ZUWA GA MAIGIRMA SHUGABAN ‘KASA MUHAMMADU BUHARI Maigirma shugaban ‘kasa Muhammadu Buhari ni Datti Assalafiy na kasance daya daga cikin dunbin masoyanka, kullun burina a rayuwa shine na samu zaman …
Matsalar Tsaro: Akwai buƙatar a tuna maka Baba, Daga Rabi’u Biyora
Wallahi Tallahi al’ummar Nigeria sun kaunaceka ne sakamakon sanin da sukayi maka na jarumin soja, wanda ko kadan baka wasa idan akayi abun dazai cutar da rayuwarsu. Sanin gwagwarmayar da …
Taskar Matasa: Sai an cire son zuciya za a iya magance matsalar Almajiranta – Zainab Naseer
RA’AYINA AKAN MAGANCE MATSALAR ALMAJIRANCI Almajiranci ya zama al’adar arewacin Nigeria. saboda haka ni a ra’ayina batun a ce za a magance matsalar a lokaci daya bai taso ba. Saidai …
Zamfara: Jami’an tsaro basa mana aikin komai – Sarkin Shanun Shinkafi
Sarkin Shanun Shinkafin jihar Zamfara, Dakta Sulaiman Shuaibu Shinkafi ya bayyana a wata hira da yayi da shashin Hausa na BBC, inda ya ce jami’an tsaro basa kawo musu daukin …
Kwankwaso yayi wa daliban Najeriya a kasar Indiya sha-tara-ta-arziki, a ziyarar da ya kai musu yau Talata
Yau Talata, 02/04/19, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya kai ziyara jihar Rajasthan dake arewacin kasar Indiya. Kwankwaso ya kai wa daliban da suke karatu a jami’ar Mewar dake garin Chittogarh, …
An kashe wata ‘Yar Najeriya bisa laifin safarar kwaya zuwa kasar Saudi Arabia
Hukumomi a kasar Saudi Arabiya sun kashe wata mata ‘yar Najeriya bisa aikata laifin safarar kwaya zuwa kasar Saudi Arabiya. Kamfanin dillancin labarai na AFP, ra rawaito cewa, an kashe …
“Babu abinda Buhari zai iya yi akan zaben Kano” – Gwamnatin Tarayya
Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, yayi karin haske bisa matsayin shugaban Kasa akan zaben Kano. Latsa alamar lasifika domin sauraro Daga Shafin BBC Hausa
Rigar ‘Yanci: Sabon Salo , Gwamnan Jama’a da Gwamnan Shafaffu da Mai, Daga Dangalan Muhammad Aliyu
Zaku iya turo da naku sakon ta adreshin email dinmu a “submit@dabofm.com Jihar Kanon Dabo, jiha mai abin mamaki, mai Dala da Goron Dutse, mai Gwamna biyu cikin zamani guda. …
Mutum 42 sun rasa rayukansu a harin da ‘Yan Bindiga suka kai wasu kauyukan jihar Zamfara
‘Yan bindiga da ake zargi sun kai hari kauyukan Kware, Kurya da Kursasa da wasu makotan kauyukan karamar hukumar Shinkafi dake jihar Zamfara, harin da ya janyo rasa rayuka 42. …
Rigar ‘Yanci: Kwankwasiyya Farfagandiyya Limited, kashi na biyu Daga A.M.D
Assalam Alaikum. Ga masu bibiyar rubutu na akan mabiya darikar Kwankwasiyya da halayensu na ‘yada farfaganda, idan baku manta ba, nace ina zuwa da alakar ‘Yan Kwankwasiyya da Propaganda kashi …
Wata kungiyar ‘yan jam’iyyar APC mai suna All Progressive Youth Forum ta rubuta takardar koke ga uwar jam’iyyar ta kasa domin yin bincike kan abubuwan da suka faru a lokacin …
Manoma guda 10 sunyi asarar rayukansu a kauyen Kursara dake unguwar Kware a karamar hukumar Shinkafin jihar Zamafara a jiya Asabar. Manoman dai sun rasa ran nasu ne dai dai …
Kiwon Lafiya: Mata suna gane namiji mai karyar Ido na ganin Ido – Binciken Kwakwalwar
Wata shiyar Karatun Pharmacy na Pharm D, dake kasar Pakistan, tayi wani bincike akan kwakwalan mata da maza. Binciken ya nuna wasu abubuwa da kwakwalan mata suka fi na maza, …
jdhfudghnfjnkjhfjghrgu rem,hgf7rfhgfgkf hf7urhgjbfdhf mgxyufcvggvzbhgvybvg
Adamawa: Ni zan fara biyan albashin N30,000, dalibai zasuyi NECO da WAEC Kyauta – Fintiri
Zababben Gwamnan jihar Adamawa, Umar Fintiri ya ce yana daga cikin sabbin Gwamnoni da zasu fara biyan sabon albashin N30,000. Fintiri ya bayyana haka ne a wata ganawa da yayi …
Kasar Brunei bisa jagorancin masarautar kasar zata fara aiwatar da dokar hukunci kisa ya masu yin Luwadi, a shirye-shiryen kasar na gyaran wasu kundin tsarin kasar. Za’a fara aiwatar da …
Adamawa: Fintiri na jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan Adamawa
Dan takarar Gwamnan jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan jihar Adamawa. Hukumar INEC ta bayyana haka ne bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a jiya Alhamis 28/03/19. Alhaji …
Tafiyar Kwankwasiyya tafiya mai karfin matasa wacce Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yake jagoranta. Sani kowa ne cewa, a wannan kadamin da muke ciki, hanyoyin samun labarai nada sauki saboda shigowar …
Hajj2019: Kada jama’a su yadda da kudin aikin Hajjin 2019 da ake turawa a Social Media – Hukumar Alhazai
Hukumar jin dadin alhazai tayi kira ga al’ummar Najeriya da kada su yadda da karairayin da ake yada wa akan kudin hajjin bana na shekarar 2019. Jaridar Daily Trust ta …
