Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa, EFCC ta chafke tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani. Kamar yadda majiyar mu ta Dabo FM ta bayyana mana, EFCC …
EFCC ta cafke Kwamared Shehu Sani bisa tuhumarshi da damfarar Naira miliyan 7
Hukumar dake hana yi wa tattalin arziki ta’annati ta EFCC, ta damke tsohon Sanatan jihar Kaduna, Kwamared Shehu Sani bisa zarginshi da damfarar Naira miliyan 7. Jaridar The Nation, ta …
Dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’ tana nan daram – Ibn Sina
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Mallam Haruna Muhammad Sani Ibn Sina, ta bayyana cewa dokar hana cakudar Mata da Maza a baburan adaidata sahu tana nan daram. Shugaban ya …
Ma’aikatan Kano sun fara karbar sabon albashin N30,000 na watan Disamba
Ma’aikatan jihar Kano, sun fara karbar sabon albashin N30,000 a matsayin mafi karancin albashi na watan Disamba. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnatin jihar ta cimma matsaya tsakaninta da …
Watanni biyar da daukewar tauye hakki da aka yi wa matashi Abubakar Idris ‘Dadiyata’
A wannan makon da muke ciki na shiga sabuwar shekarar 2020, Abubakar Idris Dadiyata zai cika watanni 5 tin bayan daukeshi da wadanda ba’asan ko suwaye ba sukayi. Zuwa yanzu, …
Gwamnatin Kano ta janye dokar hana cakudar maza da mata a baburan ‘Adaidaita Sahu’
Rahotonni daga fadar gwamnatin jihar Kano na cewa tuni gwamnati ta janye dokar nan ta hana cakuda maza da mata a baburan adai-daita sahu. Rahoton mu na Dabo FM daga …
Hukumar Hisbah ta chafke wani babban Ɗan Sanda a ɗakin otal tare da mata 3
Hukumar Hisbah ta chafke wannan dan sanda ne da kannensa 2 da kuma wata da yace daga Kaduna take cikin dakin otal suna sheke ayarsu. Kakakin Hukumar, Dr Atiku Zawuyya …
Yadda dan majalisar Sokoto ya koma ga Allah bayan ya yanke jike ya fadi a majalisa
A yau Litinin ne aka yi jana’iazar Honarabul Isa Harisu Kebbe dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Kebbe a majalisar dokokin jihar Sokoto bayan ya yanke jiki ya fadi a …
Duk da bashin $84b, babu laifi dan mun kara ciyo wa ƴan Najeriya $30b – Ministan Yada Labarai
Duk da cewa akwai bashin dala biliyan 84, Ministan yada labarai, Lai Mohammed ya bayyana babu wani abin cece-kuce kan ciwo bashin da Shugaba Muhammad Buhari yake so yayi na …
Danmajalisar wakilai mai wakiltar karamar hukumar Dala Babangida Abdullahi Yakudima yace zai kawo aiki na Naira miliyan dari biyar a mazabar Dala. Rahoton mu na nan Dabo FM ya jiyo …
Ƙurunƙus: Buhari ya hana ministoci zuwa yawon gantali ƙasashen waje
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi umurnin cewa kada kowani minista da ya tafi kasar waje sama da sau biyu a kwatan zango. Ministoci za su iya fita wajen kasar …
Ganduje ya sanya hannu kan ginin sabbin Asibitocin miliyoyi a masarautun Kano 4
Majalissar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 2.543 domin gina sabbin asibitoci da gyaran kananan asibotici dake yankin sabbin masaratun kano na Bichi, Gaya, Rano da Karaye. …
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a …
Duk da wa’adin ranar 31 ga watan Disambar 2019 da kungiyar Kwadago ta baiwa Gwamnonin Najeriya akan biyan sabon albashin N30,000, wasu daga cikin jihohi basu da shirin fara biyan …
Wallahi zan auri Babangida ko ‘Kwarkwara’ zai yi dani – Budurwa mai son IBB
Biyo bayan bayyana neman aure da tsohon shugaban Najeriya, Janar Babangida yace yanayi, mata dayawa sun nuna sha’awar auren IBB. A wata tattaunawa da Janar Babangida yayi da jaridar Sun …
Bayan shekaru 10 da rasuwar mai dakinshi, Janar Babangida yana neman matar Aure
Tsohon shugaban Najeriya, Janaral Badamasi Badamasi Babangida, IBB mai ritaya, ya bayyana fara neman matar aure. DABO FM ta tattaro cewa IBB, ya bayyana irin kalar matar da yake so …
Ku nemi shawara a wajen mutanen kirki – Shawarar Buhari ga manema Aure
Shugaban Muhammad Buhari, yayi kira da masu ma’aurata musamman wadanda sukayi aure a wannan lokacin dasu rika neman shawara a wajen mutanen kirki duk lokacin da wani abu ya shige …
Yadda Hakimin Birnin Gwari ya tsere daga hannun masu garkuwa da mutane suna tsaka da barci
Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwan. Rahoton …
Tsohon shugaban Najeriya, Janaral Badamasi Badamasi Babangida, IBB mai ritaya, ya bayyana fara neman matar aure. DABO FM ta tattaro cewa IBB, ya bayyana irin kalar matar da yake so …
Jarumin kasar Indiya yaki kula Ali Nuhu bayan ya tayashi murnar cika shekara 54
A ranar 27 ga watan Disambar 2019, jarumin kasar Indiya, Salman Khan, ya cika shekaru 54 a duniya. Hakan yasa fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya tayashi murnar zagayowar …
