Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 35 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Rahotanni sunyi ta yawo cewar “an samu mai dauke da cutar Koronabairos a babban asibitin garin Potiskum dake jihar Yobe.” Hakan na zuwa ne bayan da an kwantar da wani …
Tallafawa al’umma kai tsaye yafi a baiwa gwamnati – Ahmad Musa
Kyaftin na kungiyar kwallon kafan Najeriya ta Super Eagles, Ahmad Musa yayi tsokaci game da yadda masu kudi suke baiwa gwamnati taimako. Ahmad Musa ya bayyana cewar baiwa gwamnati tallafi …
An samu mutum na farko da ya rasa ranshi a jihar Kano sakamakon Koronabairas. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a wata …
Jumillar masu dauke da Kwabid-19 a Kano ya ninka na sauran jihohin Arewa sau 2
Mutane 21 ne suka kamu da cutar Koronabairas a Kano tun bayan bullarta cikin kasa da mako guda, ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da haka. DABO FM ta …
Yanzu-yanzu: Mutane 12 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 21
Mutane 12 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter. “A halin yanzu, karfe …
Gwamnati ba zata tallafawa wadanda suke da sama da N5000 a asusun banki ba – Sadiya Faruk
Gwamnatin tarayya tace ba zata kayan tallafinta bazai kai zuwa ga duk wanda ya mallaki sama da N5000 a asusun banki ba. Gwannatin tace za tayi amfani da layukan wajen …
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 257 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
Kwabid-19: ‘Yan Adaidaita sahu sun ki bai wa Gwamnatin Kano hadin kai
Tun biyo bayan tabbatar da bullar annobar Coronavirus a jihar Kano, gwamnatin Kano ta hana daukar mutane fiye da biyu a babur mai kafa uku, amma direbobin sunyi kunnen kashi …
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 11 masu dauke da Coronavirus, jumillar 373 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 11 a daren Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 19 masu dauke da Coronavirus, jumillar 362 a Najeriya
This is interactive title Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 19 a daren Talata. Kamar yadda …
Gwamnan Adamawa ya bayar da sadakar albashinshi na watanni 3 domin yaki da Kwabid-19
Ibrahim Mustapha Gwamnan jihar Adamawa, Rt Adamu Fintiri, ya bayar da sadakar albashinshi na watanni 3 domin taimakon jihar wajen yakar cutar Koronabairas a jihar. Hakan na dauke a cikin …
Ibrahim Mustapha Maiduguri Mummunar Gobara ta kama kasuwar Lafte dake jihar Maradin Jamhuriyar Nijar. Da yake tabbatar da afkuwar gobarar, shugaban kasuwar, Sullemani Useni, ya shaidawa DABO FM cewar an …
Yanzu-yanzu: Ganduje ya sanya dokar hana fita a Kano, masu Covid-19 a jihar sun zama 4
Gwamnan Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje , ya sanya dokar hana fita a jihar Kano baki daya. Gwamnan ya bayyana haka ne yau Talata a fadar gwamnatin jihar. DABO FM …
Covid-19: Gwamnatin Kaduna ta amince a bude shagunan kayyakin abinci da na magani
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da bude shagunan da ake siyar da kayyakin abinci da na magani yayin dokar hana zirga-zirga a jihar. Sai dai sanarwar tace za a iya …
Yanzu-yanzu: Mutane 2 sun sake kamuwa da Covid-19 a Kano, jumilla 3
Mutane 2 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiyar ta jihar Kano ce ta sanar da haka a yammacin yau Litinin. “A halin yanzu, karfe 7:45 na …
Covid-19: Ya kamata gwamnati ta kara wadata talakawa da kayayyakin more rayuwa-Abba Adamu Aliyu
A dai-dai lokacin da ake kukan tsadar rayuwa saboda sanya dokar takaita zirga-zirgan a wasu jahohin kasar nan da gwamnatin tarayya ta yi, an bukaci ‘yan kasuwa musamman masu sayar …
Ibrahim Mustapha, Maiduguri Gwamna Babagana Umara Zulum, ya kulle iyakokin fadin jihar Borno batare da matafiya sunshiga jihar ba. Gwamnan yadauki matakin hakan yunkurin da gwamnatin jihar tace tana yi …
Kano Covid:19: Ana kira ga wadan da suka yi mu’amala da Prime Clinic da su kai kansu cibiyar gwaji
Ga mutanen Kano: Ana kiran dukkanin wadanda suka kwanta ko kai dubiya asibitin kudi na Prime Clinic da su kai kansu cibiyar gwajin Kwabid-19 dake asibitin Mallam Aminu Kano. Rahotanni …
An zargi wanda ya kamu da Kwabid-19 a Kano da shigar da cutar da ‘ganganci’
Al’ummar jihar Kano sun bayyana rashin jin dadinsu biyo bayan wasu rahotanni da suka nuna wanda ya kamu da cutar ya shigar da ita cikin jihar bisa ganganci. A jiya …
