Kotun dake sauraren karar zaben gwamnan jihar Kano, tayi barazanar mayar da cigaba da Shari’ar zuwa babban birnin tarayyar Abuja. Kotu ta bayar da kashedin ne a zamanta na ranar …
Shafin Twitter ya samu tasgado a yammacin ranar Laraba. DABO FM ta bincike cewa shafin Twitter ya tsaya da aiki ne daidai misalin karfe 7:37 a agogon Kasar Indiya, karfe …
Sheikh Dr Isah Ali Pantami – Sabon Ministan Sadarwa a Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Dr Isah Ali Pantami, a matsayin sabon Ministan Sadarwa a Najeriya. DABO FM ta tattaro cewa; a ranar Laraba, 21 ga watan Agustar 2019, …
Sojoji ne suka fatattaki ‘Yan Sandan da suka kama ni, suka sakeni na tsere – Dan Kidinafa
Rikakke kuma gagararren mai garkuwa da mutane, Hamisu Bala Wadume, ya bayyana yacce Sojoji suka taimashi ya tsere bayan da ‘yan sanda suka kamashi a garin Ibi na jihar Taraba. …
Wata babbar a jihar Kano ta bayarda belin darakta a masana’antar Kannywood, Sanusi Oscar 442. Cikakken bayanin zai zo daga baya.
Mun dauki niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talauci a shekaru 10 masu zuwa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa gwamnatinshi tayi niyyar fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga bakin Talaucin da yayi musu katutu a cikin shekaru 10. DABO FM ta …
A ranar Laraba ne shugaba Muhammadu Buhari zai rantsar da sabbin Ministocin da Majalissar Dattijai ta gama tantancewa bayan daya aike mata da sunayensu. DABO FM ta binciko cewa; Shugaba …
Katsina: Matasa 3 dake yiwa kasa hiduma a NYSC sun rasa Rayukansu a hatsarin Mota
Matasa 3 dake aikin bautar kasa na hukumar NYSC sun rasa rayukansu a wani hadarin Mota da ya ritsa dasu a jihar Katsina. Hukumar NYSC ce ta tabbtar da hakan …
Gwamnatin ta shigar da korafinta zuwa ga hukumar dake kula da ‘Watsa Shirye-Shirye’ akan shirin BB Naija wanda aka fi sani da Big Brother Nigeria. Gwamnatin ta shigar da korafin …
Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika
Kungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika. Najeriya ta doke takwararta ta kasar Senegal, inda Najeriya ta samu 65, Senegal ta samu 55. …
Allah Ya’azurtani da samun ‘Ya’ya 70 da tarin Jikoki – Sheikh Dahiru Bauchi
Babban Malamin addinin Islama a Najeriya, mataimakin shugaba a Kwamitin Fatawa na Najeriya, Jagoran darikar Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, ya bayyana cewa yana da ‘ya’ya guda 70 tare da …
Jarumar Indiya ta ki kula Ali Nuhu bayan ya tayata murnar cika shekaru 31
A cikin lamari irin na gaba da gabanta, Fitaccen jarumin fina-finai a Najeriya, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan da jarumar Fim ta kasar Indiya ta share shi bayan ya …
Sheikh Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya
Shugaban kungiyar IMN, Mallam Ibrahim Zakzaky yana kan hanyarshi ta dawowa Najeriya daga kasar Indiya. Muna hada wannan rahoto ne da misalin karfe 11:00 na daren Indiya, wanda haka ya …
#SunusiOscar442: Adam A. Zango ya fice daga Masana’antar Kannywood
Fitaccen jarumi Adam A. Zango ya ce ya fice daga masanaantar fina-finan Hausa ta Kannywood. Zango ya bayyana ficewar tashi daga Kannywood a shafinshi na Instagram a ranar Alhamis, 15 …
Wata Mata ta kwararawa Saurayin diyarta ruwan zafi a gadon baya
An kama wata mata da data shararawa Saurayin ‘yarta ruwan zafi a gadon baya. Jaridar Independent ta rawaito cewa; matar da kirawo saurayin ne a kira irin na yaudara da …
Nabruska ya dakatar da fitowa a Fim din Hausa bisa nuna rashin goyon bayan kamun Sunusi Oscar
Shahararren dan wasan Barkwanci na masana’antar Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabruska ya bayyana ficewarshi daga masana’antar. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan kamun Sunusi Oscar, …
Liverpool ta lashe kofin ‘Super Cup’ bayan ta mammake Chelsea a bugun Fenareti
Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe kofin Super Copa bayan ta doke Chelsea a bugun daga kai sai mai tsaron gida. Chelsea ce ta fara kefa kwallo a minti …
Da alama jami’an kula da ‘Gidan Zoo’ a Kano sun tsare kudin da aka tara da Babbar Sallah daga Goggon Biri
Da alama a wannan karon, jami’an dake tattara kudaden shiga na Gidan namun Daji a Kano sun kula da kudaden da suka tara a babbar Sallar bana. Har yanzu babu …
