Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar da zata haramtawa gwamonin jihohi rike kudaden majalissar jiha da kuma bangaren shari’a ta jiha. Shugaban ya sanar da haka ne a …
Labarai
-
AzumiLabarai
Yanzu-yanzu: Saudiyya tabbatar da ranar Sallar Eid-Ul-Fitr
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin ganin wata na kasar Saudiyya ya tabbatar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal a fadin kasar, ta kuma ce za a tashi da azumi a cike 30. Masarautar kasar …
-
Labarai
Sarkin Musulmi ya amince a gabatar da Sallar Idi a Masallatan Juma’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Abubakar Sa’ad III, ya yi ga Musulmi su gabatar da Sallar Idi a masallatan Juma’a na garuruwansu. DABO FM tattara cewar kiran ya shafi iya …
-
Biyo bayan hukuncin da aka yi wa matashin nan dan jihar Kano, Yunusa Dahiru ‘Yellow, akan zargin sace wata budurwa daga jihar Bayelsa a 2015. DABO FM ta tattara cewar …
-
A kokarin ta na taimakawa kokarin gwamnati domin yaki da cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 da ta addabi sassan duniya, Cibiyan bincikan sinadarai ta kasa wato National Research Institute for …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Sarkin Musulmi ya dakatar da gabatar da Sallar Idi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai alfarma Sarki Musulmi, Abubakar Saad III ya bayar da umarnin dakatar da gudanar da Sallar Idin karamar Sallah cikin jami’i wajen gari, gaba ko kan iyakar garuruwan a fadin …
-
Labarai
Kotu a Bayelsa ta yanke wa matashi Dahiru ‘Yellow’ hukuncin daurin shekara 26 a yari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar Kotu dake da zamanta a jihar Bayelsa, ta yankewa matashi Dahiru Yellow hukuncin zaman gidan gyaran hali har tsawon shekaru 26. Kotun da take birnin Yenagua a karkashin …
-
Shugaban kungiyar mata musulmi ta Federation of Muslim Women Association (FOMWAN) a turance rashen Zariya a Jihar Kaduna Hajiya Amina Abdulkadir Salanke, ta kwatanta biyayya da al’umma suka yi domin …
-
Labarai
Gwamna Badaru ya amince da gabatar da Sallar Idi a jihar Jigawa, ya gindaya sharuda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar Talamiz, ya amince da a gabatar da Sallar Idi a fadin jihar tare Kwanaki kadan suka rage ranar da aka ware a addinin Musulunci domin …
-
Labarai
Na yafe wa masu zagi na amma ba zan kyale masu yi min ƙazafi ba – El-Rufai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai yace ya yafewa malaman da yace suna zaginshi i akan dokar fita a jihar Kaduna. DABO FM ta tattara cewar malaman addinai a jihar …
-
Alƙalin alƙalan jihar Yobe, Musa Nabaruma ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja a daren ranar Litinin. Kanin mammacin, Mustapha Nabaruma ne ya bayyana gidan Talabijin na Channels labarin …
-
Labarai
Ganduje ya nuna alhinin mutuwar shugaban limaman Juma’ar Kano, Sheikh Dan Almajiri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya nuna alhininshi ga mutuwar shugaban limaman Juma’a na jihar Kano, Sheikh Fadlu Dan Almajiri Fagge. DABO FM ta tattara cewar malamin ya …
-
Labarai
Shugaban limaman Juma’a na Kano, Sheikh Fadlu Dan Almajiri ya rasu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAllah ya yi wa babban malamin addinin Islama, Sheikh Fadilu Dan Almajiri Fagge rasuwa yau Talata. Kafin rasuwarshi, ya kasance shugaban limaman Juma’a na jihar Kano. Malamin ya rasu ne …
-
Rahotanni daga garin Dapchi dake jihar Yobe ya bayyana cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun afka garin. Rahotannin daga majiyoyin cikin garin sun ce mayakan kungiyar sun afka garin tare …
-
Farfesa Aliyu Danshehu Maiwada na jami’ar Bayero ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Farfesa Maiwada ya kasance tsohon malamin a bangaren Geography na jami’ar dake Kano. ‘Dan gidan …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: Ganduje ya amince da bude masallatan Juma’a da Sallar Idi a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da bude masallatan Juma’a a jihar Kano. Haka zalika ya sanar karin ranar Juma’a daga cikin ranakun sassauta dokar kulle a …
-
Labarai
Yanzu-yanzu: An kara tsawaita dokar kulle a Kano na tsawon sati 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamitin yaki da cutar Koronabairas na kasa, ya kara tsawaita dokar kulle a jihar Kano ta tsawon mako 2. Shugaban kwamitin, Boss Mustapha ne ya sanar da haka a yau …
-
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zaftare albashin sa dana sauran kafatanin masu riki da mukaman siyasa a jihar Kano. Rahoton Dabo FM yana zuwa ne bayan wata sanarwa …
-
An kara samun mai dauke da cutar Kabid-19 ta haife jariri a jihar Legas. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwa-Olu ne ya sanar da hakan a …
-
Labarai
Pantami ya dakatar da wani matashi daga yi masa ‘nasiha’ a Twitter
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwa na Najeriya Dr. Isa Ali Pantami, ya dakatar da wani matashi a shafinshi na Twitter bayan ya aike masa da sakon nasiha da jan hankali. Ministan ya dakatar …
