A wani bincike da DABO FM tayi, ya tabbatar da har zuwa yanzu gidajen Saida man fetir sunki bin umarnin gwamnati na rage farashin litar kai zuwa N125 kamar yadda …
Gwamnatin tarayya ta rufe filin jirgin sama na Kano saboda dakile cutar Coronavirus
Gwamnatin Najeriya ta bada sanarwar rufe wasu filayen saukar jirage a hak guda 3 saboda kokarin dakile wannan cuta ta Coronavirus. Majiyar DABO FM ta bayyana filayen jiragen sun hada …
Ganduje zai samu gagarumar lambar girmamawa daga fadar shugaban kasa, Buhari
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje na daga cikin wadanda zaa karrama a wani gagarumin biki da zaai a watan gobe April a fadar shugaban kasa Muhammad Buhari. Majiyar Dabo FM …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya dauki nauyin karatun wasu ‘yan makarantar sakandare guda 3 tin daga digiri fari har zuwa digirin digirgir ‘Doctorate Degree’. Majiyar Dabo FM ta bayyana wannan …
Kasar Saudiyya ta dakatar da taruwa wajen sallar Juma’a domin gudun kamuwa da cutar ‘Coronavirus’. Majiyar DABO FM ta rawaito majilisar sarakuna Kasar ce ta fitar da sanarwar domin dakile …
Rahoton dake fitowa daga masarautar Kano ya bayyana labarin da jaridar mu ta Dabo FM ta fitar a ranar 17 Ga Maris, akan rikicin da ya taso daga masarautar Kano …
Gwamnatin tarayya ta rage kudin man fetur daga N145 zuwa N130 kowacce lita daya. Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da ragin yayin gudanar da zaman Majalissar Zartawa wanda aka gudanar …
Babu wani rikicin a masarautar Kano, sabbin masarautun kuma nanan daram – Gwamnatin Kano
Gwamnatin Kano ta karyata labarin dake bayyana akwai wani rikici tsakanin ta da masarautar Kano akan nadin sabbin sarakuna. Majiyar DABO FM ta tuntubi mataimakin gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje …
Hukumar dake kula da alhakin shirin Bautar kasa ta Najeriya ta dakatar da jami’an dake cikin sansani da kuma wadanda ke kokarin shiga Sansanin. Sansanin wanda aka bude shi ranar …
Kungiyar ASUU ta bayyana yakin aikin da ga shiga a matsayin na babu gudu babu ja da baya indai har basu cimma matsaya tsakaninta da gwamnatin Najeriya ba. Kungiyar ta …
Shinshina sarautar Waziri: Muhamad Nasir, Waziri Murabus yayi wa sabon Sarki mubaya’a
Sheikh Muhammad Nasir, waziri mai Murabus ya kaiwa sabon sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero ya kai ziyarar mubaya’a, wanda bayanai ke nuna cewa “ya fara neman a dawo dashi …
Yadda Indiyawan Hindu sukayi wanka da cin kashin Saniya don magance Corona Virus
Jaipur India A kasar Indiya, wasu daga cikin mabiya addinin Hindu sun bayyana fitsari da kashin Saniya a matsayin rigakafin kamuwa da cutar Corona. Hakan yasa wasu dayawa daga cikinsu …
Har yanzu muna nan daram a APC – ‘Yan Majalissar APC guda 10 na Kano
‘Yan Majalissu guda 10 na jami’iyyar APC na jihar Kano sun bayyana cewar har yanzu suna nan daram a jami’iyyarsu ta APC kuma basu da shirin fita. DABO FM ta …
Zuwan Sanusi Legas: Suna zamansu lafiya, daga saukar sa ya jawo tashin bom – Kwamishinan Ganduje
Kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muaz Magaji ya bayyana komawar Sarki Muhammadu Sanusi II Murabus ce ta kawo tashin bom a jihar Ikko. Majiyar DABO FM ta bayyana kwamishinan aiyukan …
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 226 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta lallasa takwararta ta jihar jihar Jigawa wato Jigawa Golden Stars da ci 2 babu ko daya a cigaba da bugun wasanni ajin Firimiya. …
Kalaman Ali Baba na ‘Sheikh Daurawa ba shi da ilimi’ sun janyo cece
Kalaman da mai bawa gwamnan Kano shawara a harkokin addinai, Ali Baba Agama Lafiya, yayi akan malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, sun janyo cece kuce a tsakanin al’umma. …
Rashawar zaben zagaye na 2 na gwamnan Kano tafi ta kowanne a zaben 2019 – Amurka
Kasar Amurka tace tana da shaidu dayawa wadanda suka nuna tsoratarwa da barazana da jami’an tsaro na Soji da DSS sukayi wa mutane da ma’aikatan INEC yayin gudanar da zaben …
Jami’an gwamnatoci sun yi wa alkalan kotunan zabe barazana sun saka su yin rashin adalci- Amurka
Kasar Amurka tace tana da shaidu dayawa wadanda suka nuna tsoratarwa da barazana da jami’an tsaro na Soji da DSS sukayi wa mutane da ma’aikatan INEC yayin gudanar da zaben …
Kotu zata iya dawo min da sarauta ta, amma zan bude sabon babin rayuwa – Sarkin Kano ‘Murabus’
Sarkin Kano mai murabus, Mallam Muhammadu Sunusi II ya bayyana cewa da zai kai kara zuwa kotu, to lallai zai sam,u nasara kamar yadda Kotu ta umarta da a barshi …
