Fitattecen dan gwagwarmaya kuma Lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Barr Audu Bulama Bukarti, yace bashida masaniya akan rubutun da ake yadawa na cewa zai jagoranci lauyoyi dari zuwa …
Ɗan gidan Tsohon Kakakin Majalissar Kano, Yusuf Ata ya makantar da wata Budurwa – Mutanen Fagge
Al’umma karamar hukumar Fagge sun zargi dan gidan tsohon kakakin majalissar jihar Kano, Hon Yusuf Abdullahi Ata da aikata wa wata baiwar Allah danyen aikin da yayi sanadiyar rasa idonta …
Adamawa: Ganduje, El- Rufa’i na shirin kawo ‘Yan Sara-Suka domin tafka magudi – PDP
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, Jami’iyyar PDP reshen jihar Adamawa, ta zargi jami’iyyar APC wajen shirin da take na dauko hayar ‘yan daba daga garuruwan Kaduna da Kano, domin …
Taskar Malamai: ‘Yan bingida sun saki Mal. Ahmad Sulaiman bayan shafe sati 2
Da safiyar yau, aka tashi da tsananin farin ciki da karawa godiya ga Allah bisa sakin Sheikh Ahmad Sulaiman da masu mutane da sukayi garkuwa dashi sukayi. Iyalan malamin tare …
ZABEN KANO: Duk wanda yace anyi kisa a zaben Kano, ya kawo Hujja – Gwamnatin Kano
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ta musanta zarge-zarge da akeyi mata na samun hargitsi wanda har yayi sanadiyyar asarar rayuka sama da guda 5 a lokacin …
Zabe: Gwamnan jihar Bauchi ya baiwa masu saka ido a zabe cin hanci, don su kau da kai
Gwamnan jihar Bauchi, Barrister Muhammad Abubakar ya baiwa masu saka ido akan zabe cin hanci domin su kautar da idonsu bisa shirin yin magudi ta hannun sakataren jami’iyyar APC na …
Sanata Dino Melaye yayi kira ga ASUU data binciki takardun Farfesoshin da sukayi aikin Zabe
Dino Melaye, Sanata mai wakiltar Kogi ta yamma, yayi kira ga hukumar ASUU data fara binciken kwa-kwaf akan takardun Farfesoshin da sukayi aikin zabe. Ya godewa hukumar zabe ta INEC …
Kwamishinan ‘yan sandar jihar Kano, CP Muhammad Wakili ya dawo bakin aiki, na kasancewa shugaban rundunar ‘yan sandan jihar Kano, jim kadan bayan tafiyar DIG Anthony Micheal Ogbizi daga jihar …
Bauchi: Bala Muhammad na PDP ya lashe zaben Gwamna a jihar Bauchi
Dan takarar Gwamna a inuwar jami’iyyar PDP, Bala Muhammad, ya lashe zaben Gwamna a jihar Bauchin Najeriya. Hukumar zabe ta bayyana Bala a matsayin wanda ya lashe zaben biyo bayan …
A dai dai lokacin da gwamnatin Kano take murnar lashe zaben da tayi, alkaluman wasu daga cikin jagororin tafiyar gwamnatin na nuna yunkuri wajen goyawa gwamna Ganduje baya domin cirewa …
Hukumar INeC ta bayyana Dr Abdullahi Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Kano. Ga yadda alkaluman zaben suke: APC: 1,033,695 PDP: 1,024,713 Tazarar kuri’a: 8,982
Kano: Hukumar INEC ta dage zaman tattara sakamako zuwa 8 na safiyar Lahadi
A cigaba da tattara sakamakon zaben wuraren da aka sake zabe a jihar Kano, INEC ta dage zaman zuwa 8 na safiyar Lahadi, 24/03/19. Baturen zaben ya bayyana hakan ne …
Rika loda shafin domin sabon rahoto GEZAWA LGA APC: 167 PDP: ………. KURA LGA APC: 807 PDP: 528 Total Reg Voters: 2580 Dawakin Kudu: (1 PU Only) APC: 248 …
KANO: Ba muga dalilin da zai saka INEC ta soke zabe ba – APC Kano
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas yace kiran da jami’iyyar PDP tayi na soke zaben da ake gudanarwa yau ba mai yiwuwa bane. Abdullahi Abbas, yayi wannan …
Kano: PDP tayi kira ga INEC ta soke zaben da ake gudanarwa bisa al’amura marasa dadi da suka faru
Shugaban jami’iyyar PDP na jihar Kano yayi kira ga hukumar zabe ta INEC data soke zaben da ake gudanarwa yau a Kano. 23/03/19 Bichi yayi wannan kira ne a wani …
KANO: ‘Yan Sanda sun cafke Kwamishina a Kano bisa zargin tada tarzoma
Hukumar yan sandan jihar Kano sun kama Kwamishinan Aiyuka na musamman, tsohon Ciyaman na karamar hukumar Birni, Hon Muntari Ishaq Yakasai. Jami’an ‘yan sandan sun kame Ishaq a mazabar Yalwa …
A cigaba da gudanar da karashen zaben gwamnan jihar Kano, daga mazabar GAMA ta Kudu, al’ummar yankin suna cigaba da kada kuri’arsu cikin lumana da kwanciyar hankali. Gama ta Kudu …
Kano: Wasu matasa da makamai sun tarwatsa mutanen dake kan layin zabe a Gama – BBC HAUSA
Shafin BBC Hausa ya rawaito cewa wasu matasa sun tarwatsa mutanen da suka hau layi domin kada kuri’arsu a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa a garin Kano. BBC tace: …
Zaben Kano: A kan idon ‘Yan Sanda, ‘Yan Daba suke korar mutane a Bichi – Freedom Radio
Daga Freedom Radio
