Hukumar ‘yan sandan jihar Kano ta bada tabbacin harin da wasu matasa suka kai gidan shugaban jami’iyyar APC ja jihar Kano, Abdullahi Abbas. DSP Haruna Abdullahi Kiyawa, mai magana da …
Mutane sun fara suma, kafin zuwan Kwankwaso da Atiku filin Sani Abacha
:for English and other languages , please use the translator at the footer of this page. Yau ne ake gangamin taron jami’iyyar PDP a jihar Kano a filin wasa na …
Majiya tace adadin motocin da aka kona sukai kimanin guda 9, a wata babbar hanyar zuwa unguwar Dei-Dei dake babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne bayan wani dan …
Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sauka a garin Kano domin gudanar da yakin neman zabenshi. Tafiyar Atiku da Kwankwaso zata sa shugaba Buhari …
Amaryar ta kashe uwargidan ne a cikin wata na takwas daga tarewarta a gidan miji. Al’amarin ya faru ne yau, Asabar a unguwar farawa dake jihar Kano. Hukumar ‘yan sandan …
Tsintsiyar Najeriya ta kafa tarihi, tafi kowacce girma a duniya
Najeriya ta kafa tarihi wajen samun tsintsiyar da tafi kowacce tsintsiya girma a duniya. A Lokacin da kasashen Africa suka tashi domin neman abubuwan cigaba da suka hada da gina …
Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya wacce aka fi sani da Shia, ta nesanta kanta daga wasu zarge-zarge da ake mata ciki hadda nuna goyon baya ga ‘dan takarar shugabanci …
A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya ba, gwamanatin Shugaba Muhammadu Buhari ta hana ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar, …
Bola Ahmed Tinubu, ya zargi tsohon shugaban kasar Najeriya dayin magudin zabe a shekarar 2003 da 2007. Tinubu, yayi kira ga ‘yan Najeriya dasu kauracewa duk wata magana da Obasanjo …
A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar takadda da abokan sana’arshi a Kannywood. A shirye-shiryen gudanar da taron Kamfen din Atiku …
Na rantse bazamu sake satar kudin Najeriya ba – Atiku Abubakar
Tsohon mataimaki kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin inuwar jami’iyyar PDP yace bazasu sake satar kudi ba. Atiku yayi wannan jawabi a gaban dubban masoya da suka fito yawo …
Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka a jihar Kano gobe Lahadi 10/02/2019, a filin wasa na Sani Abacha dake kwaryar …
Wannan sako ne daga wani matashi daya bukaci mu boye sunanshi. Kaima zaka iya turo mana da naka sakon a shafinmu na facebook, twitter da kuma instagram. Assalam Alaikum, Jama’ar …
Shugaba Muhammad Buhari yace hukuncin duk masu sace kudin al’ummar yana wajen Allah. Shugaban yayi bayanin ne jiya juma’a, a dakin taro dake fadar gwamnatin tarayya dake abuja, taron da …
Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci kasa karkashin jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Wasu majiyoyin kusa da jarumin sun bada …
Kano: Kwankwaso, Atiku zasu iya amfani da filin wasa na Sani Abacha – KNSG
Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP zasu iya gudanar da gangamin yakin neman zabensu a filin wasa na Sani Abacha …
Wasu ‘yayan jamiyyar suna gani wani sabon salo ne na fita yawon yakin neman zabe. Hoton yaja hankalin mutane dayawa a kafafen sada zumunta wanda mutane dayawa suka kushe kuma …
Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi kadai take bukata. Abacha, yace zai farfado da harkar masana’antu data dade da faduwa …
Hassan Mijinyawa, sakataren yada labaran gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya dawo gidan bayan da masu garkuwa da mutane sukayi arangama dashi akan hanyarshi ta zuwa unguwar Gembu dake karamar …
Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC
Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a karamar hukumar birnin jihar Kano. Biyo bayan umarnin wata kotu a jihar ta Kano, …
