’iyyar APC ta samu 987,819. Sai dai adadin kuri’un da aka soke, sunfi adadin yawan tazarar kuri’un da …
-
Kwamishinan rundunar yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili yayi gargadi cewa dole ne a fadi sakamakon zaben gwamnan jihar Kano kafin sallar Isha’i. Yayi maganar ne duba da irin …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247 PDP: …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke mataimakin Ganduje, bayan yunkurin sace takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA daren yau Litinin, rundunar ‘yan sandan jihar Kano suka cafke mataimakin gwamnan Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna tare da Kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Sulen Garo bayan sunyi yunkurin keta …
-
Siyasa
ZabenKano: ‘Yan sanda sun cafke Kwamishina, bayan yunkurin keta takardar tattara sakamako
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan sanda sun samu nasarar cafke kwamishinan kananan hukumomi na jira Kano, Murtala Sulen Garo a daren yau Litinin da misalin karfe 1:40 na dare. Kwamishinan wanda suke tare da …
-
Siyasa
Kai Tsaye: Sakamakon Zabe daga Birnin Kano da kewaye, Daga gidajen Rediyon Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKai Tsaye: Ku rika loda wannan shafin domin sabon sakamako. Ungogo: Gwamna APC: 26,843 PDP:42,247 PRP:3622 Sumaila: Gwamna APC: 23,934 PDP: 16,606 PRP: 1929 Adadin Kuri’u: …
-
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Gwamnan jihar Adamawa ya fadi akwatin gidan gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Adamawa, Muhammad Bindow, yayi rashin nasara a akwatin gidan gwamnatin Adamawa. Ga yadda sakamakon yake: APC: 108 PDP: 167
-
IJami’iyyar PDP ta lashe akwatin tsohon gwamnan Kano Dr Rabi’u Kwankwaso a mazabar sa dake garin Kwankwaso a karamar hukumar Kwankwaso. Ga yadda sakamakon yake: Gwamna: APC: 201 PDP: 407
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Wasu fusatattun matasa sun kone mota cike da dangwalallun kuri’u a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a. Al’amarin ya faru a mazabar ‘dan maliki dake karamar hukumar Kumbotso a cikin garin Kano. …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi. Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas. …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Mataimakin Ganduje ya sha kayi a akwatin gidanshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi a akwatin mazabarshi inda yake dangwala kuri’a a mazabarshi ta Magwan Ga yadda sakamakon ya kaya: APC: 197 PDP: …
