Fadar shugaban kasa ta bakin mai taimakawa shugaban Buhari, Femi Adesina ya bayyana cewa mutumin da yayi kokarin chakumar shugaban kasa Buhari a bikini shekarar da aka Saba yi a …
Neman Taimako: Kujerar gwamnan da ka hau ta gidanku ce? – Sheikh Jingir ga Masari
Shugaban kungiyar Izala Jos, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya mayar da martani ga gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari akan wani furuci da akace gwamnan yayi. DABO FM ta tattara …
Juventus: Kwana 3 da cudanya da sauran yan wasa, an samu daya daga ciki dauke da Coronavirus
Barazana ta cika kungiyar kwallon kafa ta Juventus bayan samun dan wasan bayan kungiyar dauke da cutar Coronavirus, wato Rugani wanda kuma Kwana uku da suka wuce dan wasan yayi …
Buhari ya fusata, yayi barazanar sanya dokar tabaci a Kano akan rikicin Ganduje da Sanusi
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yace zai sanya dokar ta baci a jihar Kano saboda wutar rikicin dake tsakanin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje da tsohon sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sanusi …
Hukumar yaki da rashawa ta shiga binciken fai-fan bidiyon dala na Ganduje cikin gaggawa
Hukumar yaki da rashawa ta jihar Kano ta kafa kwamiti na binciken gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje cikin gaggawa. Majiyar DABO FM ta jiyo shugaban hukar na jihar Kano, …
Najeriya zata hana shigo da injin Jannareta, tare da daurin shekaru 10 ga duk wanda ya siyar
Bina Enagi, Sanata mai wakiltar kudancin jihar Neja a majalisar dattijai ya shigar da wani kudiri na Najeriya ta hana shigo da injin bada hasken wutar lantarki tare da daurin …
Sanusi ya amince da zama uba kuma shugaban babbar jami’ar jiha ta Kaduna – El-Rufa’i
Gwamnatin jihar Kaduna ta nada Muhammadu Sanusi II (Murabus) a matsayin ‘Chancellor’ na babbar jami’ar jihar Kaduna, Kaduna State University (KASU). Majiyar DABO FM daga TheCable ta bayyana sanarwar ta …
Muna tare da kai wajen yakar rashin gaskiyar shugabanni – Matar Nelson Mandela ga Sunusi
Uwargidan tsohon shugaban kasar Afrika ta Kudu, Nelson Mandela, Misis Graca Machel, ta bayyana rashin jin dadinta bisa ga tsige Sarkin Kano murabus da gwamnatin jihar Kano tayi a ranar …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana shugaba Muhammadu Buhari akan wanda yake da alhakin tube rawanin Sarkin Kano mai murabus, Mallam Muhammadu Sunsusi II. Tsohon …
Yanzu-Yanzu: El-Rufa’i ya bawa Sanusi II Murabus babban mukami, kwana 1 da sauke shi
Gwamnatin jihar Kaduna ta zabi Malam Muhammadu Sanusi II Murabus a matsayin jigo cikin hukumar ci gaban saka hannun jari a jihar wato hukumar KADIPA. Majiyar DABO FM ta bayyana …
Ko yaya tasirin hudubar Sheikh Daurawa akan tsige Sarkin Kano?
A ranar Juma’ar da ta gabata, daya daga cikin malaman jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, yayi huduba akan dambarwar dake tsakanin Gwamnatin da Majalissar Dokokin jihar Kano da Sarkin …
Jami’ar UNIZIK zata bawa Sarki mai murabus Sunusi Lamido digirin girmamawa
Jami’ar Nmadi Azikwe dake garin Akwa na jihar Anambra ta ayyana Sarkin Kano murbus, Mallam Muhammadu Sunusi II daga cikin wadanda zata baiwa digirin girmamawa. Hakan yazo ne jim kadan …
Tsige Sunusi: Zanyi mamaki idan da Buhari ya sa baki mukai ga abinda ya faru – Gen Abdussalam
Tsohon shugaban Najeriya, Janaral Abdussalam Abubakar, ya bayyana rashin jin dadinshi bisa tsige Sarki mai murabus na Kano, Mallam Muhammadu Sunusi na 2 daga mulkin Kano. DABO FM ta tattara …
Kaci gaba da zama mutum mai juriya kamar yadda Allah yayi ka – Dan Kwambo ga Sanusi II Murabus
Ibrahim Hassan Dankwambo, tsohon gwamnan jihar Gwambe yayi kira ga Sanusi II Murabus da yaci gaba da kasancewa mutum mai juriya kamar yadda Allah yayi shi mutum jajirtacce kuma mai …
Gwamnatin Kano ta zabi Aminu Ado Bayero a matsayin sabon Sarkin Kano bayan ta tsige Mallam Muhammadu Sunusi na 2.
Gwamnatin jihar Kano ta hannun kwamishinan yada labarai, Mallam Muhammad Garba ta bayar da sanarwar korar Sarkin Kano mai murabus zuwa jihar Nassarawa. A yau litinin ne dai gwamnatin jihar …
Yanzu- Yanzu: Masu zaben Sarki sun zauna don fidda sabon Sarkin Kano
Awannai kadan bayan da gwamnatin jihar Kano karkashin gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ta tsige daga kan mulkin Kano, masu nadin sarkin a Kano sun zauna domin fitar da sabon Sarki. …
Kwamishinan ‘yan sanda ya isa fadar Sarkin Kano domin a fito da shi
Jim kadan bayan tsigewar da gwamnatin jihar Kano tayi wa Sarki Muhammadu Sunusi na 2, rundunar yan sandan jihar Kano ta dunguma zuwa gidan sarkin domin fito dashi daga ciki. …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, ya tsige mai martaba Sarki Muhammadu Sunusi II. Hakan na kunshe a jikin wata sanarwa da sakataren gwamnatin jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji ya …
