A dai-dai lokacin da gwamnatoci a kowanne mataki suka dukafa wurin yaki da cuta mai sarke numfashi wato COVIC19, an yaba da matakin da gwamnatin jihar Kaduna ta dauka na …
Maryam Booth za ta raba buhuhunan Shinkafa, Mai da sauran kayayyakin abinci
Fitacciyar jarumar fim ta Kannywood, Maryam Booth zata raba kayyakin abinci ga masu tsananin bukatar taimako dake sansanin yan gudun hijira. DABO FM ta tattara cewar kayyakin abincin sun hada …
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 da daren yau Lahadi. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
Wasu manyan abubuwan da Buhari ya fada na saukakawa talaka a jawabinsa
Yau Lahadi 29 ga watan Maris, 2020, shugaba Muhammadu Buhari yayi wa ‘yan Najeriya jawabi a karo na biyu tin bayan shigowar Coronavirus zuwa Najeriya. DABO FM ta dauko wasu …
Zamu aiko muku da kayyakin da zasu rage radadin zaman gida – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa gwamnatinshi zata samar da kayyakin rage radadin wanda zasu taimakawa mutane a wannan yanayi na zaman gida. Shugaban yace a cikin wannan makon gwamnatin …
Bayan mu’amalar Sanusi da El-Rufa’i, likitoci sun tabbatar Sanusi bashi da Coronavirus
Likitoci sun tabbatar da cewa Muhammadu Sanusi, sarkin Kano mai Murabus tare da iyalinsa basu kamu da cutar Coronavirus ba bayan mu’amala da yayi da gwamnan Kaduna, Nasiru El-Rufa’i. Majiyar …
Hon Gudaji Kazaure ya baiwa Buhari da gwamnoni shawarar ciyar da al’umma
Hon Muhammad Gudaji Kazaure, yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da gwamnonin Najeriya da su fito da tsarin ciyar da mutane a lokutan dokar hana zirga-zirga saboda Coronavirus. Dan majalissar …
Coronavirus: Ganin Ministan Lafiya da shugaban NCDC sun zauna nesa da Buhari ya jawo cece-kuce
Cikin dai wannan ziyarar an hango Ministan lafiya, Dr Osagie Ehaniretare da shugaban NCDC wato hukumar dake dakile cututtuka musamman Coronavirus, sun toshe hancin su tare da kin yarda su …
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya kamu da Coronavirus. Gwamnan ya bayyana haka ne a kafofinshi na sadarwa. Cikakken bayanai na zuwa…..
Mallam El-Rufai ya kama malamai 2 da suka karya dokar hana fita
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanar da kama wasu malaman addinin Musulunci guda biyu biyo bayan keta dokar hana fita da sukayi. Gwamnatin tace malaman su jagoranci sallar Juma’a duk kuwa …
Manzon tsira SAW yayi umarnin rufe fuska, wanke hannu tin kafin annobar Coronavirus – Sheikh Hamza
Sheikh Hamza Uba Kabawa, babban limamin masallacin kasuwar Singa ta jihar Kano yace Manzon Allah SAW ya bayyana matakan kariya daga annoba tin kafin zuwan Coronavirus. A hudubar da malamin …
Yanzu yanzu: Firaministan Burtaniya Boris Johnson ya kamu da Coronavirus
Firaministan kasar Burtaniya, Boris Johnson ya kamu da cutar Coronavirus bayan wani gwaji da akayi masa sakamakon jin alamun cutar da yayi cikin kasa da awanni 24. SHugaban yace zai …
Jami’iyyar APC ta karamar hukumar Kazaure ta kori Hon Gudaji Muhammad Kazaure daga jami’iyyar. Hakan na dauke a cikin wata sanarwar da jami’iyyar ta fitar mai dauke da sa hannun …
Gwamnatin jihar Zamfara ta rufe dukkanin iyakokinta na shiga jihar domin rigakafin kamuwa da cutar Coronavirus. Gwamnan jihar, Bello Muhammad Matawalle ne ya bayyana haka yayin wani taro da ya …
Abdussamad Bua ya bayar da kyautar Naira biliyan 1, kayayyakin aiki don yakar Coronavirus
Shugaban kamfanin BUA Group, Alhaji Abdussamad Isiyaka Rabi’u ya bayar da tallafin Naira biliyan 1 ga gwamnatin tarayyar Najeriya domin yakar cutar Coronavirus da ta barke a kasar. A sanarwar …
Covid-19: Ganduje ya sanya dokar hana shiga ko fita daga Kano ta kowacce hanya
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanya dokar hana shiga ko fita cikin jihar ta kowacce hanya daga ranar Juma’a mai zuwa. Gwamnatin ta haramta shige da fice …
Rahotanni daga fadar gwamnatin jihar Bauchi ta tabbatar da kamuwar gwamnan jihar, Bala Muhammad da cutar Corona Virus. Hakan na zuwa ne bayan gwaji da akayi bisa bayan mu’amalarshi da …
Yanzu-Yanzu: Jami’an tsaro sun garkame Majalissar karamar hukumar Zariya
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Bayan rahotannin da Dabo FM ta ruwaito a kwanakin baya game da rikicin shugabancin da ya barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya a ihar …
Uwargidan shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta haramtawa shugaban haduwa da kowa inda tace ya zauna a gida. Hakan na zuwa ne bayan tabbatar da cutar a tare da babban makusancin …
Gwamnatin Kano ta musanta shigar da Corona Virus cikin jihar ta filin Jirgi
Ggwamnatin jihar Kano ta barranta daga wasu labarai dake yawo a shafukan sada zumunta kan cewar an an shigar da Corona Virus cikin jihar ta filin tashi da saukar jirage …
