Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arerwa, Aliyu Wamakko ya kammala shirye-shirye domin gina katafariyar Jami’a mai zaman kanta a jihar ta Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewa …
Labarai
-
Labarai
Zamu tabbata fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 50 daga kunchin Talauci – Dr Pantami
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Sadarwar Najeriya, Dakta Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa zasu yi aiki tukuru wajen cika burin shugaban Najeriya, Muhhammadu Buhari domin ccire yan Najeriya miliyan 50 daga kangin Talaucin …
-
Labarai
Kasar Amurka ta fitar da sunayen Inyamurai 77 dake Damfarar bayin Allah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineCibiyar binciken Kwakwaf ta kasar Amurka ta fitar da jerin gwanon sunayen wasu yan Najeriya dake damfarar mutane a kasar ta Amurka. Tini dai hukumar tace ta kama dayawa daga …
-
A ranar Alhamis, kamfanin Andriod ya fitar da sabon Samfurin tafiyar da tsarin aikin mai suna Andriod Q. Kamfanin ya bayyana za’a rika kiran sabon samfurin Andriod Q da sunan …
-
LabaraiSiyasa
Kotun sauraren zaben jihar Kano tayi barazanar mayar da zamanta zuwa Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren karar zaben gwamnan jihar Kano, tayi barazanar mayar da cigaba da Shari’ar zuwa babban birnin tarayyar Abuja. Kotu ta bayar da kashedin ne a zamanta na ranar …
-
Shafin Twitter ya samu tasgado a yammacin ranar Laraba. DABO FM ta bincike cewa shafin Twitter ya tsaya da aiki ne daidai misalin karfe 7:37 a agogon Kasar Indiya, karfe …
-
Labarai
Sheikh Dr Isah Ali Pantami – Sabon Ministan Sadarwa a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Isah Ali Pantami, a matsayin sabon Ministan Sadarwa a Najeriya. DABO FM ta tattaro cewa; a ranar Laraba, 21 ga watan Agustar 2019, …
-
Labarai
Sojoji ne suka fatattaki ‘Yan Sandan da suka kama ni, suka sakeni na tsere – Dan Kidinafa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRikakke kuma gagararren mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume, ya bayyana yacce Sojoji suka taimashi ya tsere bayan da ‘yan sanda suka kamashi a garin Ibi na jihar Taraba. …
-
Labarai
Mun dauki niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talauci a shekaru 10 masu zuwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinshi tayi niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talaucin da yayi musu katutu a cikin shekaru 10. DABO FM ta …
-
A ranar Laraba ne shugaba Muhammadu Buhari zai rantsar da sabbin Ministocin da Majalissar Dattijai ta gama tantancewa bayan daya aike mata da sunayensu. DABO FM ta binciko cewa; Shugaba …
-
Labarai
Katsina: Matasa 3 dake yiwa kasa hiduma a NYSC sun rasa Rayukansu a hatsarin Mota
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatasa 3 dake aikin bautar kasa na hukumar NYSC sun rasa rayukansu a wani hadarin Mota da ya ritsa dasu a jihar Katsina. Hukumar NYSC ce ta tabbtar da hakan …
-
Gwamnatin ta shigar da korafinta zuwa ga hukumar dake kula da ‘Watsa Shirye-Shirye’ akan shirin BB Naija wanda aka fi sani da Big Brother Nigeria. Gwamnatin ta shigar da korafin …
-
-
Labarai
Sheikh Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar IMN, Mallam Ibrahim Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya. Muna hada wannan rahoto ne da misalin karfe 11:00 na daren Indiya, wanda haka ya …
-
Labarai
Wata Mata ta kwararawa Saurayin diyarta ruwan zafi a gadon baya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wata mata da data shararawa Saurayin ‘yarta ruwan zafi a gadon baya. Jaridar Independent ta rawaito cewa; matar da kirawo saurayin ne a kira irin na yaudara da …
-
Labarai
Da alama jami’an kula da ‘Gidan Zoo’ a Kano sun tsare kudin da aka tara da Babbar Sallah daga Goggon Biri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa alama a wannan karon, jami’an dake tattara kudaden shiga na Gidan namun Daji a Kano sun kula da kudaden da suka tara a babbar Sallar bana. Har yanzu babu …
-
Labarai
Rahotan Dabo FM na yiwuwar dawowar Zakzaky Najeriya cikin kwanaki 3 ya tabbata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da yiwuwar dawowar shugaban Kungiyar IMN, Sheikh Zakzaky, cikin gaggawa zuwa Najeriya. A baya DABO FM ta rawaito cewa; Akwai yiwuwar Sheikh Zakzaky ya dawo …
-
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauya sunan hukumar Gidan Yari zuwa Hukumar Gidan Gyara. Shugaban ya sanya hannun ne biyo amincewar Majalissar Najeriya. Cikakken bayanan na zuwa…
-
Shugaban kungiyar IMN a Naajeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, wanda a yanzu haka yake kasar Indiya ya bayyana cewa zai dawo kasa Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da yace babu …
-
Labarai
Bama samun Wutar Lantarki sai kazo Daura – Masarautar Daura ta fadawa Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu sarautar gargajiya na kananan hukumomi 5 da suka hada garin Daura, sun fadawa shugaba Muhammadu Buhari cewa; suna samun wutar lantarki tsayayyar wutar idan yazo garin. Sun bayyana haka …
