Hakimin Birnin Gwari kuma Sarkin Kudun Birnin Gwari Alhaji Yusuf Yahaya Abubakar, wanda aka yi garkuwa da shi kwanaki takwas da suka gabata ya kubuta daga hannun masu garkuwan. Rahoton …
Tsohon shugaban Najeriya, Janaral Badamasi Badamasi Babangida, IBB mai ritaya, ya bayyana fara neman matar aure. DABO FM ta tattaro cewa IBB, ya bayyana irin kalar matar da yake so …
Jarumin kasar Indiya yaki kula Ali Nuhu bayan ya tayashi murnar cika shekara 54
A ranar 27 ga watan Disambar 2019, jarumin kasar Indiya, Salman Khan, ya cika shekaru 54 a duniya. Hakan yasa fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu, ya tayashi murnar zagayowar …
Alhaji Shehu Shagari, tsohon shugaban Najeriya, ya cika shekara daya da rasuwa. DABO FM ta tattaro cewa tsohon shugaban ya rasu a ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a …
Ajimobi yayi daga-daga da Naira biliyan 5 mako 3 kafin ya mika mulki ga sabon gwamna
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya zargi tsohon gwamnan jihar Abiola Ajimobi da kwashe makudan kudade daga cikin asusun jihar. Gwamnan ya zargi Ajimobi da yin sama da naira biliyan …
Masana a Amurka sun gano yin azumi sau 2 a mako na kara tsawon rai da riga-kafin cututtuka
Malaman Kimiyyar Amurka sun bayyana cewar sakamakon wani bincike da suka gudanar ya bayyana yin azumi a kowanne mako ko kuma kame baki daga barin cin abinci na wasu awanni …
Kudin Makamai: Abinda kayi mana, baza mu manta ba – IZALA ta fada wa Sambo Dasuki
Kungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
Atiku, Kwankwaso, Tambuwal, Saraki, Lamido? PDP ta tsunduma neman dan takarar 2023
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin, ya bayyana cewa jam’iyyar ta shiga neman nagartaccen dan takara wanda zai tsaya mata a zaben shugaban kasa a zaben 2023. …
Za’a yi wa Sa’idu, mai shekaru 4 kacal a duniya dan asalin garin Pataskum ta jihar Yobe, tiyata biyo bayan rashin haifarshi da akayi da dubura. DABO FM ta tattaro …
2023: PDP ta shiga neman sabon dan takarar shugabancin kasa da zata tisa a gaba
Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Sanata Walid Jibrin ya bayyana cewa jam’iyyar ta shiga neman nagartaccen dan takara wanda zai tsaya mata a zaben shugaban kasa a zaben 2023. …
Kungiyar Izala ta kai ziyarar jaje ga Sambo Dasuki kwanaki 3 bayan sakinshi akan zargin “Sata”
Kungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatussunnah, karkashin jagorancin shugabanta, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ta kai wa Kanar Sambo Dasuki ziyarar jaje zuwa gidanshi dake garin Abuja. Hakan na zuwa ne kwanaki …
‘Yan siyasa na amfani da kalmar “Hassada” ko “Bakin ciki” don dakushe masu musu hamayya
Dukkan wani mai ilimi da hangen nesa yana da masaniyar cewa hamayya wani bangare ne daga jikin siyasa ko Gwamnati, ana amfani da adawa a siyasance gurin kawo gyara ko …
Gwamnatin jihar Kano ta dawo da dokar hana cakudar Maza da Mata a baburan ‘Adaidata Sahu’
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shirin gwamnatin jihar na hana cakuduwar Maza da Mata a babur ‘Adaidata Sahu.’ Gwamnan ya bayyana cewa daga 1 ga watan …
Ga cikakken tarihin Marigayi Sallaman Kano, Malam Aminu Dako. Sallaman Kano Aminu Dako dan Sallaman Kano Dako an haife shi a shekarar 1945 a Lokon Zagage da ke cikin gidan …
Hukumar Hisbah ta haramta ɗaukar maza a baburin Adaidaita Sahu, ‘da tarar ₦5000’
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sabunta dokar hana cakuda maza da mata a cikin baburin Adaidaita Sahu. Hukumar ta bukaci gamayyar kungiyoyin direbobin mashin mai kafa uku (A daidaita …
Ba ƙaramin namijin ƙoƙari nake wajen mulkar Najeriya ba tare da ta wargaje ba -Buhari
Shugaban Kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya bayyana cewa yana mulkin Najeriya ne cikin nutsuwa da kokarin tabbatar da hadin kan kasar. Bayanin yana kunshe cikin wata takarda da mai bawa …
Yanzu Yanzu: Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sakin Sambo Dasuki da Sawore
Gwamnatin Tarayya ta bada umarnin sakin tsohon mai bawa shugaba Jonathan shawara a bangaren tsaro, Sambo Dasuki tare da shugaban juyin juya hali Sawore. Cikakken bayanin yana zuwa…..
Duk da shirin sasanta tsakani, Sarki Sunusi ya kori ‘Sokon Kano’ daga fada
Mai marataba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya kori Sokon Kano, Alhaji Ahmad Abdulwahab daga fadar Masarautar Kano. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 24 da kwamitin …
“Sai randa kuka kawo takardar biyan kudin wuta zamu tsunduma namu yajin aikin”
Yan Najeriya sun maida wa ma’aikatar lantarki ta National Union of Electrical Employees (NUEE) martani game da barazanar yajin aikin da suke kokarin sake tsundumawa. Rahoton da Dabo FM ta …
Ma’aikatar wutar lantarki ta kasa na shirin kara tsunduma yajin aiki
Akwai yiwuwar duhu ya karade Najeriya nan gaba, inda mu ka samu labarin cewa kungiyar NUEE ta Ma’aikatan wutan lantarkin kasar nan su na barazanar shiga yajin aiki. Rahoton mu …
