Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tabbatar da yiwuwar dawowar shugaban Kungiyar IMN, Sheikh Zakzaky, cikin gaggawa zuwa Najeriya. A baya DABO FM ta rawaito cewa; Akwai yiwuwar Sheikh Zakzaky ya dawo …
Naman Sallah hakkin Iyayen Samari ne – Martanin ‘Yan mata zuwa ga Samari
Samari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
Samari sun koka bisa yacce ‘yan mata sukayi kememe suka hanasu Naman Sallah
Samari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
Shugaba Muhammadu Buhari ya sauya sunan hukumar Gidan Yari zuwa Hukumar Gidan Gyara. Shugaban ya sanya hannun ne biyo amincewar Majalissar Najeriya. Cikakken bayanan na zuwa…
Shugaban kungiyar IMN a Naajeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, wanda a yanzu haka yake kasar Indiya ya bayyana cewa zai dawo kasa Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da yace babu …
Bama samun Wutar Lantarki sai kazo Daura – Masarautar Daura ta fadawa Buhari
Masu sarautar gargajiya na kananan hukumomi 5 da suka hada garin Daura, sun fadawa shugaba Muhammadu Buhari cewa; suna samun wutar lantarki tsayayyar wutar idan yazo garin. Sun bayyana haka …
Jami’an Najeriya suna hana Likitoci a Indiya baiwa Zakzaky kulawar da ta dace
‘Yan Shi’ar kasar Indiya sun koka kan yacce jami’an Najeriya suke hana ruwa gudu yayin da Likitoci suke duba lafiyar shugaban IMN, Sheikh Al Zakzaky. DABO FM ta tabbatar da …
Hukumar kare hakkin Musulman duniya ce zata dauki nauyin jinyar Al-Zakzaky ba ‘yan Shi’a ba
Rahotanni da dama sun fito akan cewa wata kungiyar ‘yan Shia ta kasar Indiya ce zata dauki nauyin jinyar da Sheikh Zakzaky yakeyi a kasar Indiya. Inda wasu rahotannin ma …
Shugaba Muhammad Buhari yace zai kula da sha’anin Talakawa a zangon mulkinshi na 2. Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a ranar Talata lokacin da yake wata ziyarar barka da …
Sashin Jami’ar ABU Zaria ya baiwa Anas Umar mai hoton Sarkin Kano Sunusi II lambar yabo
Sashin shugabancin daliban Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta karrama mai hoton Sarki Kano Muhammadu Sunusi II da lambar yabo a wani taro da ta shirya a makon daya wuce. Anas …
Ko Sheikh Zakzaky zai warke a kasa da kwanaki 1416 da suka ragewa Buhari da El-Rufai?
Takaddama tsakanin gwamnatin jihar Kaduna da shugaban IMN ta faro asali ne tin a shekarar 2015, a dai dai lokacin da gwamnati ta kama shugaban a matsayin alhakin tsare hanya …
#PrayforDadiyata: Kwanaki 10 da bacewar Abu Hanifa Dadiyata ‘Kwankwasiyya’
Da safiyar Asabar, a kwanan watan turawa, rahotanni suka tabbar da dauke matashi Abubakar Idris wanda aka fi sani da Dadiyta, a cikin gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Abu Hanifa …
Kwanaki 122 tin bayan daure IG Wala da kotu tayi akan batun tona cin hanci
Yau Talata, 13 ga watan Agustar shekarar 2019, Ibrahim Garba wanda aka fi sani da IG WALA a cika kwanaki 122 a gidan yari tin bayan daureshi da wata babbar …
Hakiman Kano sun bijirewa uwarnin Ganduje, sunyi mubayi’a ga Sarki Sunusi
Hakimai a jihar Kano sun bijirewa umarnin gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje. Ganduje ya baiwa dukkanin Hakiman Kano umarni da “Kowanne Hakimi yayi hawan bikin Sallah a Masarautarshi.” Sanarwar …
Sheikh Al-Zakzaky zai tafi kasar Indiya bayan shafe kwanaki 1337 a tsare
Jagoran tafiyar masu bin mazahabar Shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya kama hanyarshi ta zuwa kasar Indiya domin neman magani. DABO FM ta binciko cewa; An dai kama shugaban …
Jarumar barkwanci ‘yar kudancin Najeriya ta yi batanci akan Musulunci
Jarumar barkwanci ta kudancin Najeriya mai suna Gloria Oloruntobi, ta yi maganar batancin akan addinan duniya ciki har da Musulunci. Oloruntobi ta bayyana haka ne bisa matsayinta da tace yar …
Shugaban tsohuwar kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky zai tafi kasar Indiya a yau
Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban kungiyar …
Shugaban ‘Haramtacciyar’ kungiyar IMN ta Shi’a, Mal. Ibrahimul Zakzaky ya tashi zuwa kasar Indiya
Shugaban kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) wadda aka fi sani da Shi’a, Sheikh Ibrahim El-Zakazky zai tashi daga filin jirgin Abuja zuwa Indiya a yau din nan. Shugaban kungiyar …
Malamai miliyan 1 na kasar Kanada sun nada Sarkin Kano shugaban kwamitin ‘Mashawarta’
Malamai miliyan 1 da sukewa kansu lakabi da sunan 1MT, sun nada sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II a matsayin shugaban kwamitinsu na mashawarta a Najeriya. Daily Nigerian ta rawaito cewa, …
