Ahmad Muhammad Nass. Sana’ar fim na daya daga cikin sanao’in da suka shahara kuma ta samu karbuwa tsakanin al’umomin yankuna da dama a duniya. Sana’ar Fim sana’a ce da ma’abotanta …
Yanzu-yanzu: Baza mu yarda da hukuncin kisa ba, zamu daukaka kara -Lauyoyin Maryam Sanda
Da alama tsuguni bata kare ba, lauyoyin Maryam Sanda wadda alkalin kotun tarayya dake Abuja, jastis Yusuf Halilu ya yankewa hukuncin kisa sunce zasu daukaka kara domin basu yarda da …
Tsananin kishi ya sanya wata baiwar Allah mai suna Rabi, kona kanta bayan mai gidanta ya karo mata kishi, inda tace ga garinku nan. Lamarin da ya faru a unguwar …
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
Kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN), ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara gagarimin aikin dashen zogale a kadadar gonaki daban-daban a kananan hukumomi 774 na Najeriya. Shugaban Kuniyar MAN, …
Barin kumfar man goge baki a baka na inganta lafiyar hakora -Binciken Likitoci
Wani kwarerren likitan hakora dake Jami’ar Maiduguri jihar Barno Lawal Balami shine ya tabbatar da haka inda ya kara da cewa rashin sani na daga ciki matsalolin dake haddasa cututtukan …
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, namijin jiya, ‘an rasa har yau ana mora’
A watan Afirilun 2020, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, zai cika shekaru 13 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka kashe shi yayin da yake sallah a …
Bauchi: Saurayi ya caccakawa budurwarshi wuka a gadon baya har lahira
Wani saurayi da aka bayyana da sunan Soloman Peters ya caccakawa budurwarshi wuka da tayi sanadiyyar barinta duniya. Kamfanin dillancin labaran Najeriya, NAN ya rawaito cewar Soloman ya cakawa budurwar …
Ganduje ya tarbi Sarki Sunusi da wakar ‘Sarkin Bichi zai zama Sarkin Kano’ a fadar gwamnati
Amon waka da taken “Gwamna ka kada su Kandala, masu dara ja sun shiga dimuwa, tin da 4-0 ta tabbata, Sarkin Bichi zai shiga Badala” ta cika fadar gwamnatin Kano …
Muna aiki ta karkashin kasa domin sasanta Sarki Sanusi da Ganduje -Shekarau
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya ce yana aiki ta karkashin kasa domin ganin an samu masalaha tsakanin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. …
Kofa ya tsugunna mana har kasa don mu roki mutane su zabe shi amma suka ki – Abbas
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana tsugunawar da tsohon dan majalissar tarayya, Hon Abdulmuminu yayi matsayin roko dan a nema masa kuri’ar jama’a. Shugaban ya …
Wata babbar Kotu dake Abuja ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa bayan tabbatar da zargin da ake mata na kashe mijinta, Bilyaminu. A ranar 19 ga watan Nuwambar 2017 …
Maryam Sanda ta tsere bayan Kotu ta tabbatar da kisan da tayi wa mijinta
A yau Litinin wata Kotu a Abuja ta kawo karshen shari’ar da aka dauki tsawon lokaci sama da shekara ana gudanarwa. DABO FM ta tattara cewar kotun ta tabbatar da …
Bankin CBN ya ja kunnen Buhari akan yawaitar ciyo wa Najeriya bashi
Babban Bankin Najeriya, CBN ya gargadi Najeriya cewa yawan bashin da ake ciwowa da sunan ayyukan inganta tattalin arziki, ya na neman zama luma wa ciki wuka, matsawar gwamnatin tarayya …
Yanzu Yanzu: PDP ta lashe zaben kujerar Abdulmumin Kofa da tazarar kuri’u 35,094
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
Da Ɗumi Ɗumi: Jami’an EFCC sun daƙume dan takarar PDP yana tsaka da siyan ƙuri’a
Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa, EFCC sun damke dan takarar jamiyyar PDP lokacin da yake tsaka da siyan kuri’a a bakin akwatun zabe na karamar hukumar Isiala …
Turawa sunyi amfani da maganganun PDP wajen saka Najeriya ta 1 a cin hanci -Garba Shehu
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ya bayyana cewa da alama rahoton da kunguyar Transparency International (TI) ta fitar wanda ta sanya Najeriya a matsayi na kololuwa wajen cin …
Bayan durkuso da gaisuwar bangirma, alamu sun nuna APC tayi wa Hon Kofa ‘Anti Party’
Rahotanni daga wuraren da ake gudanar da zaben cike gurbin kuri’u na kujerar dan majalissan tarayya na Bebeji/Kiru sun nuna yadda jami’iyyar APC take halin ko in kula da lamarin …
Zamu ciyo wa ‘yan Najeriya bashin dala Biliyan 1 domin inganta harkar noma -Nanono
Ministan Harkokin Noma da Raya Karkara, Sabo Nanono, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala biliyan 1 domin sawo kayan noma na zamani ta raba wa manoma. …
