Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Buba Galadima ya bayyana wannan ne a wata hira da ya yi a Jaridar New Telegraph inda yace da Buhari ya tsaya kan manufofin da aka san shi da su …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Buba Galadima ya bayyana wannan ne a wata hira da ya yi a Jaridar New Telegraph inda yace da Buhari ya tsaya kan manufofin da aka san shi da su …
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana hakan ne domin kawo karshen kunji-kunjin da yake yawo a shafukan sada zumunta cewa wai yana shirin canja kundin tsarin mulkin Najeriya domin samun …
Dabo FM, tana kira ga al’ummar jihar Kano, su zama masu da’a da kuma masu kawowa jiharsu zaman lafiya a yayin yanke hukuncin kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar. Ana …
Maigari Bello Kasimu, mamba mai wakiltar Jalingo, Yorro da Zing a majalisar wakilai, jihar Adamawa ya raba kyautar baro ga mambobin kungiyar masu tura baro a mazabarsa da ke jihar …
Tin dai a daren jiya Talata bayan fitowar wani faifan bidiyo daya bayyana wasu ‘yan Kwankwasiyya suna yiwa Dr Pantami, ihun ‘Bamayi’ a jihar, ake ta cece-kuce. Duk da cewa …
Babban mai bawa gwamnan jihar Kano akan harkokin addinai, Hon S.A Ali Baba Agama Lafiya Fagge, ya bayyana cewa ikirarin da ake yiwa Kwankwaso na ‘Mai Takalmin Karfe’ duk karya …
Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a …
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
A wasu kalamai irin na bammamaki da aka jiyo gwamnan jihar Ribas, Nyseom Wike, ya furta a lokacin da yake taya shugaba Buhari samun nasara a kotu, yasa ana zargin …
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda suka …
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
Kotun dake sauraron korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissun jihar Kano, tayi watsi da korafin dan takarar PDP mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo/Minjibir. Dan takarar jami’iyyar PDP, Tajo Usman, ya …
Jami’iyyar APC a matakin jiha ta jihar Kano, ta jaddada hukuncin dakatar da dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Bebeji/Kiru daga jami’iyyar na tsawon watanni 12. Hakan na zuwa ne bayan …
Hotonan da ‘Yan Kwankwasiyya suke yadawa akan zuwan Kwankwaso jihar Ribas ya kwana 383 a duniya. (Shekara 1 ga kwana 20). DABO FM ta binciko hotunan a shafin Twitter na …
Kotun dake sauraren korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissu a jihar Kano ta kwace kujerar Majalissar tarayya ta wakilcin karamar hukumar Takai/Sumaila daga hannun Shamsudden Dambazau na APC. Kotun ta …
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda lashe …
Matsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
Matsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
Kotun dake sauraren karar zaben gwamnan jihar Kano, tayi barazanar mayar da cigaba da Shari’ar zuwa babban birnin tarayyar Abuja. Kotu ta bayar da kashedin ne a zamanta na ranar …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa buri ne a wajen shugabanni Najeriya musamman na Arewaci, su ga ‘ya ‘yan Talakawa suna samun cigaba a …
..