Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kudurinta na yi wa dukkanin almajiran da suke jihar Kano gwajin cutar Kwabid19 dake jihar Kano. Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin jihar za …
Labarai
-
AzumiLabarai
Ya kamata al’umma su yi amfani da goman karshe wurin komawa ga Allah da naiman gafarar sa-Mustapha Sitti
Daraktan agaji na kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa’ikamatussunnah ta kasa Injiniya Mustapha Imamu Sitti, ya bukaci al’ummar musulmi su yi amfani da wannan lokaci na goman karshe a watan Ramadana …
-
Tin bayan daukar lauyoyin kamfanin Arthur Nylander da shugaban kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau ya yi akan kafar labarai ta Sahara Reporters, al’umma da masu fashin baki suke ta cece-kuce. …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El Rufai ya bayyana mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a matsayin shugaban kungiyar su ta gajeru a fadin Najeriya baki daya. A wani sakon …
-
Labarai
Buhari ya amince da ginin sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya amince da kirkirr sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya amince da ginin sabbin kwalejin ilimi guda …
-
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kara tsawaita dokar hana fita a jihar. Sanarwar da kwamishinan yada labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar, tace gwamnatin ta kara dokar na tsawon mako …
-
BincikeLabarai
Yadda unguwar Fagge a Kano ta zama sabuwar Kasuwar Kanti Kwari da Kofar Wambai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSakamakon dokar kulle da take wakana a jihar Kano, al’ummar unguwannin a cikin jihar Kano musamman wadanda suke kusa da kasuwanni sun koka kan yadda aka mayar da su sabbin …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Mutumin da cutar Koronabairas ta fara kamawa a Kano ya warke
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutumin nan da ya fara kamuwa da cutar Koronabairas a jihar Kano, Amb Kabiru Rabi’u ya warke, har ma ta kai ga an sallameshi ya koma gida cikin iyalanshi. DABO …
-
A kokarin ta na inganta rayuwar al’umma da tallafa masu da kayan abinci a wannan wata mai Alfarma, Kungiyar ‘Yan uwa musulmi ta kasa shiyyar A. da ta kumshi jihohi …
-
Labarai
Bayan bada tallafin karatu a kwanakin baya, Hon Ibrahim Garba Umar ya sake bada tallafin Azumi
‘Yan siyasa da kungiyoyi da kuma shuwagabannin al’umma daga gundumomi 13 da ke karamar hukumar zariya ne suka amfana da tallafin kayan hatsi da suka hada da Shinkafa da taliya …
-
Wata balahira ta auku a jihar Kano bayan da masu dauke da cutar Koronabairas suka yi garkuwa da likitoci da ma’aikatan lafiya a wajen da ake killace masu dauke da …
-
Labarai
Tsohon kwamishinan Kano da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari, ya kamu da Koronabairas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon kwamishinan kula da ayyuka na jihar Kano, Engr Muazu Magaji ya kamu da Koronabairas. Hakan na zuwa ne kwanaki kadan da tsohon kwamishinan ya yi ‘murnar’ mutuwar Abba Kyari …
-
Sakamakon taron gaggawa na kwamitin tsaro na karamar hukumar Zariya, Jihar Kaduna ya kira, kwamitin ya dauki matakan gaggawa domin dakile yaduwar cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 bayan da aka …
-
A daren Laraba 29 ga watan Afirilu, Allah ya yi wa mahaifiyar Sakataren Kungiyar ‘Yan jaridu na kasa shiyyar Zariya Abubakar Sadiq Muhammed, wato Hajiya Mariya Muhammad rasuwa bayan gajeruwar …
-
LabaraiTaskar Magabata
Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 10 da rasuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 10 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
-
Sarkin Kaura Namodi a jihar Zamfara, Ahmad Muhammad Asha, ya rasu a yau Lahadi. Hakan na zuwa ne sa’o’i kasa da 24 bayan rasuwar Sarkin Rano a jihar Kano, Alhaji …
-
Wani malamin addinin musulunci a Zariya, Sheikh Abdulhakamu Muntaka Comasi, ya shawarci gwamantin jihar Kaduna ta sake duba dokar kulle da hana sallar Juma’a da ta sanya a fadin jihar, …
-
Allah Ya yi wa Jarman Kano, Farfesa Isa Hashim rasuwa yau a jihar Kano. Hakan na zuwa cikin kasa da sa’o’i 24 da rasuwar mai martaba Sarkin Rano, Alhaji Abubakar …
-
Allah ya yi wa martaba Sarkin Rano, Alhaji Abubakar Tafida Ila rasuwa yau Asabar, 2 ga Afrilun 2020. Sarkin Rano ya kasance daya daga cikin manyan sarakunan jihar Kano masu …
-
Gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sassauta dokar hana fita a jihar Kano domin bai wa mutane damar yin siyayyar azumi. DABO FM ta tattara cewar a ranar …
