Mutane 92 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 311. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
Labarai
-
Magidanta 1,774 ne suka debo wa matansu ‘yan sanda yayin dokar zaman gida a kasar Indiya. Yayin kududduga da wata kungiyar kare hakkin maza ma’aurata ta SIF tayi, tace a …
-
Labarai
Yawancin wadanda ake hada karya a kansu, su na kare wa su shiga cikin aljanna – Ghali Na’abba
Rt Hon Ghali Umar Na’abba ya bayyana cewa yawanci wadanda ake hada jita-jita a kansu suna mutuwa ne su shiga al’janna. Ghali ya bayyana haka ne yayin wata ganawarshi da …
-
Tsohon kakakin majalissar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na’abba, ya na nan da rai cikin koshin lafiya, DABO FM tana da tabbaci. Rahotanni da dama a kafafen sada zumunta da …
-
Dan Majalisar jiha dake wakiltar Nassrawa ta Tsakiya, Alhaji Sulaiman Adamu, ya rasu. Kamfanin dillanin labaran Najeriya, NAN ya rawaito cewar abokin aikin mamacin Alhaji Muhammad Okpoku, dan majalissa mai …
-
Labarai
Bayan bayar da tallafin biliyan 4.3, Abdussamad BUA ya raba kayan abinci gida-gida a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAbdussamad Isiyaka Rabi’u, shugaban kamfanin BUA, ya bayar da tallafin sama da biliyan 4.3 domin yaki da Koronabairas a Najeriya. A karkashin gidauniyar BUA, ya na daga cikin wadanda suka …
-
Sabon shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Kabir Bala ya naimi hadin kan daukacin ma’aikata da daliban Jami’ar domin samun nasara a shugabancin sa. Kabir Bala, wanda ya …
-
Motoci kirar Tirela sama da guda 100 sun kamo hanyar jihar Kano da yammacin yau Talata. Ma’aikatar kula da ayyukan jinkai da bala’i karkashin jagorancin Haj. Sadiya Umar Faruk ce …
-
Malama Halima Shittu, uwargidan Sheikh Abdulwahab, malamin addinin Islama dake jihar Kano, ta rasu yau Talata 5 ga watan Ramadana. Iyalan malamin ne suka sanar da haka da safiyar yau. …
-
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin dinka tukunkumin rufe hanci har guda miliyan 1 wanda a cewarshi zai karfafa matakan kare yaduwar annobar Koronabairas a jihar …
-
Domin shawon kan karancin asibitoci a kasar Ghana, shugaban Nana Akufo-Addo, ya sha alwashin gina sabbin asibitoci na zamani har guda 88 na zamani cikin kwanaki 365. Hakan na zuwa …
-
A kokarin sa na tallafawa al’ummar sa da kayan abinci domin rage masu radadin da ake ciki da kuma na azumin watan Ramadana, Dan majalisar wakilai na kasa mai wakiltar …
-
Alhaji Abdussamad Rabiu, shugaban kamfanin BUA, ya alkauranta bayar da tallafin biliyan 3.3 ga jihohin Kano da Legas da kwamitin dake yaki da yaki da Kwabid-19 na Najeriya. Haka zalika …
-
Shugaban cibiyar gwajin Koronabairas dake Kano, Nasiru Magaji, ya bayyana cewar babu takamaiman ranar da cibiyar ta jihar Kano za ta dawo aiki. DABO FM ta tattara cewar tin ranar …
-
Labarai
Ganduje zai sassauta dokar hana fita tare da rabon kayakkain tallafi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta sassauta dokar hana fita a jihar. Gwamnan yace gwamnatin ta dauki matakin ne domin bai wa …
-
Bayan gwajin da aka yi ga daya daga cikin wanda aka killace bisa harsashen yana dauke da cutar sarkewar numfashi a karamar hukumar Sabon gari, da ke Jihar Kaduna, Yanzu …
-
Labarai
Yayin dokar hana fita, an kama jami’in Karota a tube tare da wata yarinya Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wani jami’in Karota babu wando lokacin da yake gab da fara yi wa yarinya lalata a Kano. Jami’in da aka bayyana da sunan Umar Yakubu Muhammad, yana daga …
-
Labarai
Ya kamata gwamnati ta kara kaimi wurin wadata ‘yan kasa da kayayyakin more rayuwa-Abba Adamu
A dai-dai lokacin da ake kukan tsadar rayuwa saboda sanya dokar takaita zirga-zirgan a wasu jahohin kasar nan da gwamnatin tarayya ta yi, an bukaci ‘yan kasuwa musamman masu sayar …
-
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu …
-
Duk da dokar hana fita da gwamnatin Dr Abdullahi Ganduje ta sanya a jihar Kanoidomin dakile cutar Koronavirus, matasan jihar sun bijirewa dokar hana fita a jihar.. A wani kwarya-kwaryan …
