Sakamakon rufe makarantu da aka yi a Najeriya, malaman makarantu masu zaman kansu ‘sun shiga halin tausayi, duba da yadda rahotanni suka bayyana cewar ba a biyansu albashi. DABO FM …
Labarai
-
Jaipur India (DABO FM) – Fitattun jarumawan Bollywood, Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da cutar Kwabid-19, DABO FM ta tabbatar. Zuwa yanzu an kwantar da jarumawan a …
-
Labarai
IZALA ta tara Naira miliyan 88 na ginin Jami’ar As-Salam a Jigawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Izalatul Bidi’a wa Ikamatus-sunnah ta sanar da tara Naira miliyan 88 domin ginin Jami’ar mallakin kungiyar a garin Hadeja na jihar Jigawa. Kungiyar ta fitar da sanarwar a shafinta …
-
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi na II, ya bayyana hukunci da ya kamata hukumomi su rika dauka ga wadanda aka samu da laifin fyade. Sarkin ya bayyana haka ne a …
-
Amsar tambaya tare da Sheikh Yusuf Ali Tambaya: Dr. Shin wake-waken yabon Manzon Allah, (sallallahu alaihi wa sallama,) da ake ta yi da kayayyakin kade-kade na zamani, ya halasta a …
-
Labarai
A gaggauce: Buhari ya amince da dakatar da Magu, ya yi nadin sabon shugaban rikon EFCC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya amince da dakatar da Ibrahim Magu, tsohon shugaban riko na hukumar yaki da yi wa kasa ta’annati, EFCC. Haka zalika shugaban ya amince da nadin Muhammadu …
-
Jaipur, India (DABO FM) – Tun farkon makon da muke fita daga ciki, akayi ta tafka muhawara a shafukan sada zumunta akan Kayan Lefe da maza suke yi wa matan …
-
Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin hukumar tsara birane ‘KASUPDA’ ta rushe gidaje sama da guda 50 a karamar hukukar Zariya. Gidajen sama da 50 da aka gama da wadanda ba …
-
Labarai
A gaggauce: Ba za a yi jarrabawar WAEC ta bana ba – Gwamnati ta tabbatar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da cewar daliban ajin karshe da zasu kammala karatun Sakandire a bana, ba za su rubuta jarrabawar WAEC ba sakamakon cutar Kwabid-19. Gwamnatin ta tabbatar …
-
Labarai
Ƙanzo kadai muke iya samu mu ci, inji wasu Almajirai masu shekara 5 a duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani shiri mai suna ‘Rayuwa’ na gidan Rediyon gwamnatin jihar Jigawa, mai gabatar da shirin, Maryam Musa Aujara, ta zanta da wasu al’majirai a jihar Jigawa wadanda shekarun basu …
-
LabaraiManyan LabaraiTaskar Matasa
Abun takaici ne yadda masu karamin karfi ke samun cikas duk lokacin da suka fuskanci kalubalen rayuwa-NUJ
Kungiyar yan jaridu ta Kasa shiyyar Zariya a Jihar Kaduna, ta sake nanata kudirin ta na aiki kafada da kafada da sauran kungiyoyi domin sammar da cikakken ‘yancin ga kowanne …
-
Labarai
Wasu matasa sun yi wa tsohon da ake zargin ya yi wa wata yarinya fyade dukan ‘ciki da bai’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu matasa da adadi yake mai tarin yawa sun yi wa wani tsohon da suke zargi ya yi wa wata yarinya fyade duka bisa abinda suka kira takaitaccen hukunci. Cikin …
-
Babban LabariNajeriya
Dole kowa ya bada tashi gudunmuwar domin dakile yaduwar fyade a kasar nan – Habiba Muhammad
An bayyana matsalar karuwar samun masu aikata fyade a matsayin babbar damuwa da ke kawo tarnaki ga cigaban al’umma musamman tunda yanzu ba mata kadai ba har da maza ake …
-
Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar zai dauki nauyin dalibai ‘yan asalin jihar Jigawa domin yin karatun Likitanci a kasashen waje. Gwamnan ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da …
-
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da dage dokar kulle a fadin jihar baki daya. Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya sanar da haka a yau Alhamis yayin wani taro …
-
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake zaftarewa ma’aikata wani kaso na cikin albashin su duk da yarjejeniyar da kungiyar kwadago tayi da gwamnatin. Rahoton DABO …
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatin sa na tsammanin yawan talakawan Najeriya zai ninka har sau uku dalilin annobar Kwaronabairas. Rahoton DABO FM ya bayyana mai magana da yawun …
-
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya bada umarnin yin ragi akan takin da manoma zasu yi amfani dashi cikin damunar bana. Dabo FM ta rawaito gwamna Tambuwal ya bayyana hakan …
-
Al'aduTarihi
Tarihi: Asalin Kunnuwa biyun Rawani, Tagwayen Masu da Takalmin Jimina
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTagwayen Masu wasu masu ne guda biyu da suke a hade kuma yanzu ya zama shi ne abu mafi mahimmanci a gidan sarautar Kano wanda yake nuna duk wanda ya …
-
Gwamnatin tarayya ta dage dokar hana zirga zirga ta tsakanin jihohi, tare da amincewa da bude makarantun karama da babbar sakandare. DABO FM ta tattara cewa wannan na zuwa ne …
