Tin cikin daren jiya misalin karfe 12 na dare wuta ke faman ci a gidan mai na Aliko Oil dake tarauni kan titin Maiduguri. Dabo FM ta zanta da shaidar …
An samu mai dauke da cutar Covid-19 na farko a jihar Kano bayan fitowar gwajin a ranar Asabar. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya tabbatar da …
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 14 masu dauke da Coronavirus, jumillar 288 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Covid-19: Hukumar wutar lantarki zata bada kyautar wuta tsahon wata 2 a fadin Najeriya
Hukumar wutar lantarki ta ‘DisCos’ na shirin bada wutar lantarki ta tsahon watanni biyu kyauta biyo bayan annobar cutar Coronavirus. Majiya Dabo Fm daga TheCable take bayyana hakan ne cikin …
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 22 masu dauke da Coronavirus, jumillar 276 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Laraba. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Gidan talbijin na Arewa 24 sun bayyana cewar bazasu tsaida haska shirin Kwana Casa’in ba. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finan jihar Kano ta umarci tashar da …
Hukumar tace fina-finai ta Kano ta dakatar da haska shirin Kwana Casa’in da Gidan Badamasi
Hukumar tace fina-finan jihar Kano da dakatar da tashar Arewa 24 daga haska shirin Kwana Casa’in da gidan Badamasi. Hukumar da Isma’il Na’abba Afakallah yake jagoranta tace ta dakatar da …
Fitaccen jarumi da mawakin Hausa, Adam Abdullahi Zango ya koma masana’antar Kannywood, masana’antar da a baya ya ayyana ficewa daga ciki. DABO FM ta tattara cewar jarumin wanda aka fi …
Buhari ya bada umarnin rabar da Shinkafar da Kwastam suka kama
Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umarni da a rabar da motocin Shinkafa 150 da hukumar hana fasa kwauri ta karbe. Shugaban yace a rarraba shinkafar zuwa jihohin Najeriya 36. Ministar …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayar da umarnin daukar ma’aikata 774,00 domin taimakawa wajen yaki da cutar Kwobid-19 a Najeriya. Ministar Kudi, Zainab Ahmad ce ta bayyana haka yayin wata ganawa …
Rabon kayan tallafin abincin ya kankama a Zariya, yayin da a Sabon Gari ake shirin farawa – Sani
A yayin da rabon kayan abinci da gwamnatin Jihar Kaduna ta samar ya shiga rana ta biyu a karamar hukumar Zariya, yanzu haka al’ummomin wasu anguwanni sun bayyana godiyar su …
Wani dan Najeriya mai shekaru 25, dalibi dake karatu a kasar Indiya, ya mutu. Inda aka samu gawarshi a cikin gidan da yake zama dake unguwar Potheri a birnin Kattankulathur …
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
Sheikh Jaafar, Aminu Kano, Dan Kabo, Rimi, Gwarzo – Fitattun da Kano ta rasa a watan Afirilu
Ranar 4 ga 4, itace ranar da a Kano ba za a manta da ita ba sakamakon rashin wasu daga cikin gwarzaye ‘yan asali jihar da suka koma ga mahalicci …
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 20 masu dauke da Coronavirus, jumillar 210 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Juma’a. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Baɗala da ɗalibai: An saki farfesa bayan zaman shekaru 2 kacal a gidan yari
An saki wani babban farfesan sarrafa lissafin kudi daya amsa laifin neman yin lalata da wata dalibarsa ta jami’ar Obafemi Awolowo University (OAU) dake garin Ile-Ife, Richard . Rahoton DABO …
Yanzu Yanzu: An kwantar da Abba Kyari a wani asibitin jihar Legas
Wani rahoton dake zuwa mana ya tabbatar likitoci sun kwantar da shugaban ma’aikatan Najeriya, Abba Kyari a wani kebebben wuri kan gado domin ya huta bayan samun sa da cutar …
Ɗiyar Buhari ta dawo gida bayan kwana 14 a keɓe, bisa zargin tana dauke da cutar Covid-19
Yar gidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari ta dawo cikin iyalin ta bayan share kwanaki 14 domin zargin tana dauke da cutar Coronavirus bayan dawowar ta daga kasar Birtaniya, wanda likitoci …
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 10 masu dauke da Coronavirus, jumilla 184 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 10 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Mudassir & Brothers ya rarraba tulin buhuhunan shinkafa a Kano
Kamfanin Mudasssir & Brothers dake da shedikwata a jihar Kano, ya rarraba buhuhhunan shinkafa masu tarin yawa a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar kamfanin ya rarraba shinkafa karamin …
