Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure. DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare …
Kotun koli ta tabbatar ‘Abba Gida Gida’ a matsayin wanda ya lashe zaben PDP a Kano
Babbar kotun kolin Najeriya ‘Supreme Court’ ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin sahihin dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP na jihar Kano bayan da Ibrahim Little ya shigar …
INEC ta kwace takarda shaidar cin zabe daga ‘dan majalissar APC a jihar Ondo
Biyo bayan hukunci da wata babbar Kotu tayi a jihar Ondo, hukumar zabe ta INEC ta kwace takardar shaidar cin zaben da ta baiwa Mr Sina Akinwuni na jami’iyyar APC, …
Daliban Najeriya guda 5000 a Sudan suna cikin tashin hankali da matsi
Biyo bayan juyin juya hali da al’ummar kasar Sudan sukayi domin samun chanji daga dadaddiyar gwamnatin shugaba Omar Al- Bashir. Neman sauyin mulkin ya bar baya da kura a kasar …
Bidiyo: Matasa sun datse titin Kaduna-Abuja tare da cinna wuta, sunce ‘Sai Buhari yazo’
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ya rawaito cewa; “Matasan garin Azara dake kusa da Jere, jihar Kaduna sun datse hanyar Abuja zuwa Kaduna na tsawon awa uku sun ce …
Sanata Babayo Garba Gamawa dan adalim jihar Bauchi a Najeriya ya rasu a asibitin koyarwa na jami’ar Abubakar Tafawa Bauchi dake garin Bauchi. Gamawa ya rasu yanada shekaru 53, bayan …
Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a jihar Kano
Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa …
Magoya bayan Real Madrid sun yiwa Hazard ihun “Mu Mbappe muke so”
Magoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunyi ihu a wajen taron tarbar dan wasa Eden Hazard a filin wasa na Santiago Bernabeu na birnin Madrid. Latsa akan Shudin …
Goggon biri ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin jihar Kano?
Al’ummar jihar Kano, sun koka kan yacce suka samu labari daga wasu jami’an dake kula da gidan namun daji dake jihar na wani goggon biri daya sace kudaden shiga gidan …
Labarin da ke shigowa daga kotun kolin Najeriya da duminsa na nuna cewa kotun a yau Juma’a, 14 ga Yunin 2019 ta kwace kujeran sanatan APC mai wakiltan jihar Neja …
Aisha Buhari tace a rika kiranta da ‘First Lady’ ba uwargidan shugaban kasa ba
Haj Aisha Muhammadu Buhari, ta bada sanarwar chanza sunan matsayinta daga mai dakin shugaban shugaban kasa zuwa ‘First Lady’ ta kasar Najeriya. Aisha Buhari ta bada sanarwar ne a waje …
‘Yan Matan Arewa sun bukaci a fara yiwa mazaje gwajin hauka kafin a daure musu aure
‘Yan Matan sun bukaci a fara yiwa maza gwajin hauka kafin aure saboda karuwar duka da maza sukeyi. A cigaba da shirin Daga Shafukan Instagram, yau ma DABO FM tayi …
Gwamnatin jihar Kano ta haramta lika hotuna ko rubutu a jikin motoci da babura masu kafa 3
Hukumar dake kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano ‘KAROTA’ ta haramta lika duk wasu nau’ikan hotuna a jikin baburan Adaidaita sahu da motoci a jihar Kano. GIdan Rediyon …
APC ta ci zaben shuwagabannin majalissa kamar yadda Ronaldo ya cinye Spaniya da bugun tazara – Hon Kazaure
Hon Muhammdu Gudaji Kazaure, dan majalissar Tarayya mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure da ‘Yan kwashi, ya bayyana lashe zaben da ‘yayan jami’iyyar APC tayi a majalissar kwatankwacin irin …
Tsohon Sanata yafi wanda zuri’ar su basu taba yin Kansila ba – Martanin Shehu Sani zuwa Tanko Yakasai Dawisu
Takaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai (Dawisu) a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali …
Malaman addinai da ‘Yan siyasa ne suka haddasa kashe-kashe a Najeriya – Buhari
Rubutu mallakar Premium Times Hausa Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akasarin rikice-rikice da kashe-kashen da ke faruwa a kasar nan, duk ’yan siyasa ne malaman addini ke haddasa su. …
Takaddama ta barke tsakanin tsohon sanata Shehu Sani da Salihu Tanko Yakasai a shafin twitter. DABO FM ta binciko wani dan rikici irin na siyasa wanda ya faro asali ne …
Dalibi ya rasu kwana daya bayan kammala karatu da ‘First Class’ a BUK
Al’amin, dalibi a jami’ar Bayero dake jihar Kano, ya rasu kwana daya bayan daya kammala digiri da babban sakamakon ‘First Class. Alamin ya kammala karatunshi a sashin ‘Banking and Finance’. …
Akwai yiwuwar gwamnatin tarayya ta bude iyakoki don cigaba da safarar motoci – Ali
Shugaban hukumar hana fasakauri ta Najeriya, Kwastam, Hameed Ali, yace akwai yiwuwar gwamnatin shugaba Buhari ta bude iyayokin shigowa da motoci cikin kasar ta kan titi. Tin dai a watan …
