Ana tsammatar zuwa shugaba Muhammadu Buhari a yau Litinin 27/05/2019 domin agorantar bude ayyukan da gwamnan jihar Ibrahim Hassan Dankwabo yayi. Jihar ta cika da jami’an tsaron a burane da …
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2019. Shugaba Buhari ya aikewa majalissar Dattajai akan kashe Naira tiriliyan 8.83. Kudin ya kama Naira Tiriliyan 8.92 bayan karin …
Gwamnatin Tarayya ta ware wa shirin farfado da jirgin saman “Nigeria Air” biliyan 47
Gwamnatin tarayar ta aminta da kashe biliyan 47 domin farfado da kamfanin jiragen Najeriya na ”Nigeria Air”. Ministan harkokin sufurin ijragen sama, Sanata Hadi Siriki, yace kudin da aka ware …
A kwanaki 105, CP Singham ya gurfanar da masu laifuka sama da 3000 a gaban Kotu
Kwamishinan mai ritaya, CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin ‘dan sanda a ranar Juma’ar 26/05/2019. Ritayar Singham tazo ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya. Mai magana da yawun …
Mata sun fi Maza rikon amana, na tabbata bazasu hada kai don a kifar damu ba – Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce Mata sunfi Maza amana kuma yanada tabbacin bazasu ci amanar gwamnatinshi ba. Ganduje ya bayyana haka ne, yau Lahadi a fadar …
Kwamishan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili, ya ajiye aikin dan sanda a ranar Juma’a data gabata 24/05/2019. Wakili ya ajiye aikin ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya, …
Ra’ayoyin Wasanni: Ko dama Aljanun Messi, Man Utd suka raina? Au ashe fa an daure Aljanu
Ra’ayoyin Wasanni daga magoya bayan kwallon Kafa Dan wasa Lionel Messi ya gaza tabukawa kungiyar Barcelona komai bayan da kakar wasanni bana tazo gangara. Sai dai ma’abota kwallon kafa suna …
Valencia ta doke Barcelona a wasan karshe ‘Final’ na cin kofin Copa del Rey
Kungiyar kwallon kafa ta Valencia ta lallasa Barcelona da ci biyu da nema a wasan karshen na cin kofin Copa del Rey da aka buga da yammacin yau Asabar 25/05/2019. …
Goodluck Jonathan ya zama mai bawa gwamna shawara a harkokin Ilimi na jihar Bayelsa
Gwamnati jihar Bayelsa ta baiwa tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan babban mai bada shawara a Asusun Cibiyar Habbaka Ilimi ta jihar Bayelsa. Gwamnan jihar Seriake Dickson ne ya bayyana …
‘Yan Bindiga sun sace ‘dan uwan Sani Mu’azu, gwamnan ‘Alfawa’ na shirin ‘Kwana Casa’in’
Masu garkuwa da mutane sun sace Salisu Mu’azu ma shiryin fim a Kannywood, dan uwan fitaccen jarumi, Sani Mu’azu na masana’antar Nollywood da Kannywood. Masu garkuwar dai sun sace Salisu …
KANNYWOOD: Ban tsugunna har kasa don bawa Nabruska hakuri ba – Hadiza Gabon
Fitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace bata tsugunna har kasa don baiwa jarumi Musatapha Nabruska hakuri ba. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta …
PDP, NRM sun lashe dukkanin kujerun mulki na jihar Zamfara a karon farko
Jami’iyyar PDP ta lashe dukkanin kujerun mulki a jihar Zamfara a karon farko tin kafa jamhuriyya a Najeriya. PDP ta lashe dukkanin kujerun majalissar jiha guda 23. Sanatoci 3 da …
INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zababben gwamnan Zamfara
Babbarhukumar zzabe ta INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zabbaben gwamnan jihar Zamfara. Shugaban INEC, Farfesa Yakubu ne ya sanar da haka a ranar Asabar 25/05/2019, a babban shedikwatar …
Gobara a Kannywood: Mun sasanta da Mustapha Nabruska – Hadiza Gabon
Fitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace sun sasanta da jarumi Musatapha Nabruska. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta karyata labarin da sashin Hausa …
Shugaba Muhammad Buhari ya sauka a garin Abeokuta na jihar Ogun. Buhari ya kai ziyara garin ne domin ayyukan da gwamna mai barin gado, Sanata Ibikunle Amosun, yayi. Shugaban ya …
Akwai yiwuwar INEC ta soke zaben Zamfara bayan ganawar gaggawa da jami’iyyar APC tayi
Babbar hukumar zabe ta kasa, INEC ta yanke zata fitar da matsayar ta akan hukuncin da kotin koli ta fitar. Hukumar tace; “Zamu zauna ranar Asabar 25/05/2019, domin tattaunawa akan …
Yunwa, Talauci, Tashin hankali da bala’i kawai ake fama dashi a Najeriya – Sheikh Muhd Nasir
Babban Limamin masallacin Waje, Wazirin Kano Murabus, Sheikh Muhammad Nasir Muhammad ya bayyana kokenshi kan yacce al’ummar Najeriya suka tsinci kawunansu na gurbataccen jagoranci. Majiyoyin DaboFM sun tattaro Sheikh Nasir …
Hannunka Mai Sanda: Aisha Buhari ta kara caccakar shugaba Buhari
Mai dakin shugaba Muhammadu Buhari, Haj Aisha Muhammadu Buhari, yayi wata kakkausar suka ga Mai gidan nata, sukar da majiyoyinmu suka bayyana da hannunka mai sanda. Majiyoyin DaboFM sun rawaito …
Babu wanda Mata suke So iri na, me zanyi da Aure? – Adamu Zango
Adam A. Zango, Jarumi a masana’antar fina-fina ta Kannywood ya bayyana cewa ‘yan mata sunfi sonshi akan kowa dake masana’antar fim, don haka me zai yi da aure. Adam Zango …
Zamfara: Kotun ‘Allah Ya Isa’ ta kwace zabe daga APC da bawa PDP
Babbar kotun kolin Najeriya, ‘Supreme Court’, ta ruguje zaben cikin gida na jami’iyyar APC, ta kuma ayyana jami’iyyar PDP a matsayin jami’iyyar data lashe zaben gwamnan jihar tare da dukkanin …
