Rundunar ‘yan sandan jihar Kano karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili, ta fitar da gargadi akan yan siyasar da suke kalamai da ka iya tada fitina. Gargadin da hukumar ta fitar …
Hukumar dake hana fasa kauri ta kasa, CUSTOM SERVICE, tace ta fara rabon buhuhunan shinkafa 67,000 zuwa gidan marayu a jihar Legas. Hukumar tace shinkafar da take rabawa tana dana …
Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar. A jawabin nashi, …
Tsohon gwaman jihar Kano kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace, babu abinda ya taba shiga tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Ya bayyana …
A zagayen tallata dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya kai karamar hukumar Fagge, matasan Kwankwasiyya sunyi ta’adi a motocin ‘yan adawa. Kalli Bidiyo: …
Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dr Abubakar Bukoula Saraki ya tiki rawa tare da sauran manyan ‘yayan jami’iyyar PDP na kasa. Saraki da Atiku sun tiki rawar bayan da filin taro …
Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari. Lamarin ya faru ne bisa turmutsu-tsu da aka samu …
Wasu matasa sun tada hargitsi a taron da jami’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban kasar ta Alhaji Atiku Abubakar suke gudanarwa a jihar Legas. Tin kafin zuwan Atiku filin …
Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa, inuwar jami’iyyar, Sowunmi yace Alhaji Atiku Abubakar bazai taba samun nasarar zabe ta halartacciyar hanya ba. A wani …
Jihar Edo: ‘Yan sanda sunyi arangama da masu sakawa mata yaji a al’aurarsu
Rundunar ‘yan sandar jihar Edo tace tayi arangama da wasu matasa da ake zarginsu da sakawa wata mata yaji a cikin al’aurarta. Matar da aka zarga da satar waya tace, …
Kimanin kusan mutum tara ne suka rasa rayukansu, inda 15 kuma suke gadon asibiti a wani hatsarin mota daya ritsa dasu a karamar hukumar Takai dake birnin Kano. Hatsarin ya …
A cigaba da yawon kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi, yau ya sauka a garin Ogun. Sai dai al’amura sun sha bam bam da yacce aka saba ganin kamfen …
Bulama, ya bukaci EFFC ta bayyanawa duniya gaskiyar data gano akan bidiyon Ganduje
Lauya mai rajin kare hakkin ‘dan adam, Audu Bulama Bukarti ya aikewa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFFC sakon neman bayanai akan hakikanin gaskiyar bidiyon gwamnan jihar …
Kwankwaso ya kashe naira biliyan 1, wajen hayar mutane daga Kamaru – Adams Oshiomole
Shugaba jami’iyyar APC, Adams Oshiomole yace sanatan Kano ta tsakiya, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya kashe kusan naira biliyan daya domin dauko hayar mutane daga kasar Kamaru. Labarin da …
Duk malamin daya taba mu sai munci masa mutunci – Sanata Kwankwaso
Tsohon gwaman jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yace malamai su shiga taitayinsu wajen yin kalaman batanci akan wani ra’ayi na harkar siyasa da sukeyi. Maganar data fito daga …
Ginin babban dakin karatun Abuja zai lakume Naira biliyan 50 – Ministan Ilimi
Ministan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu, yace za’a kashe kimanin naira biliyan 50 wajen karasa ginin babban dakin karatu dake garin Abuja. Ministan yace gwamnatin shugaba Buhari zata bazatayi kasa …
Bayan gudanar da babban gangami na tarbar dan takarar shugabancin kasa inuwar jami’iyyar PDP jiya Lahadi a birnin Kano. Rahotanni sun nuna wasu bata gari da ake zargin ‘yayan jami’iyyar …
Jar hula alama ce ta mabiya darikar Kwankwasiyya a Najeriya musamman arewaci, inda ba kasafai aka fiye saka ta ba. Taron da aka gudanar yau a jihar Kano, taron jami’iyyar …
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester city ta ragargaza takwarta ta Chelsea da ci shida da nema a yammacin yau Lahadi. Wasan da aka buga a birnin Manchester, ya baiwa kungiyar …
