Tin bayyanar samun aururruka da yara matasa keyi,mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazaje aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da DABO …
Dabo Online
-
Labarai
Kotu ta daure mawaki shekara 1 bisa wakar sukar Ganduje da yabon Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu dake da zama a jihar Kano ta daure wani matashin mawaki har tsawon shekara 1 a gidan kaso biyo bayan wakar sukar Ganduje da yayi. Mawaki Yusuf …
-
Wasanni
‘Yan Kwallon Najeriya ta mata sun samu tafiya gazaye na 16 a gasar kofin duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta mata mai wakiltar Najeriya ta “Super Falconets” ta samu damar shigewa zagaye na 16 a gasar cin kofi duniya da ake bugawa a kasar Faransa. Duk …
-
Siyasa
Aisha Buhari ce ta assasa cire mukamin da Sanata Ahmad Lawan ya bayar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. Tin bayan …
-
Labarai
Bayan suka da cece-kuce, Ahmad Lawan ya janye mukamin daya baiwa tsohon ma’aikacin Saraki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya janye aikin daya bawa Mr Festis Adebayo cikin kasa da awanni 48 bayan ya bashi mukamin mai bashi shawara a fannin labarai. A wata …
-
Siyasa
Mun barwa Allah komai shiyasa hankalinmu yake kwance kan batun Shari’ata – Abba Gida Gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jami’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf yace hankalishi a kwance yake akan batun shari’ar da take gaban kotu da yake kalubalantar zabe da Dr …
-
Daga Hausa Premium Kwamitin da Jam’iyyar APC ta nada domin bin diddigin matsalolin da jam’iyyar ta fada da kuma mummunar kayin da ta sha a zaben 2019 ta mika rahoton …
-
Siyasa
Matasan Kano sunce Birin Gwaggo ne ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin Kano – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineEngr Rabi’u Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya shaida cewa matasan jihar Kano sunce Birin Gwaggo ne ya sace kudin da ake ikirarin cewa gwaggon Biri yayi sama da …
-
Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure. DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta tabbatar ‘Abba Gida Gida’ a matsayin wanda ya lashe zaben PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun kolin Najeriya ‘Supreme Court’ ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin sahihin dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP na jihar Kano bayan da Ibrahim Little ya shigar …
-
Siyasa
INEC ta kwace takarda shaidar cin zabe daga ‘dan majalissar APC a jihar Ondo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan hukunci da wata babbar Kotu tayi a jihar Ondo, hukumar zabe ta INEC ta kwace takardar shaidar cin zaben da ta baiwa Mr Sina Akinwuni na jami’iyyar APC, …
-
Labarai
Daliban Najeriya guda 5000 a Sudan suna cikin tashin hankali da matsi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan juyin juya hali da al’ummar kasar Sudan sukayi domin samun chanji daga dadaddiyar gwamnatin shugaba Omar Al- Bashir. Neman sauyin mulkin ya bar baya da kura a kasar …
-
LabaraiNajeriya
Bidiyo: Matasa sun datse titin Kaduna-Abuja tare da cinna wuta, sunce ‘Sai Buhari yazo’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Matasan garin Azara dake kusa da Jere, jihar Kaduna sun datse hanyar Abuja zuwa Kaduna na tsawon awa uku sun ce …
-
Sanata Babayo Garba Gamawa dan adalim jihar Bauchi a Najeriya ya rasu a asibitin koyarwa na jami’ar Abubakar Tafawa Bauchi dake garin Bauchi. Gamawa ya rasu yanada shekaru 53, bayan …
-
Babban LabariLabarai
Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHar cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa …
-
Wasanni
Magoya bayan Real Madrid sun yiwa Hazard ihun “Mu Mbappe muke so”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMagoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunyi ihu a wajen taron tarbar dan wasa Eden Hazard a filin wasa na Santiago Bernabeu na birnin Madrid. Latsa akan Shudin …
-
-
Labarai
Goggon biri ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin jihar Kano?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’ummar jihar Kano, sun koka kan yacce suka samu labari daga wasu jami’an dake kula da gidan namun daji dake jihar na wani goggon biri daya sace kudaden shiga gidan …
-
Labarin da ke shigowa daga kotun kolin Najeriya da duminsa na nuna cewa kotun a yau Juma’a, 14 ga Yunin 2019 ta kwace kujeran sanatan APC mai wakiltan jihar Neja …
-
Labarai
Aisha Buhari tace a rika kiranta da ‘First Lady’ ba uwargidan shugaban kasa ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHaj Aisha Muhammadu Buhari, ta bada sanarwar chanza sunan matsayinta daga mai dakin shugaban shugaban kasa zuwa ‘First Lady’ ta kasar Najeriya. Aisha Buhari ta bada sanarwar ne a waje …
