Hukumar gasar kwallon kafa ta Laliga dake kasar Andulus wato Spain ta taya daukacin al’ummar Hausawa dake fadin duniya murnar bikin Ranar Hausa da yake gudana. Rahoton Dabo FM ya …
Addini ne yasa NBA ta janye gayyatar da ta yi wa El-Rufai daga Rilwanu Shehu
TABBAS ADDINI NE YASA AKA CIRE EL-RUFA’I DAGA TARON NBA Daga: Rilwanu Labashu Yayari Yanzu haka kungiyar Lauyoyi ta kasa NBA ta gayyaci Fitsararriyar Kafirar nan Fauriyya zuwa wajen taron …
Kungiyar Bayern Munich ta lashe kofin zakarun nahiyar Turai bayan ta zura wa Kungiyar PSG kwallo daya a raga. Dan wasa Coman ne ya jefa wa kungiyar kwallon guda daya …
An yi asarar rayuka a arangamar tsagerun kungiyar IPOB da ‘yan sanda a Enugu
An samu rangama da ta janyo asarar rayuka tsakanin jami’an ‘yan sanda da kungiyar IPOB da tace tana fafutukar kafa kasar Biafra. Jaridar PUNCH ta rawaici cewa a kalla mutane …
‘Yan Sanda sun cafke Faston da ake zargi da sace Sadiya Idris tare da canza mata addini
Rundunar ‘yan sanda jihar Kaduna ta tabbatar da kamun wani malamin addinin Kiristanci, Pastor Jonah Gangas da ake zargi da sace wata yarinya ‘yar asalin jihar Kaduna. Tin a ranar …
Rundunar ‘Yan sanda za ta fara tantance masu son shiga aikin dan sanda a jihar Kano
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta sanar da fara tantance masu son shiga aikin dan sanda. Hukumar ta ce za a tantance mutanen a Wuri Shedikwatar manyan ‘yan …
Gwamnan Diffa ta jamhuriyar Nijar ya kai wa Zulum ziyarar jajen ‘harin Boko Haram’
Gwamnan jihar Diffa ta jamhuriyar Nijar ya kai ziyarr kwana 2 zuwa jihar Borno domin jajantawa Gwamna Babagana Umara Zulum bisa iftila’in da ya faru da shi a kwanakin baya …
Gwamna Zulum ya dauki damarar ‘dakile shan miyagun kwayoyi’ a jihar Borno
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatin jihar za ta yi duk mai yiwuwa wajen dakile shan miyagun kwayoyi a fadin jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana haka …
Jami’an tsaro sun shiga farautar wasu akuyoyi 2 da suka yi kokarin sace motar ‘yan sanda da rana tsaka
Hukumar ‘yan sandar kasar Burtaniya ta shiga farautar wasu akuyoyi guda 2 da sukayi kokarin sace motar ‘yan sanda a unguwar Isle of White ido na ganin ido. Rahoton Dabo …
Mai Martaba Sarkin Kano, Alh Aminu Ado Bayero ya ciki shekaru 59 a duniya
Mai martaba sarkin Kano, Alahaji Aminu Ado Abdullahi Bayero, sarki na 15 a jerin sarakunan Kano fulani kana kuma sarki na 2 cikin jerin sabuwar masarautar Kano bayan gwamnan Kano, …
Jayayyar hukuncin Kisa da satar Sadiya Idris gami da sauya mata addini -Daga Hassan Ringim
Tun bayan da kotun shari’ar musulinci ta yankewa wani mawaki da ya zagi fiyayyen halittu, Annabi Muhammad SAW mutane da dama suka shiga mahawara mai zafi kan dacewar hukuncin, sai …
Kwabid19: Lafiyar Mamman Daura lau, ziyara ya tafi Burtaniya – inji Iyalansa
Bayan wasu jaridun kasar nan sun bayyana cewa dan uwan shugaban kasa, Muhammadu Buhari wato Mallam Mammam Daura an dauke shi cikin gaggawa zuwa kasar Burtaniya domin rashin lafiyarsa ta …
Ba a ga jinjirin watan Muharram a Najeriya ba – Kwamitin ganin wata
Kwamitin ganin wata na Sarkin Musulmin Najeriya ya ce bai samu sahihin rahotan ganin jinjirin watan Muharram a fadin Najeriya ba. Kwamitin ya ce ranar Alhamis da ta yi dai …
Sadiya Idris: Yarinyar da Fasto ya boye tun tana shekaru 11 ya canja mata addini
An samu nasarar chafke wani fasto mai suna Juna Gangas bayan ya boye yarinya, Sadiya Idris kimanin shekaru 7 a hannun sa tare da mayar da ita addinin kiristanci. DABO …
NARICT Cibiya ce da al’ummar Arewa ke alfahari da ita-Kwamared Jibrin Salihi
Shugaban Cibiyar binciken sinadarai ta Kasa da ke Zaria wato National research institute for chemical technology (NARICT) Farfesa Joeffry T Barminas, ya jaddada kudirin Cibiyar sa na cigaba da taya …
Rundunar Yan sanda ta Jihar Jigawa, reshen karamar hukumar Mallam MAdorisun yi nasarar cafke wad’ansu mutane da zargin su ne su ka kai farmaki ga mahaifiyar shugaban Karamar Hukumar Malam …
Kasar Indiya ta cika shekara 74 da samun ‘yancin Kai, shekara 13 a gaban Najeriya
Ranar 15 ga Agusta kowacce shekara, rana ce da kasar Indiya ke murnar samun ‘yancin Kai daga turawan mulkin mallaka na kasar Burtaniya. A yau 15 ga Agusta 2020, kasar …
Yanzu-yanzu: Barcelona ta ‘shirya korar mai horar da kungiyar, Quique Setien’ bayan luguden Bayern Munich
Kungiyar Barcelona ta shirya korar mai horar da kungiyar Quique Setien bayan tashi daga wasan kungiyar da Bayern Munich. Fitaccen dan jaridar wasanni, Fabrizo Romano ne ya tabbatar da haka …
Kungiyar Barcelona ta kasar Spain ta sha kashi a hannun kungiyar Bayern munich ta kasar Jamus da ci 8 da 2 . Wasan ya kasance na daf da na kusa …
