Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da aka ga gwamnan Kano yana karbar na goro. Bayan tsawon lokaci da hukumar ta …
Gobara ta tashi ne a yau Litini, a kasuwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a cikin birnin Kano. Bayanai na shigowa yanzu…..
‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar …
A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin tallatar manufarshi ta sake tsayawa shugabancin kasar a zabe mai kamawa. Al’ummar jihar ta …
Zuwan Buhari Kano: An dauke wuta lokacin jawabin shugaba Buhari a fadar Sarkin Kano
A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka a jihar Kano. Shugaban yana cikin jawabin godiya ga al’ummar jihar Kano, da mai …
Jirgin yakin neman zaben shugaba Buhari yau zai sauka a jihar Kano, jihar da ake zargin gwamna Abdullahi Ganduje da karbar rashawa. Gwamnatin shugaba Buhari, gwamnati ce da ke yakin …
Nur Warsame ya bayyanawa duniya matsayinshi na kasancewa dan luwadi a shekarar 2010. Limamin dan asalin kasar Somalia ya yanke shawarar bude masallacin daya kira gidan duk wani dan luwadi …
Rudunar sojin ta samu nasarar kashe yan bindiga dadi sama da guda ashirin. Rundunar sojojin na shashin Operation Sharar Daji, ta dakile wani harin da wasu yan ta’adda suka kai …
Bidiyo: Gwamna a Indiya, ta kunyata ma’aikaci akan kashe N2550 ba bisa ka’ida ba
Luitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari biyar kwatankwacin naira 2550, saboda tarbar ta zuwa ma’aikatar. Yayi amfani da kudin ne …
Sashin Hausa na BBC, ya bada sanarwa dage ranar da aka shirya domin gabatar da muhawarar ‘yan takarkarun gwamnan jihar kano. An shirya gudanar da muhawarar ne a ranar Alhamis, …
Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini. Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan …
Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a kasar Cyprus. Ta kammala karatun ne a fannin “Human Resources Management”. Jarumar ta shiga …
Sani Danja, Fati Muhd, Zahraddin Sani, Al-amin Buhari da mai bada umarni Eemrana, sune manyan barayin Kannywood a cewar Ummi Zee-Zee. Bayanan data wallafa a shafinta na instagram, Ummi Ibrahim, …
Kasar Saudiyya za ta gayyaci Jay Z da Beckham don bude gidan rawa
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin …
Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan mutane suka bukace shi da yin hakan. Tsohon gwamna ya bayyana haka ne a …
Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama da rashin lafiya. Sarah Moses mahaifiyar dan wasan ta rasu ne a ranar Alhamis, …
Hukumar kare hadura da kashe gobara ta jihar Abia, kudancin Najeriya sun bada tabbacin tashin dobara a kamfanin Guinness. Kamfanin dai ya kone kurmus lamarin da yake babu wani abun …
Asiwaju mazaunin garin Lagos ya kashe kanshi a wani hotal dake garin na Lagos da misalin karfe 12 na dare. A cikin wannan makon matashi yasha matsin lamba a shafin …
Atiku zai fuskanci matsin lamba in ya dawo Najeriya – Lai Muhammad
Lai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan takarar jam’iyyar PDP matakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar zai fuskanci matsin lambar daga …
Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar kudin fasfo. Wanda kudinsu ya kama kamar haka: Mai shafi 32 = N25,000 (wa’adin …
