Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 23 a daren Laraba. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
Ku daina kara kudi a kayayyakin masarufi dan Allah- Shugaban manoma ga ‘yan kasuwa
A dai-dai lokacin da ake kukan tsadar rayuwa saboda sanya dokar takaita zirga-zirgar jama’a da ababen hawa a sassan kasar nan, an bukaci ‘yan kasuwa musamman masu sayar da hatsi …
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 12 masu dauke da Coronavirus, jumilla 151 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 12 da ranar yau Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
Tun bayan dokar hana walwala na tsawon awa 24 da gwamnatin Jihar Kaduna ta kakaba tun a ranar Alhamis 24 ga watan Maris din nan. Yanzu haka al’ummomi da dama …
Ko kunsan laifi ne siyar da tabar sigari ɗai-ɗai a Najeriya saboda gurbacewar yara?
Gwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba. Gwamnatin tayi dokar ne bisa arhar da tabar tayi wanda dalilin …
Attajirar Najeriya ta bawa Najeriya tallafin Naira biliyan 1, zata rabawa Zaurawa da Marayu N25,000
Folorunsho Alakija, attajirar da babu kamarta a Najeriya zata rabawa Zawarawa da marayu masu rijista a Najeriya N25,000 kowannensu. Hakan na zuwa ne kwana 1 kacal bayan da ta bawa …
Kansilan mazabar Iwogu, Ibrahim Oboshi, ya auri zankadaddun mata guda biyu a rana guda. Kansilan ya auri mata biyu wadanda aka bayyana da Nazira Ozegya da Rabi Akose kamar yadda …
Hamisu Breaker ya shiga jerin manyan mawakan da akafi kallo a Najeriya
Fitaccen mawakin Hausa, Hamisu Breaker, ya zama wanda akafi kallon wakokinshi a duk cikin mawakan Hausa a halin yanzu. DABO FM ta tattara bayanai wanda zamuyi duba akan Youtube inda …
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 243 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai karar …
Phoebean Ajibola Ogundipe, mawallafiyar littafin ‘Brighter Grammar’ ta rasu da shekaru 92
Mawallafiyar fitaccen littafin turanci na Brighter Grammar, Phoebean Ajibola Ogundipe, ta rasu da shekaru 92. Mawallafiyar ta rasu ne a birnin Carolina ta Arewa a kasar Amurka ranar 27 ga …
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 4 masu dauke da Coronavirus, jumilla 135 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 4 da safiyar yau Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
Rushe Gida: Wasu magoya bayan wanda ake zargi da batanci ga Annabi sun yi yunkurin kai ramuwa
Rahotanni sun bayyana yadda wasu matasa a unguwar Dabai dake karamar hukumar Dala ta jihar Kano suka rushe gidan wanda ake zargi da yin batanci ga shugaba Sallalahu Alaihi Wasallam. …
Gidauniyar Hadeeyatul Khair ta kaddamar da shirin ciyarwar azumi kyauta
Gidauniyar Hadeeyatul Khair dake jihar Kano ta kaddamar da shiri na farko da zata fara yi na ciyar da marasa karfi a lokacin azumin Ramadan. Gidauniyar tace zata rika rarraba …
Ministar ayyukan agaji da bala’i, Sadiya Umar Farouk tace tini gwamnati tarayya ta fara rabawa marasa karfi kudade domin rage radadin takaita fita. Ministar ta bayyana haka ne yayin ganawa …
Covid-19: Barau Jibrin ya bai wa Kano Naira miliyan 4, Gaya da Shekarau sun bayar da miliyan 4
Sanatan Kano ta Arewa, Barau I Jibrin Maliya, ya baiwa gwamnatin jihar Kano gudunmawar Naira miliyan 4 domin yaki da cutar Coronavirus. Haka zalika takwarorinsa guda biyu, Mallam Ibrahim Shekarau …
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 20 masu dauke da Coronavirus, jumilla 131 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 da daren yau Litinin. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
Gwamnati na kashe N10,000 a duk gwaji 1 na gano Coronavirus – Minista
Dr Olurunnimbe Mamora, karamin ministan lafiya na kasa yace gwamnati tarayya tana kashe N10,000 ko kusanta a yayin yin gwajin gano cutar Coronavirus duk guda 1. Ministan yace tana amfani …
Alhaji Aminu Dantata ya bai wa jihar Kano Naira miliyan 300 don yakar Coronavirus
Babban attajiri, Alhaji Aminu Alhassan Dantata, ya baiwa gwamnatin jihar Kano gudunmawar Naira miliyan 300 domim yaki da Coronavirus. Alhaji Dantata ya bada gudunmawar ne ta kwamitin kafa asusun yaki …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi nasarar kame wata mota kirar Gingimari da aka ciko da mutane zuwa jihar Kano. Ranar Juma’a da ta gabata dokar hana shiga …
Ganduje ya kori motar da aka ciko da ‘yan cirani zuwa Kano daga Abuja
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yayi nasarar kame wata mota kirar Gingimari da aka ciko da mutane zuwa jihar Kano. Ranar Juma’a da ta gabata dokar hana shiga …
