Gwamnatin Tarayya ta rabawa masu sana’ar aski guda 20 ‘yan asalin yankin Niger Delta Naira miliyan 88 a matsayin tallafi karkashin hukumar dake yiwa ‘yan yankin afuwa. Ko wanne daga …
Wasu Ɓata-Gari sun guntule hannun Matashi bayan sun Kwace masa Babur a Sokoto
Habibu Abubakar, dalibi a jami’ar Usman Danfodio dake jihar Sokoto, ya hadu da iftila’i bayan da ‘yan daba suka guntule masa hannu tare da kwace masa babur dinshi na hawa. …
Jaridar Leadership Hausa ta rawaito: A dalilin kara kaimi da gwamnatin Najeriya ta yi wajen ganin an kawo karshen ayyukan mahara da ‘yan ta’adda a garuruwan jihar Zamfara, sufeto janar …
Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa
Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin addinin Islama a jihar Kano. Yakubu Musa ya fara da cewa: “Amma shi wannan …
Rikicin Zamfara: Rashin adalci ne ace ban damu da kashe kashen Zamfara ba – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nuna damuwa akan kashe kashen da ke faruwa a jihar Zamfara. Wannan shine karon farko da shugaba Buhari yayi furuci game da takaddamar dake faruwa …
Rikicin Zamfara: Wallahi abinda yake faruwa yafi karfin Shugaba Buhari – Sheikh Abdallah Gadon Kaya
Fitattacen Malamin addinin Islama, Shiekh Abdallah Gadon Kaya yace abubuwan da suke faruwa na kashe-kashe da akeyi a jihar Zamfara yafi karfin shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Da yake bayani a …
Yacce ta wakana a Maulidin Sheikh Ibrahim Inyass daga birnin Kano
Tin jiya Juma’a 29 ga watan Rajab shekarar 1440 bayan hijiran Manzon tsira (SAW), aka fara gudanar da Mauludin Sheikh Ibrahim Inyass a tsakiyar birnin Kano. Taron da ake gudanar …
Rigar ‘Yanci: Dama nasan za a rina, tallafin Ganduje wajen ruguza Ilimin ‘yan Sakandire, Daga Nazeef Touranki
Tun lokacin da aka ce daliban zangon 2019 , baza su rubuta QUALIFYING EXAMINATIONS BA, sai sun shiga SS 3, na fahimci cewa akwai matsala. Basu rubuta jarabawar ba sai …
Kotun zabe a jihar Kano ta kaddamar da fara zaman sauraron kara a yau Alhamis, 04/04/2019. Alkalan da zasu jagoranci kararrakin sun hada da Mai shari’a Nayai Aganaba a matsayin …
Yanzu Yanzu: Gwamnati ta fara hukunta masu hannu a kisan Mr Johnson Kolade
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta fara hukunta jami’anta da ke da hannu wajen harbe Mr Johnson Kolade. Tini dai rundunar ta dakatar da Insfecta Ogunyemi Olalekan, jami’in SARS daya …
Yau Alhamis da misalin karfe hudu da ‘yan dige-dige, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauki hanyar zuwa kasar Jordan. Shugaban zai halarci taro a babban birnin kasar na Amman tare …
Yau Alhamis 04/04/2019, rana ce da tayi daidai da ranar da tsohon Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abubakar Rimi ya rasu. Shekaru 9 kenan da rasuwar Alhaji Abubakar Rimi. Kadan daga …
Gwamnatin Zamafara zata dauki matsafa 1,700 domin tabbatar da tsaro
Gwamnatin jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Abdulaziz, tace zata dauki matsafa 1,700 domin samarwa jihar zaman lafiya. Gwamnatin ta bayyana haka ne ta hannun Kwamishinan kananan hukumomi na jihar, Alhaji …
Kano: Zaɓaɓɓun ‘yan majalissun PDP a jihar Kano sun karbi takardar shaidar lashe zabe daga INEC
NYau Alhamis, 04/04/19, zababbun ‘yan majalissun jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP suka karbi shaidar lashe zabe daga hukumar INEC. Hukumar ta tsara baiwa dukannin ‘yan majalissun jihar Kano shaidar …
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta yi nazari dangane da harajin barasa da Kamfanukan dake sarrafa ke yi, kuma za ta duba yiwuwar rage harajin. Wannan matakin rage harajin akan …
Tsaro: Tawagar El-Rufa’i ta tarwatsa dandazon masu garkuwa da mutane a kan titi Kaduna-Abuja
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufa’i ya jagoranci tawagar jami’an tsaro wajen fatattakar masu garkuwa da mutane a kan tituna. A cikin makonnan dai aka samu rahotanni dake nuni da …
Taraba: Kungiyar ASUU ta kara tafiya yajin aikin sai baba ta gani
Kungiyar ASUU, reshen jihar jami’ar jihar Taraba ta sake komawa yajin aikin sai baba ta gani a yau Laraba, 03/04/2019. Kungiyar dai ta cigaba da yajin aikin ne bisa rashin …
Kisan Kolade Johnson abin baƙin ciki ne ƙwarai da gaske – Shugaba Buhari
Ana ta cigaba da alhinin kisan Mr Kolade Johnson, dan jihar Legas da hukumar ‘yan sandan RSARS ta kashe a makon da muke ciki. Shima shugaban kasa Muhammadu Buhari ya …
Nuna alhinin kisan wani dan Legas da shugaba Buhari yayi ya janyo cece-kuce
‘Yan Najeriya sun nuna rashin jin dadinsu bisa nuna alhini da shugaba Muhammadu Buhari ya nuna kan kisan wani mutumin Legas da akayi, hakan ya biyowa ne bayan kashe-kashen da …
Zaben Kano: Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben Gwamnan Kano daga INEC
Yau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da mataimakinshi, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun ‘yan majalissun jiha shaidar lashe zaben da …
