Dangalan Muhammad Aliyu
-
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace kiran da jami’iyyar PDP tayi na soke zaben da ake gudanarwa yau ba mai yiwuwa bane. Abdullahi Abbas, yayi wannan …
-
Labarai
Kano: PDP tayi kira ga INEC ta soke zaben da ake gudanarwa bisa al’amura marasa dadi da suka faru
Shugaban jami’iyyar PDP na jihar Kano yayi kira ga hukumar zabe ta INEC data soke zaben da ake gudanarwa yau a Kano. 23/03/19 Bichi yayi wannan kira ne a wani …
-
Hukumar yan sandan jihar Kano sun kama Kwamishinan Aiyuka na musamman, tsohon Ciyaman na karamar hukumar Birni, Hon Muntari Ishaq Yakasai. Jami’an ‘yan sandan sun kame Ishaq a mazabar Yalwa …
-
-
Zababben Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i, ya bayyana cewa yana nan da ranshi kuma babu hatsarin daya ritsa dashi. Gwamnan ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ta rabawa wasu daga cikin ma’aikatan hukumar zabe ta INEC filaye a jihar Kano. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito daga …
-
Ga duk mutumin da yake bibiyar al’amuran siyasa a Najeriya, yana da masaniya akan zaben Gwamnoni da na yan majalisar jiha da aka gudanar a ranar 9/3/2019. A lokacin hukumar …
-
Gwamnatin jihar Niger tace shirin da take na gyaran gidan Gwamnati zai lakume Naira biliyan 3.2. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Kwamishinan aikace aikace na jihar ta Niger ya …
-
Tsohon Gwamnan jihar Kano kuma Madugun tafiyar darikar Kwankwasiyya yayi kira ga magoya bayan tafiyar ta Kwankwasiyya dasu cire jar hula har sai bayan zabe. Kwankwaso ya bayyana haka ne …
-
-
Masana daga jami’ar Delta Zeta dake kasar Birtaniya sun gudanar da bincike cewa shakar warin tusa nada matukar amfani a jikin dan Adam. A cewar masanan, shakaar warin tusa yana …
-
Yasir Ramadan Gwale, dan gwagwarmaya kuma halastaccen mabiyin Mallam Salihu Sagir Takai, dan takarar gwamnan Kano a jami’iyyar PRP, yace Takai bai umarci magoya bayanshi su marawa Ganduje baya ba. …
-
Dan takarar Gwamna jihar Kano karkashin Jam’iyar PRP, Mallam Salihu Sagir Takai ya yi kira ga magoya bayan shi da su zabi Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje na Jam’iyar APC …
-
Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya ce zaben gwamna da za a kammala a jihar Kano zai zama wani ma’aunin auna adalcin gwamnati dama hukumar INEC. Kano na daga …
-
Kwamishinan ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano, CP Muhammad Wakili yace shi ba dan kwaye bane, hasali ma bai taba sha ba duk tsawon rayuwarshi. A kwanakin bayan, mutane sunata …
-
Kwamitin Manya masu kishin jihar Kano, KCCI tayi gargadi ga wasu ‘yan siyasa dake shiga hurumin siyasar kasar Kano bayan kasancewar su ba ‘yan jihar ba. Sun bayyana haka ne …
-
Gwamnatin tarayya zata fara kamen iyayen da suka ki saka ‘yayansu a makaranta. Da yake bayyana jawabi a taron manema labarai na ma’aikatar ilimi, Ministan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu …
-
Siyasa
Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da aikin tituna da rijiyoyin burtsate a guraren da za a sake zabe
A daren jiya Juma’a 15/03/19, gwamnatin jihar Kano karkashin gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta kaddamar da fara aikin titi a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa. Al’ummar wannan yanki sun …
-
Taskar Malamai
Kano: Duk malamin da yake kare Ganduje biyanshi aka yi, nima an min tayin miliyan 30 – Sheikh Abduljabbar
Sheikh Abdujabbar Nasiru Kabara yace duk wani malami da yake fitowa ya hau manbari wajen kare Mai girma gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan bidiyon da akaga gwamnan yana …
