Dangalan Muhammad Aliyu
-
Zinedine Zidane ya shirya komawa tsohuwar kungiyarshi ta Real Madrid tin bayan barin kungiyar a watanni 11 da suka wuce. Tsohon dan wasan kasar Faransa dai zai maye gurbin Santiago …
-
Gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya zama zabbaben gwamnan jihar Kaduna. El Rufai ya samu nasara akan abokin hamayarrashi na jami’iyyar PDP, Isah Ashiru da kuri’a 1,045,247. APC: 1,045,247 PDP: …
-
Arewa ta na da bukatar jagorori irinsu Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso duba da irin yadda Arewa ta tsinci kanta a yanayi na rashin jagora mai kishin al’umma …
-
Wani babban jirgin sama kirar 737 na kamfanin Ethiophian Airline na kasar Habasha yayi hatsari akan hanyarshi da zuwa kasar Kenya. Hatsarin yayi sanadiyyar mutuwar fasinjoji 149 tare da ma’aikatan …
-
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi. Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas. …
-
Zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Mal Ibrahim Shekarau yayi rashin nasara a akwatin kofar gidanshi dake Giginyun karamar hukumar Nassarawa. Ga yadda sakamakon ya nuna. …
-
Dan takarar gwamanan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya kammala kada kuri’arshi a mazabarshi dake karamar hukumar Gwale. Mazabar dan takarar itace mazabar shugaban jami’iyyar …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kada tashi kuri’ar a mazabar shi dake garin Ganduje. A tare dashi akwai uwargidan gwamnan Haj Hafsat Abdullahi Umar Ganduje.
-
Da misalin karfe 8:50 na safe shugaba Muhammadu Buhari tare da uwargidsanshi, Haj Aisha Muhammadu Buhari suka kammala kada kuri’arsu a zaben gwamnan da ake gudanarwa yau Asabar a fadin …
-
Wasu bata gari da ba’a san ko suwaye su ba, sun cinnawa ofishin hukumar zabe ta INEC wuta dake jihar Benue. Matasan sun sakawa ofishin wuta ne kafin a raba …
-
Wata babar kotu da ke da zama a tarayyar Abuja ta umarci hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC data cire sunan dan takarar gwamnan jam’iyyar APC na jihar Akwa …
-
Ya kamata ace a kullum hankali da ilimi su ne jagorori gurin aiwatar da rayuwar mu ta yau da gobe, democradiya ta bamu damar yin za6e ne domin mu zakulo …
-
A safiyar yau wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba suka sace mahaifiyar matar gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari. Rahotanni sun nuna miyagun da suka sace matar sunyi …
-
Assalamu Alaikum,Tareda Girmamawa nake Rubuta maka wannan budaddiyar Wasika a gare ka domin tunasar dakai wasu muhimman batutuwa na Siyasa daka manta dasu. A ‘Yan kwanakin Nan najika Kanata magana …
-
Siyasa
Murnar Lashe Zaben Buhari: Matashin daya fara tattaki daga Kebbi zuwa Abuja domin taya Buhari murna
Wani matashi dan shekara 25 mai suna Tukur Aliyu, ya fara tattakin nuna murnar nasarar lashe zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu, daga jihar Kebbi zuwan birnin Abuja. …
-
Siyasa
Munada Shugaban Ƙasa, ‘Yan sanda da Sojoji, ko PDP taci zaɓen Gwamna sai mun ƙwace – Abdullahi Abbas
Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas yayi wasu kausasan kalamai akan abokin hamayyarsu, tsohon gwamnan jihar Kano Engr Rabi’u Kwankwaso tare da dan takarar gwamnan jihar kano karkashin …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace da zarar alkaluma sun nuna wanda zaiyi nasara a zaben gwamnoni da za’a gudanar ranar Asabar, nan take bada wani bata lokaci …
-
Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa ranar Asabar domin zaben gwamnonin. Shugaba Buhari ya kuma yi kira da al’ummar Najeriya …
