Wani jigo a jama’iyyar Apc kuma shugaban al’umma a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna, Alhaji Sama’ila Musa Sarkin Gandun Zazzau, ya bayyana matakin da wasu kansilolin karamar hukumar suka dauka …
Abin Sha’awa: Dan kwallon Liverpool Sadio Mane ya shiga an wanke bandakin Masallaci tare dashi
Faifai bidiyon dan wasan kwallan kafar Liverpool kuma zakaran dan kwallon kafar duniya a matsayi na 4, kana gwarzon dan wasa na farko da yafi iya kwallon kafa a nahiyar …
Baturiya yar Amurka ta yo tsuntsun soyayya zuwa Kano don iske saurayinta dan Najeriya
Wata baturiya yar asalin birnin California na kasar Amurka, tayo tattaki har zuwa jihar Kano domin iske masoyinta dake a unguwar Panshekara ta birnin Kano. DABO FM ta tattara cewar …
Shahararren mai kama barayin nan, kuma shugaban kamfanin samar da tsaro ta Aljan Network Security Services of Nigeria Alhaji Shehu Musa Aljan, ya bayyana matakin da wasu gwamnoni ko shuwagabannin …
Yarda da Allah ce ta sanya nake murmushi ko ina cikin damuwa – Mesut Ozil
Tsohon dan wasan kwallon kafa ta kasar Germany, Mesut Ozil ya bayyana yardar a matsayin garkuwa da take taimakonshi a rayuwa. Dan wasan dake taka leda a kungiyar kwallon kafa …
Buhari zai bar Najeriya zuwa Landan kafin yanke hukuncin zaben Kano, Bauchi da Sokoto
A ranar Juma’a, shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa birnin Landan domin halartar taron zuba hannayen jari tsakanin Burtaniya da kasashen Afirika a ranar 20 ga watan Janairu. Mai …
Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dr Shehu Makarfi ya bayyana tini gwamnatin jihar ta shirya tsaf domin kaddamar da shirin bada ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare. Dabo FM …
Amincewa da rundunar ‘Amotekun’ tamkar rasa damar shugabancin kasa ne – Miyetti Allah ga Yarabawa
A wani yunkuri na nuna goyon bayan adawa da rundunar Amotekun, kungiyar Miyetti Allah kautal hore ta yi wani kakkausan gargadi ga gwamnonin Kudu maso yammacin Najeriya bisa kaddamar da …
Rahotanni daga iyalan Hajiya Zahra’u Aliyu, sun bayyana DABO FM dawowarta gida bayan da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da ita. DABO FM ta tattara cewar da asubahin ranar Asabar, …
An samu raunuka da dama bayan farwa magoya bayan Kano Pillars a Katsina
Wasu fusatattu matasa da ake zargin magoya bayan kungiyar kwallon kafan Katsina United ne sun tsare yan wasa da ma’aikatan kungiyar na tsawon awanni bayan tashi daga yin canjaras a …
Gwamnatin Tarayya ta gargadi shuwagabanni akan furta zantuka ‘yadda suka ga dama’
Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari, ta gargadi shuwagabanni da jami’iyyu da su kiyaye harsunansu wajen yin magana. Gwamnatin ta bayyana haka ne cikin wata sanarwa da kakakin fadar gwamnatin Mallam Garba …
Mun kafa Gidauniyar Hadiyatul Khair domin kawo karshen talauci – Mufidah Fari
Shugabar gudanarwar Gidauniyar Hadeeyatul Khair, ta bayyana cewa sun kafa kungiyar ne a wani mataki na taimakawa al’umma tare da kawo karshen talauci a yankin Arewacin Najeriya. DABO FM ta …
Taskar Magabata: Tarihin mutuwar Sardauna shekaru 54 da suka gabata
A yau Laraba, 15 ga watan Janairun, 2020, mai girma, Sir Ahmadu Bello, Sardauna ya cika shekaru 56 bayan da Manjo Nzeogwu ya kashe shi. DABO FM tayi waiwaye a …
Da dumi-dumi: Yan bindiga sun afka kan tawagar Sarkin Pataskum, sun kashe ‘yan tawagarshi 3
Yan Bindiga sun afkawa tawagar mai martaba Sarkin Pataskum, Alhaji Umaru Bubaram a kan hanyar titin Kaduna- Zariya. Tini dai mutane 3 daga cikin hadiman Sarkin suka rasa rayukansu. Rahotanni …
Ganduje na cikin jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tsigewa daga kotun ƙare kukan ka
Jerin gwamnonin dake fuskantar barazanar tumbuke wa daga babbar kotun kasa wadda ke karkashi babban mai sharia na kasa, CJN Tanko Muhammad. Rahoton da Dabo FM ta hada ya bayyana …
Osinbajo ya bambanta Sanusi da sauran sarakuna, ya kira su ‘Dagatai da Shuwagabannin Al’ada’
Mataimakin Shugaban kasa, farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II a matsayin sarki mafi daraja inda ya kira sauran Sarakuna da Dagatai da Shugabannin al’ada. Rahoton Dabo …
Masu ruwa da tsaki a sha’anin ilimi a Zaria da Kubau da kuma Kauru sun koka
Masu ruwa da tsaki a sha’anin ilimi a kananan hukumomin Zaria da Kauru da kuma Kubau a jihar kaduna, sun koka game da lalacewar azuzuwa da rashin karishe aiki daga …
Kotun Koli ta karbe kujerar gwamna daga PDP ta ba wa APC mai mulki
Kotun kolin Najeriya, ta tsige gwamnan jihar Imo, Emeka Ihedioha daga matsayinshi na gwamnan jihar Imo, ta tabbatar da Sanata Hope Uzodimma na APC a matsayin wanda ya lashe zaben …
Hukumomin kasar Indiya sun bayar da hutu domin zagoyowar ranar da ake kiranta Uttarayan ko kuma Makar Sankrati, ranar ce da suke sadaukar da ita ga wani abun bautarsu mai …
Gobara ta tashi cikin dare tare da cinye kayan kudi na miliyoyin nairori a cikin shaguna 39 a kasuwar yan katako ta Kubgo dake babban birnin tarayyar Najeriya. Rahoton Dabo …
