Tsohon kakakin majalissar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na’abba, ya na nan da rai cikin koshin lafiya, DABO FM tana da tabbaci. Rahotanni da dama a kafafen sada zumunta da …
Dan Majalisar jiha dake wakiltar Nassrawa ta Tsakiya, Alhaji Sulaiman Adamu, ya rasu. Kamfanin dillanin labaran Najeriya, NAN ya rawaito cewar abokin aikin mamacin Alhaji Muhammad Okpoku, dan majalissa mai …
Bayan bayar da tallafin biliyan 4.3, Abdussamad BUA ya raba kayan abinci gida-gida a Kano
Abdussamad Isiyaka Rabi’u, shugaban kamfanin BUA, ya bayar da tallafin sama da biliyan 4.3 domin yaki da Koronabairas a Najeriya. A karkashin gidauniyar BUA, ya na daga cikin wadanda suka …
Sabon shugaban Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya Farfesa Kabir Bala ya naimi hadin kan daukacin ma’aikata da daliban Jami’ar domin samun nasara a shugabancin sa. Kabir Bala, wanda ya …
Yanzu-yanzu: Tireloli dauke da kayayyakin abinci daga Buhari sun taho Kano
Motoci kirar Tirela sama da guda 100 sun kamo hanyar jihar Kano da yammacin yau Talata. Ma’aikatar kula da ayyukan jinkai da bala’i karkashin jagorancin Haj. Sadiya Umar Faruk ce …
Hukumomin gudanarwar gasar Ligue 1 ta kasar Faransa ta soke gasar ta kakar 2019-2020. Firaministan kasar Faransa, Edouard Philippe ya bayyana cewar kasar ta soke dukkanin al’amuran wasanni har zuwa …
Mutane sama da miliyan 3 ne suka kamu da Koronabairas a fadin duniya
Adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar Kwabid-19 ya zarta miliyan 3 fadin duniya inda kasar Amurka ta zama kasar da ta bi kowacce kasa yawan masu dauke a …
Malama Halima Shittu, uwargidan Sheikh Abdulwahab, malamin addinin Islama dake jihar Kano, ta rasu yau Talata 5 ga watan Ramadana. Iyalan malamin ne suka sanar da haka da safiyar yau. …
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin dinka tukunkumin rufe hanci har guda miliyan 1 wanda a cewarshi zai karfafa matakan kare yaduwar annobar Koronabairas a jihar …
Kwabid-19: Shugaban kasar Ghana zai gina asibitoci 88 cikin kwana 365
Domin shawon kan karancin asibitoci a kasar Ghana, shugaban Nana Akufo-Addo, ya sha alwashin gina sabbin asibitoci na zamani har guda 88 na zamani cikin kwanaki 365. Hakan na zuwa …
Kaduna: Dan majalisar wakilai mai wakiltar Soba ya raba kayan abincin ga al’umma
A kokarin sa na tallafawa al’ummar sa da kayan abinci domin rage masu radadin da ake ciki da kuma na azumin watan Ramadana, Dan majalisar wakilai na kasa mai wakiltar …
Kwabid-19: Abdussamad BUA ya bai wa jihar Kano tallafin Naira biliyan 2
Alhaji Abdussamad Rabiu, shugaban kamfanin BUA, ya alkauranta bayar da tallafin biliyan 3.3 ga jihohin Kano da Legas da kwamitin dake yaki da yaki da Kwabid-19 na Najeriya. Haka zalika …
Shugaban cibiyar gwajin Koronabairas dake Kano, Nasiru Magaji, ya bayyana cewar babu takamaiman ranar da cibiyar ta jihar Kano za ta dawo aiki. DABO FM ta tattara cewar tin ranar …
Cutar Koronabairas, anooba ce da ta karade duniya baki daya wadda a yau babu kasa shahararriya a fadin duniya ta cutar ba ta bulla ba. Sai dai bincike ya nuna …
Tallafin Buhari: Hadiman Ganduje sun fara kuka da zubar da hawaye akan Koronabairas
Daga cikin hadiman gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, sun fara zubar da hawaye akan Koronabairas neman tallafi. Hakan na zuba ne a dai dai lokacin da gwamnan jihar ya …
Ganduje zai sassauta dokar hana fita tare da rabon kayakkain tallafi
Gwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa gwamnatin jihar za ta sassauta dokar hana fita a jihar. Gwamnan yace gwamnatin ta dauki matakin ne domin bai wa …
Bayan gwajin da aka yi ga daya daga cikin wanda aka killace bisa harsashen yana dauke da cutar sarkewar numfashi a karamar hukumar Sabon gari, da ke Jihar Kaduna, Yanzu …
Ko kunsan hazikin matashin da ya zana fitaccen hoton Sarkin Kano murabus?
Hoton da kuke gani a sama, hoto ne da ya gama gari, ya kuma kayatar da mutane musamman masoya Sarkin Kano murabus, Muhammadu Sunusi II. Sai dai mutane sun manta …
Yanzu-Yanzu: Mutane 23 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumilla 59
Mutane 23 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Hukumar NCDC ce ta sanar da hakan ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.
