Gwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin ta shirya tsaf wajen yakar cin hanci da rashawa a jihar ta Kano. A jawabin da gwamnan yayi jim …
Ba a ga Sarkin Kano Sunusi ko wakilinshi a taron rantsar da Ganduje ba
Daga rahotanni da muke samu daga wasu wakilanmu tare da mahalarta taron ranar rantsuar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje sunce, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II bai halarci taron ba. Ana …
A rika sake loda shafin domin ganin sabon rahoto
Ban gina sabbin gidaje ko siyan hannayen jarin gida ko kasar waje ba – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a shirin rantsar dashi wa’adin mulkin Najeriya karo na byu kamar yacce doka ta tanada. Za dai a rantsar …
Akwai yiwuwar sake komawa wa’adina na biyu da wasu tsofaffin Ministocina – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari yace Akwai yiwuwar ci gaba da aiki da wasu daga cikin tsaffin Ministocinshi a zangon “Next Level”. Buhari ya baiwa Ministocin umarnin rubuto sakamakon ayyukan da suka …
Abdulaziz Yari ya mikawa Matawalle takardun mulkin jihar Zamfara
Gwamnan jihar Zamfara mai barin gado, Gwamnan Abdulaziz Yari ya bawa Bello Muhammad Matawalle, zababben gwamnan jihar, takardun kama aiki a yau Laraba, 28/05/2019. Ana sa ran rantsar da sabon …
Hotuna: Ganduje ya kai ziyara filin da za a kara rantsar dashi don shiga “Next Level”
Gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya kai ziyara filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata, filin da za’a rantsar dashi a gobe Alhamis 29/05/19.
Wata babbar Kotu ta dakatar da umarnin kama akantan Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II
Wata babbar kotu a jihar Kano ta dakatar da umarnin kamun da wata karamar kotu tayi na kama shugaban ma’aikatan fadar Sarkin Kano da wasu mutane 2. An dai kai …
EFCC ta kama Kanin sakataren gwamnatin jihar Zamfara da miliyan 60 a wani gida
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsabar kudi Naira miliyan 60 a gidan dan uwan sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi. EFCC ta kama Murtala Muhammad, …
Daga shashin Hausa na BBC “ “Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce bai damu da rashin kaunar da manyan kasar suke nuna masa ba. A wata hira ta musamman da …
Arewa24 na neman Jarumai don taka rawa a shirin ‘Kwana Casa’in’
Gidan Talabijin na Arewa24, ma shiryan shirin Dadin Kowa da Kwana Casa’in sun bude kafar neman jarumai domin taka rawa a sabon shirinsu na Kwana Casa’in. Sanarwar ta fito daga …
Jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda bayan ritayar Singham
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ta bayan da CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin dan sanda bayan cikarshi shekaru 60 a duniya. Babban siftan ‘yan …
An kama Malamin makarantar allo da yake yin Luwadi da bayar da hayar ‘Almajirai’ don ayi dasu a Sokoto
Daliban wata makarantar allo a unguwar Arkilla dake jihar Sokoto sun tabbatar da malaminsu, Murtala Mode, yana tursasa yin luwadi dasu. Daliban da shekarunsu ya kama da 4 zuwa 15, …
Hakki ne mu taru wajen Ilimantar da ‘ya yanmu don zama masu daraja in sun girma – Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga iyaye da su kulawa da ‘yayansu domin sauke nauyin da yake kansu. Kwankwaso ya bayyana haka ne a …
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
Gwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
Gwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
Kotu ta kwace kujerar dan majalissar APC ta bawa na PDP a jihar Imo
Wata babbar kotu dake da zamanta a garin Owerri, ta kwace kujerar zababben dan majalissar tarayya, Ugonna Ozurigbo, dake wakiltar Nkwerre/Nwangele/Njabu/Isu na jihar Imo. A ranar Laraba, ya rubuta takardar …
