Farfesa Egwaikhide Umoudu, babban malami dake koyarwa a Makarantar Koyar da Tsaro ta Najeriya ‘NDA’ dake garin Kaduna, ya bayyana cewa gwamatin Najeriya bata ci nasara a yakin da takeyi …
Labarai
-
Labarai
Yan Bindiga sun yi garkuwa da dan Majalissar Dokoki na jihar Kaduna akan titin Kaduna-Zaria
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni sun bayyana cewa masu yin garkuwa da mutane sun sace wani Dan Majalissar dokoki dan jihar Kaduna. Rahotannin dai sun tabbatar da sace dan majalissar akan titin Kaduna zuwa …
-
LabaraiSiyasa
Kotu ta kwace kujerar Dan Majalissar tarayya na APC ta bawa PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissu a jihar Kano ta kwace kujerar Majalissar tarayya ta wakilcin karamar hukumar Takai/Sumaila daga hannun Shamsudden Dambazau na APC. Kotun ta …
-
Al'aduLabarai
Kun taba ganin yacce ake Hawan Dokin Kara? Mutanen Fagge a jihar Kano suna gayyata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’ummar karamar hukumar Fagge dake cikin birnin jihar Kano, sunyi shura wajen yin sana’o’in Hannu musamman wajen dinkin kaya irin na Hausawa. Sai dai ba’a iya nan mutanen unguwar suka …
-
A dai dai lokacin da watan karshe na jadawalin watannin Addinin Musulunci, Zhul Hijja ya zo karshe, kasashen Musulmai sun fara duban sabon wata. Zuwa yanzu, kasashen Jordan da Aljeriya …
-
Tsohon gwamnan jihar kuma Sanatan Kano ta tsakiya, Mallam Ibrahim Shekarau, ya soki lamirin rushe Masallaci da gwamnan jihar Ribas yayi a makonni da suka gabata. DABO FM ta binciko …
-
Labarai
Kungiyar masu sarrafa Shinkafa zasu fara siyar da kowanne buhu akan N13,300
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar masu sarrafa Shinkafa a Najeriya ‘RIPAN’ ta aminta da fara siyar da buhun shinkafa akan Naira 13,000 kowanne buhu. Kungiyar ta bayyana haka ne a ranar Alhamis, 29 ga …
-
BincikeLabarai
Mansura Abdulaziz, ta Jami’ar Bayero a Kano ta gano maganin cutar ‘Cancer’ daga Itatuwan Gargajiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMansurah Abdulaziz, kwararriya kuma masaniyar kwayoyin halitta dake aiki a cibiyar bincike sashin ‘Biotechnology’ na Jami’ar Bayero dake Kano, ta yi gagarumin kokari waje taimakon kawar da cutar ‘Cancer’. Kwararriyar …
-
Labarai
Jihohin Kano, Katsina da Jigawa zasu fuskanci matsanancin rashin wutar Lantarki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfananin dake rarraba wutar lantarki na ‘KEDCO’ ya bayyana shirinshi ya katse haske wutar lantarki a jihohin Kano, Katsina da Jigawa bisa rikakken bashin da suke bin mutane. Shugaban gudanarwar …
-
Labarai
An kashe malamin addini tare da cinnawa gawarshi Wuta a jihar Taraba.
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu masu dauke da makamai sun hallaka malamin addinin Kirista a cigaba da rikicin kabilu a jihar Taraba. Limamin da aka bayyana da Rabaren David Tanko a Kufai Adamu, dan …
-
Labarai
Gwamnati Najeriya ta sheka ‘Al-Kazzibu’ akan ceto daliban ABU guda 3 – Dangin daliban
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya laraba ne dai rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta bada sanarwa cewa ta ceto daliban jami’ar ABU Zaria guda 3. Rundunar ta fitar da sanarwar ta hannun mai …
-
Dukkanin manyan kabilun Najeriya suna kokawa kan cewa shugaba Muhammadu Buhari ba yi musu adalci, kodai wajen rabon mukamai ko kuma wajen yin ayyukan raya kasa. Mutanen Yanki Arewa musamman …
-
Kotun sauraren korafe-korafen zabe dake da zama a jihar Binuwai ta kwace kujerar majalissa tarayya mai wakilcin Oju da Obi daga hannu APGA ta kuma baiwa PDP. Sashin Hausa na …
-
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kubutar da Daliban Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria guda uku da masu garkuwa da mutane sukayi garkuwa dasu akan Titin Kaduna zuwa Abuja. Mai …
-
DuniyaLabarai
Sama da ‘yan Birtaniya miliyan 1 sun sanya hannu don kada a soke Majalissar kasar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKorafin yanar gizo-gizo da ‘yan kasar Birtaniya suka shigar na rashin amincewa da bukatar sabon Firaministan kasar na soke majalissar dokokin kasar ya samu goyon bayan mutane sama da miliyan …
-
Sashin Hausa na Rediyo Faransa ya rawaito cewa; Kawo yanzu mahukuntan kasashen Najeriya, Kamaru daNijar ba su fayyace ainihin mamallakin motocin yakin masu silke da aka shigo da su Najeriya …
-
Kafar Dabo FM tana neman ma’aikata da zasu bada gudunmawa wajen tafiyar da ayyukanmu na yau da kullin. Muna neman wadanda zasuyi aiki damu, aikin gudunmawa domin tallafawa wannan kafa …
-
Labarai
Mun gaji da gafara Sa bamu ga Kawo ba akan karin Albashin N30,000 – Kungiyar Kwadago
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwadago ta Najeriya tayi watsi da yin Allah wadai da tsaikon fara biyan ma’aikata sabon Albashi na N30,000 da gwamnatin tarayyar Najeriya take yi. Shugaban kungiyar, Dakta Ayuba Wabba, …
-
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace Gwamnatin jihar bata rushe Masallaci kamar yacce ake ta yadawa ba. Gwamnan ya bayyana labaran a matsayin na karya, ya kuma kalubalanci wadanda suke …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kaduna zata fara biyan sabon Albashi na N30,000 daga watan Satumba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yau Litinin, bangaren zartawa na gwamnatin jihar Kaduna ta aminta da fara biyan sabon albashin N30, ga dukkanin ma’aikatan jihar. Dabo FM ta binciko cewa; Gwamnatin tace zata fara …
