Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya mayarwa da gwamnatin jihar Kano akan tuhumar da akeyi masa na al-mubazzaranci da kudin masarautar. DABO FM ta gane cewa sarkin ya …
Tsohon babban hafsin sojan Najeriya, shugaban kasar, Gen Sani Abacha, ya cika shekaru 21 da rasuwa. Abacha ya rasu ne ranar 8 ga watan Yuli na shekarar 1998 a lokacin …
An kashe sama da masu zanga-zangar hambarar da gwamnati guda 100 a kasar Sudan
Daga Aljazirah English View this post on Instagram Death toll in Sudan rockets to 100 say protesters, as security forces continue their bloody dispersal of the weeks-long sit-in outside the …
DaboFM ta binciko hakan na zuwa ne jim kadan bayan cimma matsaya tsakaninsu a daren Juma’a a babban birnin tarayyar Abuja. Tin dai wunin Juma’a, jaridar Daily Nigerian ta rawaito …
Dan wasa Eden Hazard, dan kasar Belgium, ya bayyana cewa yaso bugawa Real Madrid kwallo tin lokacin yana karami. Dan wasan ya bayyana haka ne a wani sakon bakwananshi bari …
Kociya Stephen Keshi, tsohon dan wasan kuma mai horaswa na kungiyar Super Eagles ya cika cika shekaru 3 da mutuwa. Keshi ya mutu ne a ranar 7 ga watan Yuli …
Kungiyar kwallo kafa ta Chelsea da Real Madrid sun cimma matsaya akan cinikin dan wasa Eden Hazard na kungiyar ta Chelsea. Hakan na zuwa ne bayan da kungiyara Chelsea ta …
EFCC ta janye tuhumar ta akan badakalar biliyan 25 ta Goje bayan ya janye daga neman shugaban majalissar dattijai
Ofishin Minitsan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayyar na kasa ya karbe ragamar takaddamar Danjuma Goje dake gaban Kotu akan tuhumar yin sama da fadi da Naira biliyan 25 daga …
Buhari ya kira Ganduje zuwa Abuja akan rikicinshi da Sarki Sunusi
A karshe dai shugaba Muhammadu Buhari ya shiga tsakanin rikicin dake tsakanin Gwamna Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II. Hakan na zuwa ne a lokacin daya rage saura wa’adi …
Masarautar Rano ta hukunta Hakimai da sukayi wa sarkin Kano Sunusi mubaya’a
Masarautar Rano dake jihar Kano ta hukunta wasu hakimanta da suka bijerewa umarnin Sarki. Hakiman garin Bebeji dana Tudun Wada ne suka karbi hukunci dakatarwa daga masarautar. A cikin wata …
Ganduje na daf da dakatar da Sarki Sunusi da yiwuwar maye gurbin masarautar Kano da Aminu Ado Bayero
Biyo bayan aike da takardar tuhuma da gwamnati Dr Ganduje ta aikewa Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II akan kashe kudaden masarautar Kano ta gwamnatin ta kira ta’annati. Majiyoyi sun tabbatar …
Gidan kasaitaccen mai barkwaci ‘ShagirGirbau’ ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwan sama
Iftila’i ya rutsa da kasaitaccen mai barkwanci, Badamasi Usama, bayan da gidanshi ya rushe sakamakon ambaliyar ruwa a garin Gezawa dake jihar Kano. Badamasi, wanda aka fi sani da Shawaragi, …
Ganduje ya tura wa Sarki Sunusi takardar tuhuma kafin a dakatar da shi
Gwamnatin Jihar Kano ta aike da takardar tuhuma Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II game da tuhumar kashe kudaden masarautar Kano ba bisa ka’ida ba, kamar yadda wasu majiyoyin sirri …
Sallar Idi a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
An gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki zuwa garin Agra dake jihar Uttar Pradesh dake kasar Indiya, jihar …
Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa yin azumin sittu Shawwal ba shi da asali, hasali ma yinsa bidi’a ce bisa wani babi da ya karanto daga cikin Muwadda …
Masarautar Kano ta kira taron Addu’ar cika shekaru 5 da rasuwar Marigayi Ado Bayero
Majalissar Masarautar jihar Kano ta shirya taron addu’a ga Marigayi Dr Ado Bayero bayan cika shekaru 5 da rasuwa. Majalissar ta fitar da sanarwar ne bayan da gwamnatin jihar ta …
Ganduje ya soke yin ‘Hawan Nassarawa’ da masarautar Kano takeyi duk ranar 3 ga Sallah
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya soke gudanar da bikin hawan Nassarawa da masarautar Kano ta sabayi dukkanin kwanaki 3 bayan kowanne bikin Sallah. DaboFM ta rawaito mai …
Akwai yiwuwar soke hawan nassarawa da ake sa ran gabatarwa gobe… Karin bayani na nan tafe..
Hotuna: Bayan makwanin rashin jituwa, Sarki Sunusi ya ja Ganduje Sallar Idi
Hotuna: Bayan makwanin rashin jituwa, Sarki Sunusi ya ja Ganduje Sallar Idi
Hukumar yaki da Cin hanci ta jihar Kano ta bukaci a dakatar da Sarki Sunusi
Hukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tayi kira ga zuwa dakatar da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, biyo bayan bannatar kudade tare da …
