Dukkanin manyan kabilun Najeriya suna kokawa kan cewa shugaba Muhammadu Buhari ba yi musu adalci, kodai wajen rabon mukamai ko kuma wajen yin ayyukan raya kasa. Mutanen Yanki Arewa musamman …
Kotun sauraren korafe-korafen zabe dake da zama a jihar Binuwai ta kwace kujerar majalissa tarayya mai wakilcin Oju da Obi daga hannu APGA ta kuma baiwa PDP. Sashin Hausa na …
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta kubutar da Daliban Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria guda uku da masu garkuwa da mutane sukayi garkuwa dasu akan Titin Kaduna zuwa Abuja. Mai …
Sama da ‘yan Birtaniya miliyan 1 sun sanya hannu don kada a soke Majalissar kasar
Korafin yanar gizo-gizo da ‘yan kasar Birtaniya suka shigar na rashin amincewa da bukatar sabon Firaministan kasar na soke majalissar dokokin kasar ya samu goyon bayan mutane sama da miliyan …
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda lashe …
Kashi 30 cikin 100 na yara a yankin Arewa maso Yamma basa zuwa makaranta – UNICEF
UNICEF ta bayyana cewa akwai kimanin sama da kaso 30 cikin dari na kananan yara da basa zuwa makarantar Boko a yankin Arewa maso Yamma. Hukumar ta bayyana haka ne …
Sashin Hausa na Rediyo Faransa ya rawaito cewa; Kawo yanzu mahukuntan kasashen Najeriya, Kamaru daNijar ba su fayyace ainihin mamallakin motocin yakin masu silke da aka shigo da su Najeriya …
Kafar Dabo FM tana neman ma’aikata da zasu bada gudunmawa wajen tafiyar da ayyukanmu na yau da kullin. Muna neman wadanda zasuyi aiki damu, aikin gudunmawa domin tallafawa wannan kafa …
Kwanaki 131 tin bayan saka hannun shugaba Buhari akan dokar karin albashin N30,000
A ranar Alhamis, 18 gawatan Afrilun 2019, shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu na aminta da karin biyan albashin ma’aikatan Najeriya daga N18,000 zuwa N30,000. Har kawo yanzu dai karar …
Mun gaji da gafara Sa bamu ga Kawo ba akan karin Albashin N30,000 – Kungiyar Kwadago
Kungiyar kwadago ta Najeriya tayi watsi da yin Allah wadai da tsaikon fara biyan ma’aikata sabon Albashi na N30,000 da gwamnatin tarayyar Najeriya take yi. Shugaban kungiyar, Dakta Ayuba Wabba, …
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace Gwamnatin jihar bata rushe Masallaci kamar yacce ake ta yadawa ba. Gwamnan ya bayyana labaran a matsayin na karya, ya kuma kalubalanci wadanda suke …
Gwamnatin jihar Kaduna zata fara biyan sabon Albashi na N30,000 daga watan Satumba
A yau Litinin, bangaren zartawa na gwamnatin jihar Kaduna ta aminta da fara biyan sabon albashin N30, ga dukkanin ma’aikatan jihar. Dabo FM ta binciko cewa; Gwamnatin tace zata fara …
Har yanzu matsayin Jarumawan Arewa bai kai a nuna wa duniya ba – Naziru Ziriums
Fitaccen dan Jarida dake aiki da sashin Hausa na Muryar Amurka, Nasir Ahmad Hausawa wanda aka fi sani da Ziriums, yace har yanzu da sauran jarumawan Arewa. Zirium ya bayyana …
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Sanata mai wakiltar Sokoto ta Arerwa, Aliyu Wamakko ya kammala shirye-shirye domin gina katafariyar Jami’a mai zaman kanta a jihar ta Sokoto. Rahotanni sun bayyana cewa …
Zuwa ga masu neman a baiwa Mata limancin Sallah da nufin ‘Kare hakkin Mata’ daga Bin Ladan Mailittafi
Daƙuwata Ga ‘Yan Feminizim!.Ina tsaka da sallah, shaiɗan ya hanani sukuni, ban samu ‘nutsuwa’ ba sai da na kyalla ido, na ɗan kai dubana gareta. Masu rájin ƙwato wa mata …
Zamu tabbata fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 50 daga kunchin Talauci – Dr Pantami
Ministan Sadarwar Najeriya, Dakta Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa zasu yi aiki tukuru wajen cika burin shugaban Najeriya, Muhhammadu Buhari domin ccire yan Najeriya miliyan 50 daga kangin Talaucin …
Kasar Amurka ta fitar da sunayen Inyamurai 77 dake Damfarar bayin Allah
Cibiyar binciken Kwakwaf ta kasar Amurka ta fitar da jerin gwanon sunayen wasu yan Najeriya dake damfarar mutane a kasar ta Amurka. Tini dai hukumar tace ta kama dayawa daga …
A ranar Alhamis, kamfanin Andriod ya fitar da sabon Samfurin tafiyar da tsarin aikin mai suna Andriod Q. Kamfanin ya bayyana za’a rika kiran sabon samfurin Andriod Q da sunan …
‘Yan Kwankwasiyya sun dauki hanyar kawo wa Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’ cikas
Matsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
‘Yan Kwankwasiyya sun dauki hanyar kawo wa Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’ cikas
Matsalar barazana da cin mutunci da akayi wa Wakiliyar INEC wacce lauyan INEC ya shigar da kokensu gaban Kotun zaben Kano, za ta iya bude wani shafin Shari’ar na daban …
