Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne …
Sanyi: Gwauraye masu kwanan Shago, yin matashi da Galan, wanka da Buta abin tausayi ne -Daurawa
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, malamin addinin Islama a arewacin Najeriya, ya bayyana Maza wadanda basu da aure a matsayin abin tausayi a irin wannan lokaci na sanyi. DABO FM ta …
Dole ‘yan Najeriya su dena fita kasashen waje don neman magani -Buhari
Shugaba kasa Muhammadu Buhari yace ‘yan Najeriya su dena fita zuwa kasashen waje domin neman magani. “Yan Najeriya suna shan matukar wahala wajen fita kasar waje domin neman magani. Wannan …
Kungiyar Kwadago ta bawa gwamnan jihar Niger wa’adin kwana 21 akan biyan albashin N30,000
Kungiyar Kwadago reshen jihar Niger, ta baiwa gwamnatin jihar Niger wa’adin kwanaki akan fara biyan sabon albashin N30,000 ko kuma ta tsunduma cikin yajin aikin sai baba ta gani. Kungiyar …
Karon farko, an samu saukar dusar Kankara a gari mafi zafi na Jamhuriyar Nijar
Rahotanni daga garin Agadez, sun bayya yacce aka samu saukar dusar Kankara mai yawa a garin dake arewacin Jamhuriyar Nijar. A wani rahoto da gidan rediyon Freedom dake jihar Kano …
Da yaren Hausa Misirawa suka yi amfani a zamanin mulkin Fir’auna – Bincike
An sake igantawa ranar 2/05/2020. Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani da shi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na …
Mabiyin Kwankwasiyya ne ya hada labaran ranar daurin auren Buhari da Sadiya Umar – DSS
A ranar Juma’a, mai kakarin hukumar DSS, Peter Afunanya, ta tabbatar da kamun wani Sulaiman Kabiru, wanda ake ya fara hada labaran auren shugaba Buhari da Minista Sadiya Umar Faruk. …
Ana min barazana don naki aminta da takarar Atiku shi kadai a 2023 – Shugaban amintattun PDP
Shugaban kwamitin amintattun jami’iyyar PDP na kasa, Walid Jibrin, ya bayyana yacce ake yi masa barazana domin yaki ambatar Atiku Abubakar a matsayin wanda zaiyi takarar PDP a 2023. Jibrin, …
An fara darasin kallo na ‘Chemistry’ da harshen Hausa a tashar Youtube
An bunkasa rahotan ranar 07/01/2020. A wani yunkuri na taimakawa daliban dake jin yaren Hausa yin karatun fannin kimiyya cikin sauki, dan Najeriya, Fahad Ibrahim Danladi (Fahad Kano), ya fara …
Yanzu Yanzu: DSS ta cafke mutumin da ya fito da labarin auren Buhari
Jami’an tsaro na farin kaya sun kama mutimin da yayi kirkira da watsa labarin karya na auren Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da Ministar sa Sadiya Faruoq. Kakakin DSS, Peter Afunaya …
Idris Abdulaziz Sani Kyautatawa sadaka da ciyarwa a cikin hanyar Allah: Allah ya fada a cikin Alqur’ani, “Wadanda suke ciyar da dukiyoyinsu dare da rana, masu yi a boye ko …
Karin girma yafi karin N600 a albashi – Malaman Firamare a Kano sun koka
An wallafa ranar 3/01/2020, anyi gyara 07/01/2020 Malaman dake koyarwar a Firamare na jihar Kano sun bayyana kokensu bisa fara biyan sabon albashi da gwamnatin jihar karkashin jagorancin gwamna Ganduje …
Ko kunsan yaren Hausa ne asalin yaren Misirawa a zamanin Fir’auna
Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, …
Kotu koli ta haramtawa Gwamnoni nadin shugaban riko ko rushen shugabancin karamar hukuma
Babbar kotun Najeriya ta haramtawa Gwamnonin jihohi nadin shuwagabannin riko a kananan hukumomin jiharsu. Haka zalika ta haramtawa gwamnoni ikon cire rushen shugabancin karamar hukuma. Hukuncin kotu da alkalai biyar …
Kansiloli 11 cikin 13 sun amince da tsige shugaban karamar hukumar Zariya
Kokarin tsige shugaban karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim, ya gamu da cikas saboda kasa isar rubutacciyar takardar dakatarwar ga sakataren mulki ta karamar hukumar, wanda …
Bayan biliyan 1 na gyaran makabartu, Matawalle zai gina sabon gidan gwamnati na biliyan 7
Kwanaki kadan bayan ma’aikatar addinai ta mika kasafin kudinta na Naira Biliyan1 domin gyaran Masallatai da makabartu, gwamnatin ta fara shirin ginin sabon gidan gwamnatin jihar akan kudin Naira biliyan …
An yaba kokarin Ganduje na karin Naira 600 akan sabon albashin ma’aikata
Wannan yabo yazo ne biyo bayan kari na Naira har dari shida akan yarjejeniyar dokar mafi karancin albashi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wata kungiya ta ma’aikata a jihar mai …
Hukumomin Saudiyya sun sake maka dan Najeriya da aka yi wa cushen kwayoyin ‘Tramadol’ a Kotu
Rahotannin da suke iske DABO FM daga iyalan wani bawan Allah dan jihar Zamfara, Ibrahim Ibrahim Abubakar, sun bayyana mana yacce hukumomin kasar ta Saudiyya suka maka Ibrahim duk da …
Na zabi Kwankwaso a zaben fidda gwanin APC na 2015 don nasan yafi Buhari chanchanta – Galadima
Tsohon mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaban kasar Najeriya a tutar jami’iyya PDP, Buba Galadima, ya bayyana dalilinshi na zaben Sanata Rabi’u Kwankwaso a zaben fidda gwanin …
Kungiyar likitocin hakora na Najeriya (NDA) ta hori duk masu fama da cutar siga wato (Diabetes) da su rika gaggauta zuwa asibiti a rika yi musu gwajin jini tare da …
