A ranar Litinin, 11 ga watan Maris na shekarar 2019, jami’an ‘yan sanda jihar Kano sukayi awon gaba da tsohon kwamishinan kananan hukumomi na jihar Kano, Hon Murtala Sule Garo, …
Dabo Online
-
Labarai
Ina ganin laifin Talakawa, da mutum ya samu kudi sai su yanyameshi – Aisha Falke
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAisha Falke, yar kasuwa a Arewacin Najeriya ta dora Talakawa a matsayin masu alhaki wajen canzawar halin mutum da zarar sun samu kudi ko mulki. DABO FM ta tattataro cewa; …
-
Labarai
Gwamna Fayemi na jihar Ekiti ya tabbatar da fara biyan albashin N30,000 daga watan Oktoba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Ekiti, Dakta Fayode Fayemi, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata fara biyan ma’aikatan jihar sabon albashin N30,000 daga watan Oktobar 2019. Gwamnan ya bayyana haka ne a yayin taron …
-
-
Labarai
Da Turawa da abokan hamayyata (APC) akayi shirin wulakanta ni bisa rashin aminta da auren Madugo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan, ya bayyana wani boyayyen shirri mai cike da ban mamaki. Hakan na na zuwa ne bayan da yake mayarwa tsohon Fira Ministan Birtaniya, David …
-
Labarai
Fitaccen mai shirya bidiyo a kasar Koriya ta Kudu ya karbi Musulunci ta sanadiyyar ‘Youtube’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnyi gyara ranar 25 ga watan Fabarairun 2020. Fitaccen Matashin, Daud Kim, dan asalin kasar Koriya ta Kudu, ya karbi addinin Musulunci. Bayan bibiya da samun tabbaci, DABO FM ta …
-
Labarai
Kotun zabe ta kara tabbatar da Dr Ganduje a matsayin gwamnan Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraren korafen zaben gwamnan jihar Kano, ta tabbatar da Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar. Hakan na zuwa ne bayan da kotu ta kori karar …
-
Labarai
Kano: Ina so a kaini gaba domin a gyaramin kuskure na – Mai Shari’a Halima Shamaki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai Shari’a Halima Muhammad Shamaki, ta bayyana cewa tana bukatar duk wanda bai yadda da hukuncin ta da ya daukaka kara. Dabo FM ta tattaro cewa mai shari’ar ta bayyana …
-
Ra'ayoyi
Shigar Malamai Siyasa ba matsala bane, daukar bangare ne matsala, Daga Umar Aliyu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMECECE SIYASA? Siyasa tana nufin kyakyawar mu’ammila tsakanin mutum da sauran alummar ususan mutumin da yake jan ragamar alumma ta fuskar shugabanci ko wakilci, mutum yana iya zama mai kyakyawar …
-
Siyasa
An bukaci ‘Yan Kano su zauna lafiya bayan kammala yanke hukuncin shari’ar Abba da Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDabo FM, tana kira ga al’ummar jihar Kano, su zama masu da’a da kuma masu kawowa jiharsu zaman lafiya a yayin yanke hukuncin kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar. Ana …
-
Labarai
Abba Gida Gida ko Dr Ganduje? Kotu ta ayyana Ranar Larabar 2 ga Oktoba domin yanke hukunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun dake sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, ta bayyana ranar da zata kawo karshen karshen Shari’ar da aka kalubalanci nasarar gwamnan Kano, Dr Ganduje. Kotun da mai shari’a Halima …
-
“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki. Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe …
-
Daliban 50 daga cikin Daliba 242 da gidauniyar Kwankwasiyya zata dauki nauyin Digirinsu na II a kasar Indiya. Wakilin DABO FM na kasar Indiya ya samu halartar wajen saukar Daliban. …
-
Labarai
Abba K Yusuf yayi nasara a kotun Koli, bayan fatali da karar Ganduje akan gabatar da karin shaidu 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun Koli tayi fatali da karar Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, akan hana PDP gabatar da karin shaidu 8 a gaban kotun sauraren zaben gwamnan jihar Kano. Hakan na …
-
Fadakarwa
Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga A. Bin Uthman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAs Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan ayyukanmu. …
-
Taskar Malamai
‘Babu irin zagi, la’anta, cin mutunci da magoya bayan shugaba Buhari basu yi wa Dr Ahmad Gumi ba’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jin Kai Assalamu Alaikum Ya ku ‘yan uwana masu kima da daraja! Kamar yadda kuka sani, sanannen dan siyasar nan, tsohon Gwamnan Kano, tsohon …
-
Dalibai 105 daga cikin 242 da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatunsu sun sauka a kasar Indiya. Daliban dai sun sauka a filin tashi da saukar Jirage na Indira Gandhi …
-
Sharhi
‘Minista akayi yunkurin kashewa’ – Hakan ya sanya masa rigar Siyasa kenan?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan zarge-zarge da shan suka da Jagoran darikar Kwankwasiyya da mabiyanshi suka sha, cece-kuce ya chanza salo. Tin da fari dai wasu daga cikin mabiya Kwankwasiyyar suna gani cewa sunyi …
-
Taskar Malamai
Gwara dan Ak*yar da zai ga mutane ya kauce hanya ya basu wuri – Sheikh Abdullah Gadon Kaya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA wani sabon faifen bidiyo da Sheikh Abdullah Gadon Kaya ya fitar da matsayin raddi ko martani ga abinda ake zargin Yan Kwankwasiyya da yiwa Ministan Najeriya ihun, yayi kakkausar …
-
Labarai
Buhari zai bawa matasan Najeriya aikin shuka Bishiyoyi miliyan 25
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata saka matasan Najeriya shuka Bishiyoyi miliyan 25 don rage illar chanjin Yanayi. Shugaba Buhari ya bayyana haka yayi wani taron tattauana batutuwan …
