Yau Litinin, 3 watan Yuli, 2019, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440. Mai Alfarma Sarki Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad ne ya bayyana haka a fadarshi dake jihar Sokoto inda …
Yau Litinin, 3 watan Yuli, 2019, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440. Mai Alfarma Sarki Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad ne ya bayyana haka a fadarshi dake jihar Sokoto inda …
Liverpool ta chasa Tottenham ta kuma da dauke kofin ‘Champions League’ karo na 6
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta doke takwararta ta Tottenham a wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar Turai na shekarar 2019. Liverpool ta doke Tottenham da …
An zargi ‘yan Boko Haram da hannu a hari yayin Sallar ‘Tahajjud’ a Maiduguri
Sashin Hausa na BBC ya rawaito cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun tarwatsa wasu masu sallar Tahajjud a jihar Borno. “An kai harin …
Mutane 30 daga cikin wadanda Ganduje yayiwa aikin ido a unguwar GAMA sun makance
Mutane ne 30 ne daga cikin wadanda suka amfana da shirin aikin idanu kyauta a unguwar Gama dai dai lokacin yin zagaye na biyu a zaben gwamnan jihar Kano. Dabo …
Gwamnan jihar Bauchi ya bada umarnin biyan dukkan ma’aikatan jihar albashin da suke bi
Gwamnan jihar Bauchi, Sen Bala Muhammad ya bada umarnin biyan albashi ga dukkanin ma’aikacin da yake bin gwamnatin jihar. Wata sanarwa da ofishin gwamnan ya fitar ranar Juma’a tace lallai …
Katsina: ‘Yar shekara 14 ta yanke gaban magidancin da yayi yunkurin yi mata fyade
Yarinyar data fito daga kauyen Yargase, ta yanke gaban wani magidanci, Bashir Ya’u a lokacin da yayi yunkurin yi mata fyade. Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana faruwar wannan …
Sabon Gwamnan jihar Borno bai iske ma’aikaci ko guda 1 ba, a ziyararshi zuwa babbar sakatariya a Maiduguri
Sabon gwamnan jihar Borno Engr Babagana Umara Zulum ya bayyana rashin jin dadinshi bisa rashin iske ma’aikata a babbar sakatariyar jihar Borno a lokacin da ya kai ziyarar bazata zuwa …
‘Yan Mata sun fara kokawa kan yadda samari sukayi ƙememe suka hana su kayan Sallah
Kamar yadda dai aka saba, mukan garzaya shafukan sada zumunta na Instagram dan zakule abubuwan dake wakana tsakanin matsan Arewa. Yau ma mun garzaya wani shafi, inda ‘yan mata suke …
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, …
Sandar da Sabbin Sarakunan Kano suke rikewa “Kokara” ce – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
Malaman Firamare masu daraja sunfi Farfesoshin da sukayi aiki a zaben Kano – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
An zubar da mutunci INEC, Jami’an Tsaro da Farfesoshi a zaben Kano – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
Nafi gwamnatin Buhari amfani a wajen talakawa da al’ummar Najeriya – Buba Galadima
Buba Galadima, Dan gwagwarmaya, shugaban tsagin R-APC, daga cikin masu ruwa da tsaki a tafiyar Alhaji Atiku Abubakar, yace yafi yiwa talakawan Najeriya amfani akan gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Buba …
Obasanjo ya tsallake rijiya da baya, bayan ya kubuta daga hatsarin Jirgin sama
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya tsallake rijiya da baya, bayan jirgi da ya hau ya kusa yin hatsari a ranar Laraba. Kamfanin dillancin Labaran Najeriya ”NAN” ya rawaito cewa, …
Sa’o’i kadan bayan rantsuwa, Shugaba Buhari zai tafi kasar waje
Shugaba Muhammadu Buhari, zai bar kasa Najeriya, jim kadan bayan sake rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar. Shugaba Buhari zai halarci taron kungiyar kasashen musulmi “OIC” na duniya …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya fara raba sabbin mukaman jami’an gwamnati da zasu cigaba da tafiyar da mulkin jihar Kano. Gwamnan ya sake nada sakataren gwamnatin jihar …
Ganduje yayi alkawari mayar da karatun Firamare kyauta da daukar nauyin karatun masu bukata ta musamman
Gwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin zata mayar da karatun firamare kyauta a jihar, tare da daukewa dukkanin masu bukata ta musamman nauyin kudaden makaranta …
