Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ranar 12 Ga Yuni wata rana ce da za ta kasance mai muhimmanci ga Najeriya. Atiku ya ce kamata ya yi …
LMC ta dakatar da Rabi’u Pele na Kano Pillars, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka
LMC ta dakatar da dan wasan Kano Pillars, Rabiu Pele, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka. Hukumar LMC ta kama Rabi’u Ali Pele da karya dokar …
Anci tarar Kano Pillars miliyan 8 bisa janyo rigima ana tsaka da wasa a jihar Legas
Hukumar gudanarwar gasar Firimiya ta NAjeriya, taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tsabar kudi Naira miliyan 8, bisa rashin da’a da magoya bayanta sukayi yayin gudanar da wasansu …
Uwar gidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta saka abaya mai tsadar dalar Amurka 4,290, kwatankwacin Naira Miliyan 1,565,850. DABO FM ta binciko cewa, kamfanin dake dinkin rigunan …
Zamu fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kasar za ta iya fitar da mutum miliyan 100 daga talauci idan aka samu kyakkyawan shugabanci da sanin ya kamata. “Akwai alaka tsakanin talauci …
Kano: Budurwa ‘yar shekara 17 ta kashe kanta saboda mahaifinta ya saki mahaifiyar ta
Wata budurwa, Sadiya Shehu, mai shekaru 17 , ta kashe kanta saboda barkewar sa’in sa da iyayen ta wanda takai ga mahaifin ta ya saki mahaifiyar ta. Sadiya da suke …
Tinda China da Indiya suka cigaba, babu abinda zai hana Najeriya ci gaba – Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu abin da zai hana kasar ci gaba kamar kasashen China da India ko Indonesia. “Tun da China da India da Indonesia suka ci …
Nayi rantsuwa da nufin isar da aikenku, zan sauke nauyinku da sahalewar Allah – Dr Shekarau
Malam Ibrahim Shekarau, sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalissar dattijan Najeriya wanda aka rantsar ranar Talata. Malam Shekarau ya bayyana haka ne jim kadan bayan rantsar dashi a …
JAMB: Makarantun gwamnati zasu dauki dalibai masu maki 160, na kudi 140
Hukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020. Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro …
JAMB fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci na samu gurbin karatun dalibai a Jami’o’i
Hukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020. Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro …
Ali Ndume ya taya Sanata Ahmad Lawan murnar lashe zaben shugaban majalissar Dattijai
Bayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed Ali Ndume ya taya shi murnar lashe wannan zabe. Daily Nigerian Hausa
Sanata Ahmad Lawan ya lashe zaben shugaban majalissar dattijai a zaben da aka gudanar yau Talata. Bayan an kammala zaben, magatakardar majalissar ya sanar da Sanata Ahmad Lawan a matsayin …
Shekarau ya kammala kada kuri’arshi a zaben shugaban majalissar Dattijai
Malam Ibrahim Shekarau, Zababben Sanatan Kano ta tsakiya na jami’iyyar APC ya kammala zaben shi na yau a zauren majalissar dattijai. Shekarau tare da sauran sanatocin jihar Kano, Barau Jibrin …
Adebo Ogundoyin, mai shekaru 32 na jami’iyyar PDP ya zama kakakin majalissar jihar Oyo ta 9. Ogundoyin ya zama kakakin majalissar babu hamayya inda ya samu kuri’a 26. Jami’iyyar PDP …
‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa PDP
‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa jami’iyyar PDP a yau Litinin. Yan majalissar sun bayyana chanzin shekartasu a wata takarda da suka mikawa kakakin …
Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari
Kotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu na C4C ta shigar gaban ta tana kalubalantar nasarar da Buhari yayi a zaben …
Buhari bai shiga maganar sasanta Ganduje da Sarkin Kano ba – NTA
Buhari bai shiga tsakanin dambarwar dake faruwa tsakanin Gwamnan jihar KAno, Dr Ganduje da Sarkin KAno, Mallam Muhammadu SUnusi II ba. DABO FM ta tattaro wani rahotan na gidan talabijin …
Sarki Sunusi ya koma Kano bayan da aka sasantashi da Ganduje a Abuja
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya koma jihar Kano jim kadan bayan gama sasantashi da gwamnan jihar Dr Abdullahi Ganduje. Tin a jiya juma’a ne bayan an gudanar …
Ko Sarkin Kano da Ganduje sun shirya ya kamata a kammala bincike – Barr Abba Hikima
Ina ganin bai kamata kawai dan Sarki da Ganduje sun shirya shikenan maganar zangin almundahanar da ake wa sarki ya bi iska ba. Wannan ba dai-dai bane komai son da …
