‘Yan Matan sun bukaci a fara yiwa maza gwajin hauka kafin aure saboda karuwar duka da maza sukeyi. A cigaba da shirin Daga Shafukan Instagram, yau ma DABO FM tayi …
Dabo Online
-
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta haramta lika hotuna ko rubutu a jikin motoci da babura masu kafa 3
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano ‘KAROTA’ ta haramta lika duk wasu nau’ikan hotuna a jikin baburan Adaidaita sahu da motoci a jihar Kano. GIdan Rediyon …
-
Siyasa
APC ta ci zaben shuwagabannin majalissa kamar yadda Ronaldo ya cinye Spaniya da bugun tazara – Hon Kazaure
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHon Muhammdu Gudaji Kazaure, dan majalissar Tarayya mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure da ‘Yan kwashi, ya bayyana lashe zaben da ‘yayan jami’iyyar APC tayi a majalissar kwatankwacin irin …
-
Siyasa
Tsohon Sanata yafi wanda zuri’ar su basu taba yin Kansila ba – Martanin Shehu Sani zuwa Tanko Yakasai Dawisu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTakaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai (Dawisu) a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali …
-
Labarai
Malaman addinai da ‘Yan siyasa ne suka haddasa kashe-kashe a Najeriya – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRubutu mallakar Premium Times Hausa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akasarin rikice-rikice da kashe-kashen da ke faruwa a kasar nan, duk ’yan siyasa ne malaman addini ke haddasa su. …
-
Takaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali ne …
-
Labarai
Dalibi ya rasu kwana daya bayan kammala karatu da ‘First Class’ a BUK
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’amin, dalibi a jami’ar Bayero dake jihar Kano, ya rasu kwana daya bayan daya kammala digiri da babban sakamakon ‘First Class. Alamin ya kammala karatunshi a sashin ‘Banking and Finance’. …
-
Labarai
Akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta bude iyakoki don cigaba da safarar motoci – Ali
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban hukumar hana fasakauri ta Najeriya, Kwastam, Hameed Ali, yace akwai yiwuwar gwamnatin shugaba Buhari ta bude iyayokin shigowa da motoci cikin kasar ta kan titi. Tin dai a watan …
-
Siyasa
‘Yan Najeriya suna fama da yunwa, me zasuyi da hutun June 12 – Atiku Abubakar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar, ya bayyana cewa ranar 12 Ga Yuni wata rana ce da za ta kasance mai muhimmanci ga Najeriya. Atiku ya ce kamata ya yi …
-
Wasanni
LMC ta dakatar da Rabi’u Pele na Kano Pillars, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLMC ta dakatar da dan wasan Kano Pillars, Rabiu Pele, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka. Hukumar LMC ta kama Rabi’u Ali Pele da karya dokar …
-
Wasanni
Anci tarar Kano Pillars miliyan 8 bisa janyo rigima ana tsaka da wasa a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar gudanarwar gasar Firimiya ta NAjeriya, taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tsabar kudi Naira miliyan 8, bisa rashin da’a da magoya bayanta sukayi yayin gudanar da wasansu …
-
Uwar gidan shugaba Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta saka abaya mai tsadar dalar Amurka 4,290, kwatankwacin Naira Miliyan 1,565,850. DABO FM ta binciko cewa, kamfanin dake dinkin rigunan …
-
Labarai
Zamu fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce kasar za ta iya fitar da mutum miliyan 100 daga talauci idan aka samu kyakkyawan shugabanci da sanin ya kamata. “Akwai alaka tsakanin talauci …
-
Labarai
Kano: Budurwa ‘yar shekara 17 ta kashe kanta saboda mahaifinta ya saki mahaifiyar ta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata budurwa, Sadiya Shehu, mai shekaru 17 , ta kashe kanta saboda barkewar sa’in sa da iyayen ta wanda takai ga mahaifin ta ya saki mahaifiyar ta. Sadiya da suke …
-
Labarai
Tinda China da Indiya suka cigaba, babu abinda zai hana Najeriya ci gaba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce babu abin da zai hana kasar ci gaba kamar kasashen China da India ko Indonesia. “Tun da China da India da Indonesia suka ci …
-
Siyasa
Nayi rantsuwa da nufin isar da aikenku, zan sauke nauyinku da sahalewar Allah – Dr Shekarau
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMalam Ibrahim Shekarau, sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalissar dattijan Najeriya wanda aka rantsar ranar Talata. Malam Shekarau ya bayyana haka ne jim kadan bayan rantsar dashi a …
-
Labarai
JAMB: Makarantun gwamnati zasu dauki dalibai masu maki 160, na kudi 140
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020. Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro …
-
Labarai
JAMB fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci na samu gurbin karatun dalibai a Jami’o’i
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar jarrabawar Jamb da jami’o’in Najeriya sun fitar da maki 160 a matsayin mafi karanci domin samun gurbin zangon karatun 2019/2020. Hukumar data samu tattaunawa ranar Talata a dakin taro …
-
Labarai
Ali Ndume ya taya Sanata Ahmad Lawan murnar lashe zaben shugaban majalissar Dattijai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed Ali Ndume ya taya shi murnar lashe wannan zabe. Daily Nigerian Hausa
-
Sanata Ahmad Lawan ya lashe zaben shugaban majalissar dattijai a zaben da aka gudanar yau Talata. Bayan an kammala zaben, magatakardar majalissar ya sanar da Sanata Ahmad Lawan a matsayin …
